Miyagun Ayyuka: Masu Garkuwa Sun Sace Ɗalibai 3 A Jami’Ar Kalaba
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi awongaba da dalibai uku da ke...
Kuncin Rayuwa: Wasu Matasa Sun Fasa Rumbun Abincin Gwamnati A Jihar Kebbi
Waɗansu mutane da kawo yanzu ba a bayyana kama ko ɗayadaga cikinsu ba sun fasa rumbun abincin gwamnati a JiharKebbi.Rahotanni sun tabbatar da cewa,...
Tsadar Dala: Karin Kudin Kujerar Hajji Ya Dama Wa Maniyyata Lissafi
Maniyyata aikin Hajji sun shiga jimami da rudu bayan daHukumar Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar da karin kudinaikin Hajjin bana daga Naira miliyan...
Tattalin Arziki: Yadda Gwamnoni 13 Suka Ci Bashin Kusan Naira Biliyan...
Hukumar kula da basussuka ta kasa ta ce a cikin wata shidasababbin gwamnonin jihohi 13 na ƙasar ciki har da Kano, daZamfara, da Katsina...
Kalubalen Kasa: Matsalolinmu Sun Samo Asali Ne Daga Mulkin Mallaka — Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce wasu dagacikin matsalolin da Najeriya ke fuskanta sun samo asali ne tundaga lokacin turawan mulkin mallaka. Obasanjo, ya...
Zan Yi Shugabanci Cikin Ƙas-Ƙas Da Kai – Zaɓaɓɓen Shugaban Senegal
Zaɓaɓɓen shugaban kasar Senegal Bassiorou Diomaye ya yialƙawarin yin mulki tare da ƙan-ƙan da kai da kuma nunagaskiya.Diomaye ya bayyana haka ne a jawabinsa...
Afirka Ta Kudu Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A’ Gaza
Afirka ta Kudu ta yi maraba da batun tsagaita wuta dakwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira da agaggauta a Gaza.A cikin...
Man Utd Na Son Frank, Chelsea Na Cikin Tsaka Mai Wuya
Kungiyar Manchester United na son dauko kocin Brentford,Thomas Frank domin maye gurbin Erik ten Hag a OldTrafford a karshen kaka, a madadin kocin Ingila...
Muna Sane Da Tsare Ɗanƙasarmu Ma’Aikacin Binance A’ Najeriya –Amurka
A watan da ya gabata ne a ka kama shugaban kamfaninBinance, Tigran Gambaryan tare da abokin aikinsa, NadeemAnjarwalla, wanda ke da fasfon Birtaniya da...
Hotuna: Yadda Jami’An Tsaro Suka Lalata Haramtacciyar Matatar Danyen Mai A’ Ribas
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC sun lalatawata haramtacciyar matatar danyen mai a dajin Odagwa da keKaramar Hukumar Etche a Jihar Ribas.Kakakin...
Gwamnatin Adamawa Ta Fitar Da Naira Biliyan 2.4 Domin Biyan Jarrabawar WAEC...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ware Naira biliyan 2 da dubudari 4 domin biyan kudaden rajistar jarrabawar WAEC daNECO ga wadanda su ka cancanta a...
Dalibai 137 Aka Sace A’ Kuriga Ba 287 Ba – Uba...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani ya karbi dalibanmakarantar Kuriga da a ka kubutar su 137 a gidan gwamnatinjihar.Gwamnan ya bayyana cewar dalibai 137 da...
Malamai Sun Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Taimakawa Maniyyata Hajji
Malaman addinin musulunci a Nijeriya sun soma fitowa su narokon gwamnatin Trayya kan ta dau matakin rage kudinkujerar hajjin bana bayan karin kusan miliyan...
Ciwon Koda: Fitaccen Jarumin Nollywood Amaechi Muonagor Ya Mutu
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan'uwansa ya shaida wa majiyarmu,Ya mutu ne ranar...
Ayyukan Jinkai: Aljeriya Ta Aika Ton 150 Na Kayan Jin Ƙai...
Ma'aikatar tsaro Aljeriya za ta tura ton 150 na kayan jin ƙai ga Falasɗinawa a Gaza daidai lokacin da ake gargaɗin yiyuwar fuskantar yunwa a...
Ciwon Koda: Fitaccen Jarumin Nollywood Amaechi Muonagor Ya Mutu
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan'uwansa ya shaida wa majiyarmu,Ya mutu ne ranar...
Rabon Abincin Azumi: Gwamnan Kano Ya Yi Ƙarin Haske Kan Kuɗin...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ba gaskiya ba ne labarin da ake yadawa kan cewa gwamnatinsa za ta kashe Naira biliyan 6...
Miyagun Ayyuka: An Ƙwaci Buhunan Shinkafa 29 A Hannun Kwastam A...
Wasu da ake zargin fusatattun masu faskwaurin shinkafa ne sun kai hari kan jami’an Hukumar Kwastam da ke aiki a shiyyar Yauri ta Jihar...
Hajjin Bana: Dalilin Najeriya Na Ƙara Kusan Naira Miliyan Biyu Ga...
Hukumar Alhazai ta kasa ta ƙara kuɗin kujerar aikin Hajji da miliyan ɗaya da dubu ɗari tara, inda yanzu kuɗin suka koma naira miliyan...
Zargin Ƙin Biyan Haraji: Gwamnatin Tarayya Ta Maka Kamfanin Binance A...
Gwamnatin tarayya ta shigar da ƙara kan kamfanin hada-hadar kuɗin kirifto na Binance gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.Hukumar tara haraji ta kasa,...

































































