Faransa Za Ta Fuskanci Portugal A Karawar Kwata Fainal
Faransa ta kai zagayen daf da na kusa da na karrshe,bayan da ta yi nasara a kan Belgium da cin 1-0 ranar Litinin...
GASAR ZAKARU: BABU TABBACIN MBAPPE YA BUGA WASAN PSG DA BAYERN...
Yau ake dawowa wasannin gasar cin kofin zakarun Turai zagayen ‘yan 16, wato kungiyoyin da suka iya nasarar tsallakewa daga matakin rukuni inda a...
Wasanni: FIFA Ta Dakatar Da Siasia Har Abada
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dakatar da
tsohon mai horas kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Samson Siasia bisa laifin
amincewa da sai da wasa.Siasia...
Gasar Zakarun Turai: Madrid Ta Haye Zagayen Daf Da Ƙarshe Bayan...
Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun Turai ko...
Saka Hannu: Gundogan Ya Koma Manchester City
Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke...
Bana Babu Hawan Babbar Sallah A Masarautar Zazzau
Masarautar Zazzau ta bada sanarwar cewa ba za a gudanar dahawa ba yayin Babbar Sallah mai zuwa.A wata sanarwa da masarautar ta fitar, ta...
Ta Maula: ‘Yan Senegal Na Bikin Nasarar Kungiyar Kwallon Kafa Ta...
Al'ummar Senegal sun cika titunan babban birnin kasar Dakar, suna rawa da waka domin yiwa 'yan wasan kasar maraba lale, bayan yin nasarar cin...
Karshen Kakar Bana: Man Utd Na Farautar Branthwaite,
United na farautar ɗan wasan Ingila, Jarrad Branthwaite, wanda aka kiyasta kudinsa ya kai fam miliyan 60 zuwa 70.Aston Villa na son sayen ɗan...
Sabuwar Kaka: Kano Pillars Za Ta Buga Wasannin Ta A Filin...
Hukumar kula da gasar ƙwallon ƙafar ƙwararru ta Nigeria (NPFL) ta amince wa kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ci gaba da amfani...
Ronaldo Ya Harzuka Magoya Bayan Sa
Masu sha’awar wasan
kwallon kafa da ke cike da takaicin kin buga wasa da Cristiano Ronaldo ya yi a
karawar sada zumunta da Juventus ta yi...
Laifi: An Ci Tarar Thuram Saboda Tofa Wa Abokin Sa Yawu...
Hukumar Kwallon Kafar Jamus ta haramta wa Marcus Thuram na Borussia Monchengladbach buga wasanni shida tare da cin sa tarar Euro dubu 40 saboda...
Lyon Ta Miƙa Tayin Ɗaukar Godfrey Daga Everton
Lyon da ke buga gasar League ta 1 ta Faransa ta miƙa tayin fan miliyan 12.7 domin ɗaukar ɗan wasan Ben Godfrey.Godfrey ya...
Kawallon Kafa: Yadda Ciniki Ya Kaya A Kan Dybala, Coutinho, Ozil,...
Ciniki ya fada tsakanin Tottenham da Juventus na sayen dan wasan gaba na Argentina Paulo Dybala, mai shekara 25, a kan kudin da ya...
Gasar Firimiya: Kungiyoyin Kwallon Kafa A Ingila Na So A Jinkirta...
Kungiyoyin da ke wasa a
gasar firimiyar Ingila na iya kada kuri’ar jinkirta rufe kasuwar hada-hadar
‘yan wasa kafin fara gasar a taron su na 12...
Gwajin Shan Kwaya: An Dakatar Da,Yar Tseren Najeriya Okagbare Daga Gasar...
Hukumar gasar Olympics da ke gudana a Japan ta dakatar da'yar tseren Najeriya, Blessing Okagbare, daga gasar saboda ba tatsallake gwajin shan ƙwayoyi masu...
Kenya Na Fuskantar Fushin FIFA
Kenya tana fuskantar yiwuwar Fifa ta haramta mata shiga gasa bayan Ministar Wasannin kasar ta bayar da umarni ga kwamitin rikon kwarya ya gudanar...
Steven Gerrard Ya Zama Kocin Aston Villa
Aston Villa ta naɗa Steven Gerrard a matsayin sabon kocin ta kan kwantiragin shekara uku da rabi.Gerrard ya maye gurbin Dean Smith, inda ya...
Doke Argentina: Saudiya Ta Bada Hutu a Daukacin Kasar
Sarki Salman na Saudiya ya bada umarnin hutu a yau Laraba ga daukacin ma'aikatan kasar baki daya sakamakon nasarar da kasar ta samu ta...
Cefane: Tottenham Ta Kammala Ɗaukar Gray Daga Leeds United
Tottenham ta kammala ɗaukar Archie Gray daga Leeds United kan £30m ta kuma bayar da Joe Rodon kan yarjejeniyar £10m.Gray ya saka hannu kan...
Cin Kofin Faransa: PSG Ta Kai Wasan Karshe Bayan Doke Rennes
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta samu kaiwa wasan karshe na cin kofin Faransa wato French Cup bayan kwallon daya tilo da Kylian Mbappe...