Faransa Za Ta Fuskanci Portugal A Karawar Kwata Fainal
Faransa ta kai zagayen daf da na kusa da na karrshe,bayan da ta yi nasara a kan Belgium da cin 1-0 ranar Litinin...
Lyon Ta Miƙa Tayin Ɗaukar Godfrey Daga Everton
Lyon da ke buga gasar League ta 1 ta Faransa ta miƙa tayin fan miliyan 12.7 domin ɗaukar ɗan wasan Ben Godfrey.Godfrey ya...
Karshen Kakar Bana: Man Utd Na Farautar Branthwaite,
United na farautar ɗan wasan Ingila, Jarrad Branthwaite, wanda aka kiyasta kudinsa ya kai fam miliyan 60 zuwa 70.Aston Villa na son sayen ɗan...
Mutuwa: Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Slow Ta Rasu
Mun samu labarin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood, FatiSlow.Wannan na cikin wani sako da tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa, Mansura Isah ta wallafa ne...
Furta Kalamai: Barcelona Ta Kori Kocin Ta Xavi Hernandez
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta sallami kocinta Xavi Hernandez bayan kammala kakar wasan bana ba tare da lashe kofi ba.A gefe guda kuma,...
Euro 2024: Cancelo Da Felix Za Su Buga Wa Portugal Wasa
Ƴan wasan Barcelona biyu Joao Cancelo da Joao Felix suna cikin wadanda Portugal ta gayyata a gasar Euro 2024Haka kuma tawagar Jamus ta gayyaci...
Gasar Zakarun Turai: Madrid Ta Haye Zagayen Daf Da Ƙarshe Bayan...
Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun Turai ko...
Musayar ‘Yan Wasa: Man City Na Neman Ait-Nouri, Man Utd Na...
Manchester City ta fara tattaunawa da Wolves a kan yuwuwar sayen dan bayan Algeria Rayan Ait-Nouri, mai shekara 22.Tottenham ta taya dan bayan Fulham...
Olympics: Bikin Kunna Wutar Gasar Ya Gudana A Birnin Olympia
A Yau Talata aka kunna wutar gasar Olympics da birnin Paris ke shirin karɓa nan da ‘yan watanni.Bikin na gargajiya ya gudana ne a...
Rashin Ɗa’a Ga Alkalin Wasa: Hukumar Fa Ta Fara Tuhumar Kompany
Hukumar FA ta tuhumi mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Burnley Vincent Kompany bayan kalaman sa biyo bayan bashi jan kati a wasan...
Cin Kofin Faransa: PSG Ta Kai Wasan Karshe Bayan Doke Rennes
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta samu kaiwa wasan karshe na cin kofin Faransa wato French Cup bayan kwallon daya tilo da Kylian Mbappe...
Teburin Firimiya: Arsenal Ta Karbi Jagoranci Bayan Nasara Kan Luton
Arsenal ta koma jagorancin teburin Firimiyar Ingila bayan nasarar doke Luton da kwallo 2 da nema a daren jiya Laraba, ko da ya ke...
Man Utd Na Son Frank, Chelsea Na Cikin Tsaka Mai Wuya
Kungiyar Manchester United na son dauko kocin Brentford,Thomas Frank domin maye gurbin Erik ten Hag a OldTrafford a karshen kaka, a madadin kocin Ingila...
Gasar Zakarun Turai: Dortmund Da Atletico Sun Kai Matakin Kwata Final
A daren jiya Laraba ne aka kammala wasannin zagaye na biyu na gasar zakarun Turai, inda a yanzu aka samu kungiyoyi 8 da suka...
Zawarcin ‘Yan Wasa: PSG Na Son Rashford Da Diaz Don Maye...
Paris St-Germain na shirin taya Marcus Rashford fam miliyan 80, kuma kungiyar ta ce a shirye take ta rika biyan dan gaban na Manchester...
Damben Boxing: Anthony Joshua Ya Shirya Karawa Da Francis Ngannou A...
Za a ɗauki lokaci mai tsawo duniyar damben zamani ba ta manta da gwarazan da suka fafata a fagen kamar Tyson Fury da Anthony...
AFCON 2023: Tinubu Zai Karɓi Baƙuncin Tawagar Super Eagles A Fadarsa...
A yau ne Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya shirya tarbar tawagar kwallon kafa ta Nijeriya, Super Eagles a Fadarsa da ke Abuja.A na...
Tukwicin Biyayya: PSG Za Ta Biya Mbappe Euro Miliyan 60
Rahotanni daga birnin Paris na cewa akwai yiwuwar PSG za ta biya dan wasan ta Kylian Mbappe kudaden da yawan su ya kai euro...
Gasar Kofin Duniya: Najeriya Ta Lallasa Australiya Da Ci 3 Da...
Tawagar mata a gasar cin kofin duniya ta mata wato Super Falcons sun yi nasara a karawar da suka yi da Australiya, mai masaukin...
Bana Babu Hawan Babbar Sallah A Masarautar Zazzau
Masarautar Zazzau ta bada sanarwar cewa ba za a gudanar dahawa ba yayin Babbar Sallah mai zuwa.A wata sanarwa da masarautar ta fitar, ta...


































































