Sabuwar Kaka: Kano Pillars Za Ta Buga Wasannin Ta A Filin...
Hukumar kula da gasar ƙwallon ƙafar ƙwararru ta Nigeria (NPFL) ta amince wa kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ci gaba da amfani...
Erling Haaland Na Borussia Dortmand Ya Tafi Jinya
Dan wasan Borussia Dortmand Erling Haaland zai yi jinyar wasu makonni bayan wani rauni da ya ji a saman cinyar sa, inji kocin kungiyar...
Mohamed Salah Ya Ce Yana Son Karkare Sana’Ar Sa Ta Tamaula...
Dan wasan tawagar Masar, mai shekara 29 Muhammad Salah ya ci kwallo 137 har da 12 da ya ci a kakar bana a wasa...
Modric Ya Soki Shirin Fifa Na Mayar Da Gasar Cin Kofin...
Dan wasan tsakiya na Real Madrid, Luka Modric ya soki yunkurin hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA na kokarin mayar da gasar cin kofin...
Klopp Ya Ce Liverpool Ba Ta Shakkar Haduwar Ta Da Atletico...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya ce ko kadan baya shakkar Zubin ‘yan wasan da Diego Simeone zai yi...
Leicester Ta Lallasa Manchester United Da Ci 4-2
Kungiyar Leicester ta lallasa Manchester United da ci 4-2 a gasar Firimiya ta kasar Ingila da aka kara yau asabar, abinda ya baiwa Leicester...
Muhammad Salah Zai Goge Tarihin Da Didier Drogba Ya Kafa A...
Sadio Mane shi ne ɗan wasan Afrika na uku da ya ci kwallo 100 a gasar Premier League bayan Didier Drogb da Mohamed Salah.Kwallaye...
Pochettino Ya Ce Neymar Na Da Sauran Dimbin Shekarun Kwallon Kafa
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta PSG Mauricio Pochettino ya yi ikirarin cewa ko shakka babu dan wasan gaba na kungiyar Neymar Junior...
Matsayar Newcatle A Ingila
Rahotanni sun ce ba sabon labari ba ne cewa Kamfanin Public Investmen Fund na Saudiyya da aka kiyasta ya mallaki fam biliyan 700 ya...
Damben Boksin: Oleksandr Usyk Ya Zama Sabon Zakaran Duniya
Oleksandr Usyk ya zama sabon zakaran damben boksin na duniya ajin babban nauyi bayan da ya lallasa mai riƙe da kambu Anthony Joshua dan...
An Ci Tarar Chelsea Fam 25,000, Bayan ‘Yan Wasa Sun Kalubalanci...
Chelsea za ta biya tarar fam dubu 25, bayan ta kasa tsawatarwa ‘yan wasanta, a lokacin da aka ba Reece James jan kati a...
Gasar Firimiya: Manchester City Ta Lallasa Arsenal Da Ci 5 Da...
Kungiyar Manchester City ta lallasa Arsenal da ci 5-0 a karawar da suka yi a gasar Firimiya ta Ingila, wanda shine kaye na 3...
Cimma Matsaya: Ronaldo Zai Koma Manchester United Da Taka Leda
Manchester United ta ce ta cimma matsaya da Juventus domin sayen dan kwallon Portugal Cristiano Ronaldo.A wani saƙo da Manchester United ta wallafa, ta...
Rabuwa Da Messi: Barcelona Ta Yi Karin Haske
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta, ya yi karin haske kan dalilan da suka tilasta musu bai wa tsohon tauraronsu Lionel Messi...
Makomar Kane, Ronaldo, Mbappe, Coutinho, Locatelli Da Rudiger
Manchester City ta shirya sayen ɗan wasan gaban Ingila Harry Kane daga Tottenham a kan fam miliyan 127.Kane mai shekaru 28 na fatan sanin...
Gwajin Shan Kwaya: An Dakatar Da,Yar Tseren Najeriya Okagbare Daga Gasar...
Hukumar gasar Olympics da ke gudana a Japan ta dakatar da'yar tseren Najeriya, Blessing Okagbare, daga gasar saboda ba tatsallake gwajin shan ƙwayoyi masu...
Laifi: An Ci Tarar Thuram Saboda Tofa Wa Abokin Sa Yawu...
Hukumar Kwallon Kafar Jamus ta haramta wa Marcus Thuram na Borussia Monchengladbach buga wasanni shida tare da cin sa tarar Euro dubu 40 saboda...
Nuna Damuwa: Zamana A Barcelona Ya Hana Ni Kwazo — Messi
Lionel Messi ya ce, rashin rabuwar sa da Barcelona ya yi tasiri kan kwazon sa na taka leda a wannan kaka.A cikin watan Agusta...
Korafi: Ekong Da Omeruo Ba Su Cacanci Yi Wa Eagles Wasa...
Tsohon dan wasan tawagar kwallon kafar Najeriya, Tijani Babangida ya ce bai kamata ‘yan wasan da ke wasa a rukuni na 2 a Turai...
Kasuwar ‘Yan Kwallon Kafa: Makomar Rice, Origi, Rojo, Ibanez, Haaland
Manchester United tana iya yunkurin daukar dan wasan WestHam Declan Rice, ko da yake ana tunani dan wasan na Ingilamai shekara 21 ya fi...