Auren Ozil: Shugaban Turkiyya Erdogan Ya Zama Abokin Ango
Tsohon dan wasan tawagar kwallon kafar Jamus, wanda yanzu yake wa Arsenal wasa Mesut Ozil, ya angwance kuma shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan,...
Ronaldo Ya Harzuka Magoya Bayan Sa
Masu sha’awar wasan
kwallon kafa da ke cike da takaicin kin buga wasa da Cristiano Ronaldo ya yi a
karawar sada zumunta da Juventus ta yi...
Wasanni: FIFA Ta Dakatar Da Siasia Har Abada
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dakatar da
tsohon mai horas kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Samson Siasia bisa laifin
amincewa da sai da wasa.Siasia...
Kwallon Kafa: Obi Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ya Kaurace...
Kaptin na ‘yan was an kwallon kafa ta Nijeriya Super Eagles John Mikel Obi, ya ce shawarar kaurace wa tawagar da ya yi ba...
Kasuwar ‘Yan Kwallon Kafa: Makomar Rice, Origi, Rojo, Ibanez, Haaland
Manchester United tana iya yunkurin daukar dan wasan WestHam Declan Rice, ko da yake ana tunani dan wasan na Ingilamai shekara 21 ya fi...
Nuna Damuwa: Zamana A Barcelona Ya Hana Ni Kwazo — Messi
Lionel Messi ya ce, rashin rabuwar sa da Barcelona ya yi tasiri kan kwazon sa na taka leda a wannan kaka.A cikin watan Agusta...
Korafi: Ekong Da Omeruo Ba Su Cacanci Yi Wa Eagles Wasa...
Tsohon dan wasan tawagar kwallon kafar Najeriya, Tijani Babangida ya ce bai kamata ‘yan wasan da ke wasa a rukuni na 2 a Turai...
Laifi: An Ci Tarar Thuram Saboda Tofa Wa Abokin Sa Yawu...
Hukumar Kwallon Kafar Jamus ta haramta wa Marcus Thuram na Borussia Monchengladbach buga wasanni shida tare da cin sa tarar Euro dubu 40 saboda...
Messi Ya Lashe Ballon D’Or A Karo Na Bakwai
Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or da ake ba gwarzon dan wasan kwallon kafa da ya fi nuna bajinta a shekara, inda ya...
Muhammad Salah Zai Goge Tarihin Da Didier Drogba Ya Kafa A...
Sadio Mane shi ne ɗan wasan Afrika na uku da ya ci kwallo 100 a gasar Premier League bayan Didier Drogb da Mohamed Salah.Kwallaye...
Gasar Champions League: Ko Karim Benzema Zai Buga Wa Real Wasa...
Real Madrid ta yi nasara a gidan Real Sociedad da ci 2-0 a wasan mako na 16 a gasar La Liga na ranar Asabar.Real...
Brazil Ta Samu Tikitin Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Ta 2022
Brazil ta samu gurbi a gasar cin kofin Duniya ta 2022 da za ta gudana a Qatar inda ta zama kasa ta 4 da...
FIBA 2022: d’Tigress Ta Samu Tikitin Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya...
Ministan matasa da habaka wasanni na Najeriya Sunday Dare ya taya tawagar kwallon kwando ta Najeriya ta mata murnar samun tikitin zuwa gasar cin...
AFCON 2021: Tunisia Ta Fitar Da Najeriya
Kasar Tunisiya ta cire Najeriya daga Gasar Kwallon kafa ta AFCON 2021 da yanzu haka ake bugawa a kasar Kamaru.Tunisia ta fitar da najeriya...
Ta Maula: ‘Yan Senegal Na Bikin Nasarar Kungiyar Kwallon Kafa Ta...
Al'ummar Senegal sun cika titunan babban birnin kasar Dakar, suna rawa da waka domin yiwa 'yan wasan kasar maraba lale, bayan yin nasarar cin...
Damben Boksin: Oleksandr Usyk Ya Zama Sabon Zakaran Duniya
Oleksandr Usyk ya zama sabon zakaran damben boksin na duniya ajin babban nauyi bayan da ya lallasa mai riƙe da kambu Anthony Joshua dan...
Rabuwa Da Messi: Barcelona Ta Yi Karin Haske
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta, ya yi karin haske kan dalilan da suka tilasta musu bai wa tsohon tauraronsu Lionel Messi...
Gasar Firimiya: Manchester City Ta Lallasa Arsenal Da Ci 5 Da...
Kungiyar Manchester City ta lallasa Arsenal da ci 5-0 a karawar da suka yi a gasar Firimiya ta Ingila, wanda shine kaye na 3...
Ronaldo Ya Yi Magana Kan Hamayyar Sa Da Messi
Cristiano Ronaldo ya karyata ikirarin cewa burinsa ya sha gaban Messi a yawan samun nasarori musamman kyautar gwarzon ɗan wasan duniya.Ronaldo na mayar da...
Makomar Kane, Ronaldo, Mbappe, Coutinho, Locatelli Da Rudiger
Manchester City ta shirya sayen ɗan wasan gaban Ingila Harry Kane daga Tottenham a kan fam miliyan 127.Kane mai shekaru 28 na fatan sanin...