Advertisement

Home

Home Home Page 4

Mukaman Kwamishinoni: Majalisar Kaduna Ta Amince Da Sunan Mutum 13 Da...

0
Majalisar Dokokin jihar Kaduna ta tantance tare da amincewa da sunan mutum 13 daga cikin 14 da gwamnan jihar Malam Uba Sani ya aike...

Mukaman Ministoci: Shugaba Tinubu Ya Mika Sunaye Ga Majalisar Dattawa

0
Shugaban Majalisar Dattawa, Godwill Akpabio ya tabbatar da cewa shugaban kasa Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar da sunayen mutum 28 da yake neman...

Ana Zanga-Zanga A EDO Kan Tashin Farashin Man Fetur

0
Ƙungiyoyin fararen hula a jihar Edo, sun gudanar da zanga-zanga a birnin Benin domin nuna adawa da karin farashin man fetur da aka yi...

An Bukaci Majalisar Dokoki Ta Yi Watsi Da Shirin Sayen Motocin...

0
Wasu manyan kungiyoyi sun yi kira ga majalisar dokoki ta tarayya ta janye shirin yin amfani da sama da dala miliyan 56 domin saya...

Gwamnatin Kwara Ta Amince Da Raba Tallafin Naira 10,000 Ga Ma’aikatan...

0
Gwamnan jihar Kwara Abdulrahman Abdulrazaq, ya amince da wani shirin bada tallafi na biliyoyin naira ga ma’aikatan jihar, domin rage masu radadin cire tallafin...

Endsars: Lagos Ta Yi Karin Haske Kan Mutanen Da Za Ta...

0
Gwamnatin jihar Legas, ta yi karin haske a kan wasu labarai da ta ce na bogi ne, cewa za ta birne mutane 103 da...

Cire Tallafin Mai: Babu Shirin Karin Kudin Kiran Waya – NCC

0
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Nijeriya NCC, ta nanata cewa babu wani shirin kara kudin kiran wayar tarho sakamakon cire tallafin Man fetur...

Ɗan Majalisa Ya Shiga Tsomomuwa Bayan Ya Watsa Bidiyon Gwamna Akeredolu

0
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokoki ta Jihar Ondo Ogmolaseye Oluwale ya shiga tsomomuwa, bayan ya watsa bidiyon Gwamna Akeredolu yanƙwane a gadon asibiti.Dan...

Za A Buɗe Wa Mutanen Karkara Asusun Ajiyar Banki A Kaduna...

0
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya ce gwamnatin shi za ta ƙaddamar da wani shirin buɗe wa mutanen karkara asusun ajiyar banki.Uba Sani...

Sama Ba Za Ta Faɗo Ba Idan Aka Cire Tinubu Daga...

0
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bukaci kotun sauraren ƙararrakin zaɓe ta tsige shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu daga kujerar...

Gwamnati Na Aiki Tukuru Don Rage Radadin Tsadar MAN FETUR –...

0
Sakataren gwamnatin tarayya George Akume ya ba ‘yan Nijeriya tabbacin cewa, gwamnatin ta na aiki tukuru wajen samar da shirye-shirye da za su rage...

Ana Gallaza Wa Ɗalibai Musulmai A Jami’o’i Mallakin Kiristoci A Nijeriya...

0
Ƙungiyar Kare Muradun Musulmai a Nijeriya MURIC, ta yi zargin cewa ana gallaza wa ɗalibai Musulmi da ke karatu a jami’o’i musu zaman kan...

Sojojin Najeriya Sun Tarwatsa Sansanin IPOB Tare Da Kwato Makamai

0
Rundunar sojin Nijeriya tare da hadin gwiwar jami'an tsaron farin kaya, sun lalata sansanin 'yan nungiyar awaren Biafra ta IPOB da takwarar ta ta...

An Rasa Rayuka Yayin Da Matasa Suka Fasa Babban Siton Abinci...

0
Rahotanni daga jihar Taraba na cewa, an sace buhunnan shinkafa da na Masara da kayayyaki na miliyoyin Naira a wani katafaren dakin ajiyar kaya...

Rajistar Sunayen Masu Karɓar Tallafi Ta Ƙasa Ba Sahihiya Ba Ce...

0
Majalisar Tsara Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce Gwamnoni su fito da tsarin cikakkar rajistar marasa galihu, domin wadda Gwamnantin Tarayya ke amfani da...

Cutar Mashaƙo Ta Kashe Ƙananan Yara Uku A Kaduna

0
Cutar Mashaƙo ta hallaka ƙananan yara uku, tare da kwantar da wasu bakwai a asibiti, bayan ɓarkewar ta a ƙaramar hukumar Maƙarfi ta jihar...

FEMA Ta Yi Gargaɗin Samun Ambaliya A ABUJA

0
Hukumar bada agajin gaugawa ta birnin Tarayya Abuja FEMA, ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai karfin gaske, wanda zai iya haifar da ambaliya...

Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Wani Shirin Dakile Kashe-Kashen Jihar Filato

0
Babban hafsan sojin kasa na Nijeriya Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya kaddamar da sabuwar rundunar ya ki da ta’addanci a karamar hukukumar Mangu ta...

Rabon N8,000 Duk Buge Ce” Inji Gwamnan Kaduna – UBA SANI

0
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, ya bayyana shirin bada tallafin kudi na gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a...

Majalisar Dattawa Ta Yi Magana Kan Ministocin Da Tinubu Zai Naɗa

0
Da yiwuwar majalisar dattawa ta ɗage shirin ta na tafiya hutun shekara, yayin da ake tsammanin isowar sunayen ministocin shugaban ƙasa domin tantancewa.Sanatoci dai...
Call To Listen