Home Labarai Ya Kamata Tinubu Ya Yarda Ya Tafka Kura-Kurai-, Shekarau

Ya Kamata Tinubu Ya Yarda Ya Tafka Kura-Kurai-, Shekarau

53
0
OIP
OIP

ya bayyana cewa akwai buƙatar gwamnatin ta yarda da cewa ta tafka kura-kurai a tsare-tsare da fasalin tattalin arzikin ƙasa,

tsohon Ministan, ya ce domin shawo kan halin da ƙasar nan ta afka akwai buƙatar Tinubu da majiɓintan gwamnatin sa su sake nazari.

Shekarau ya bayanna hakan nea hirar da wani gidan talabijin inda ya ce kamar yadda a tsarin koyarwa ake cewa,

mafi sauƙin hanyar fahimta da koyon darasi shi ne mutum ya gane irin kura-kuran da ya tafka,” haka

Masifar raɗaɗin tsadar rayuwa ya afka wa ‘yan Najeriya tun daga ranar da Tinubu ya janye tallafin fetur,

sannan kuma aka ƙara ruruta taɓarɓarewar tattalin arziki ta hanyar sakin Naira tsakiyar kasuwa domin ta ƙwaci kan ta daga hannun Dala,

a kokawar da ba ta da ƙafafun tsayuwar da za a yi gwagwagwa da ita.

Leave a Reply