Advertisement
Home Blog Page 284

Arewa Maso Gabas: Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Nadin Mukaman Buhari

0
Majalisar Dattata tabbatar da Manjo Janar Paul Tarfa mai ritaya da sauran zababbun ‘yan kwamitin habaka ci-gaban Arewa maso Gabas da shugaban kasa Muhammadu...

Ta’addanci: ‘Yan Ta’adda Da Jami’an Sa-Kai Sun Yi Ba-Ta-Kashi A Jihar...

0
Rahotanni na cewa, akalla mutane 14 aka kashe a karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina, sakamakon wata arangama tsakanin ‘yan ta’adda da jami’an sa-kai...

Ranar Lafiya: Nijeriya Za Ta Bunkasa Shirin Inshorar Kiwon Lafiya Ta...

0
Kungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya WHO, ta ce za ta cigaba da mara wa gwamnatin Nijeriya baya domin sama wa mutanen ta kiwon lafiya...

Tattalin Arziki: Majalisar Dattawa Ta Ce Za A Shigo Da Kayan...

0
Majalisar dattawa ta ce, kudurin da za a gabatar na bunkasa harkar noma a Nijeriya zai taimaka wajen habaka tattalin arziki, zai kuma taimaka...

Takaddama: Majalisar Dattawa Ta Kalubalanci Buhari A Kan Hakkokin Taraba...

0
Majalisar Dattawwa ta kalubalanci fadar Shugaban kasa, bisa zargin cewa kudin da aka ba Jihohin Delta da Taraba ba su da alaka da kudin...

Rikicin Zamfara: Gwamnatin Tarayya Na Samun Bayanan Sirri – Garba Shehu

0
Mai magana da yawun Shugaban kasa Malam Garba Shehu, ya bayyana dalilin gwamnatin tarayya na dakatar da hakar ma’adinai a jihar Zamfara.Garba Shehu, ya...

Sufuri: Gwamnatin Tarayya Ta Yi Umurnin Karin Jiragen Kasa 2 Daga...

0
Gwamnatin Tarayya, ta bada umurnin karin jiragen kasa biyu da za su rika jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna domin rage matsalar cunkoso.Ministan Sufuri...

Ricikin Kabilanci: Rayuka 12 Sun Salwanta A Birnin Abakaliki Na Jihar...

0
Kimanin rayukan Mutane 12 sun salwanta, yayin wani mummunan rikicin kabilanci da ya barke a birnin Abakaliki na jihar Ebonyi.Rikicin, wanda ya barke ne...

Wata Sabuwa: Hukumar Raba Hasken Lantarki Za Ta Fara Tilasta Sayen...

0
Hukumar Raba Hasken Lantarki ta Kasa NERC, za ta fara tilasta yin amfani da mita daga ranar 1 ga Mayu na shekara ta 2019.Jami’in...

Tsaka Mai Wuya: Kotu Ta Karbi Sabbin Shaidu A Kan Tuhumar...

0
Wata kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta karbi karin wasu takardu a matsayin shaida, a ci-gaba da tuhumar zargin badakalar naira biliyan...

Cin Bashin Ketare: Kaduna Da Legas Da Edo Da Cross River...

0
Kididdigar cibiyar kula da basussuka ta Nijeriya DMO, ta bayyana cewa jihohin Kaduna da Legas da Cross River da kuma Edo, sun sha gaban...

Harin Kakangi: Jami’an Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 Yankin...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta sanar da cewa jami’an ta sun hallaka wasu ‘yan bindiga uku da su ka kai hari a...

Hajjin Bana: Bankin Musulunci Na Duniya Ya Ba Nijeriya Tallafin Naira...

0
Gwamnatin tarayya ta rattaba hannu a kan wata yarjejeniyar samun tallafin dala dubu dari biyar da ashirin da uku da dari takwas da ashirin...

Matsalar Tsaro: Manyan Malaman Musulunci Sun Ja Kunnen Gwamnatin Tarayya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ja hankalin ‘yan Nijeriya cewa kada su siyasantar da rikicin da ya addabi jihar Zamfara.Wasu manyan malaman addinin Musulunci,...

Neman Mafita: Katsinawa Sun Yi Wa Zamfarawa Kara A Abuja

0
‘Yan asalin Jihar Katsina mazauna Abuja, sun gudanar da zanga-zanga a birnin Abuja, inda su ka yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta...

Korafi: An Shigo Da Buhunnan Shinkafa Sama Da Miliyan 20 A...

0
Kungiyar Masu Casar Shinkafa ta Najeriya RIPAN, ta koka da cewa a cikin watanni uku kacal da su ka gabata, an yi fasa-kwaurin shinkafa...

Tsaro: An Fara Siyasantar Da Kashe-Kashen Da Ke Aukuwa A Kaduna...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce babu wani lamari mai muhimmanci da gwamnatin sa ke fafutukar tabbatarwa a halin yanzu face kawo karshen ta’addanci,...
Kirstjen Nielsen, Sakatariyar Tsaron Cikin Gida Ta Amurka

Amurka: Sakatariyar Tsaron Cikin Gida Ta Ajiye Aikinta

0
Sakatariyar tsaron cikin gida ta Amurka, Kirstjen Nielsen wadda ta aiwatar da wasu daga cikin tsare-tsaren shugaba Trump na hana bakin haure shiga Amurka ta ajiye aiki.Ta bayyana...

Libya: Rikicin Kasar Ya Haifar Da Fargaba A Duniya

0
Amurka ta bukaci dakatar da matakan sojin da dakarun Khalifa Haftar suka kaddamar a Libya domin karbe iko da birnin Tripoli, bayan kiran tsagaita wuta da...

Rwanda: Ana Zaman Makokin Kisan Kiyashin A Kasar

0
Kasar Rwanda ta kaddamar da zaman makokin kwanaki 100 don tunawa da mutanen kasar sama da dubu 800 da aka hallaka a kisan kiyashin da ya...
Call To Listen