Samar Da Ruwa: Gwamnatin Katsina Ta Ce Tsaffin Injina Ke Haifar...
Hukumar samar da ruwan sha ta jihar Katsina ta ce matsalar
karancin ruwan sha da ake fama da shi babban birnin jihar bai
rasa nasaba da...
Matsalar Tsaro: Bafarawa Ya Yi Wa Shugaba Buhari Hannun Ka Mai...
Tsohon
Gwamnan Jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi wa shugaba Muhammadu
Buhari hannun ka mai sanda game da abubuwan da ke faruwa a Nijeriya.A
hira da...
Kalubale: Gwamnatin APC Ta Gaza Wajen Magance Kashe-Kashe A Nijeriya –...
Dan
majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya bayyana gazawar shugaba Muhammadu
Buhari wajen magance kashe-kashen da ake samu a wasu yankuna musamman jihar
Zamfara.Shehu
Sani ya bayyana...
Siyasar Rivers: Hukumar Zabe Ta Cigaba Da Tattara Kuri’un Zaben Gwamna
Wata
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori karar da jam’iyyar AAC ta shigar domin
a hana ci-gaba da tattara kuri’un Zaben gwamna a Jihar...
Kiwon Lafiya: Dole Asibitin Fadar Shugaban Kasa Ya Yi Aikin Da...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya bada umarnin a gaggauta maida asibitin Fadar Shugaban
Kasa ya rika gudanar da ainihin aikin da aka kafa shi don shi.Kamar
yadda...
Shawara: Dole PDP Ta Kakkabe Bara-Gurbi Domin Dawo Da Kimar Ta...
Tsohon
shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce ya zama wajibi jam’iyyar PDP ta kakkabe
baragurbin da ke cikin ta kafin ta maido da martabar ta a...
Majalisar Tarayya: An Dage Zaman Majalisa Saboda A Karasa Aikin Kasafi...
‘Yan
majalisar dattawa sun yi alkawarin kammala duk aikin da ya dace a kan kasafin
bana nan da makonni biyu masu zuwa.Shugaban
majalisar dattawa Sanata Bukola...
Daukar Ma’aikata: Rundunar Sojin Ruwa Ta Bayyana Ranar Da Za A...
Rundunan
sojin ruwa ta Nijeriya, ta ce za ta gudanar da jarabawar daukar ma’aikata na
shekara ta 2019 a ranar 13 ga watan Afrilu a cibiyoyi...
Yaki Da Shan Kwayoyi: Kwamitin Buba Marwa Ya Sha Alwashin Lalubo...
Kwamitin
da ke ba shugaban kasa shawara kan yaki da sha da fataucin Miyagun kwayoyi, ya
sha alwashin yin dukkan mai yiwuwa wajen magance wannan matsala...
Ciyar Da Dalibai: ‘Yan Firamare Na Cin Shanu 594 Da Kaji...
Gwamnatin
tarayya, ta na ciyar da daliban makarantun Fimare abinci daban-daban a
karkashin tsarin jam’iyyar APC na ciyar da dalibai kamar yadda mataimakin
shugaban kasa Yemi Osinbajo...
Nasarar Zabe: Dattawan Katsina Sun Kai Wa Shugaba Buhari Ziyarar Taya...
Shugaba
Muhammadu Buhari, ya sha alwashin yin duk iyakar kokarin da zai yi domin
rubanya ayyukan raya kasa a zangon mulkin shi na biyu.Buhari
ya bayyana haka...
Tu’ammuli Da Kwayoyi: Hukumar NDLEA Ta Kama Masu Fataucin Kwayoyi 280...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wasu miyagu mutane 280 da ke safarar kwayoyi a jihar Kano.Kwamandan...
Dambarwar Siyasa: Gwamna: Okorocha Ya Ziyarci Buhari A Fadar Sa Da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha a fadar sa da ke Abuja.Gwamna Okorocha wanda jam’iyyar APC ta dakatar...
Siyasar Sokoto: Gwamna Tambuwal Ya Yi Alkawarin Aiki Da ‘Yan Adawa
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce a shirye ya ke ya yi aiki tare da abokan adawar sa na jam’iyyar APC domin...
Daukar Sojoji: NDA Ta Sanar Da Dalilan Dakatar Da Jarabawar Shiga...
Kwalejin horas da sojoji ta Kaduna NDA ta sanar da cewa, ta dakatar da rubuta jarabawar shiga makarantar ga daliban zango na 71.Jami’in hulda...
Damfara: ‘Yan Sanda Sun Gurfanar Da ‘Yar Talla Da Laifin Satar...
‘Yan sanda sun gurfanar da wata mai talla ‘yar kimanin shekaru 55 mai suna Ademola Tajudeen a gaban kotun Majistare da ke Legas, a...
Siyasar Majalisa: Kakakin Apc Ya Ce Al’ummar Ibo Su Suka Yi...
Kakakin jam’iyyar APC na kasa Yekini Nabena ya ce babu wani laifi idan al’ummar Ibo sun rasa manyan mukamai a zauran majalisun tarayya.Nabena ya...
Tsaro: Sojin Sama Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara
Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce dakarun ta sun kashe a kalla ‘yan bindiga biyar bayan sun dakile wani hari da su ka yi...
Rantsar Da Macky Sall: Buhari Ya Ziyarci Kasar Sanagal Tare...
Shugaba Buhari ya tafi kasar Sanagal, domin halartar kaddamar da shugaban kasar Macky Sall, a bisa sake zaben sa da aka yi a karo...
Karfa-Karfa: Zababbun Sanatoci Sun Yi Wa Tinubu Raddi A Kan Sanata...
Wasu
zababbun Sanatocin jam’iyyar APC sun nuna bacin ran su, a kan jawabin da Bola
Tinubu ya yi na tilasta masu zaben shugaban majalisar dattawa.Tuni
dai wasu...





























































