Ɗanyen Mai: NNPCL Na Haƙo Ganga Miliyan Ɗaya Da Dubu Ɗari...
Kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya ce ya samu nasarar kai ga haƙo ɗanyen mai ganga miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas a kowacce...
Yakar Lakurawa: Ministan Tsaro Ya Ce Sojoji Sun Shirya
Hukumomin tsaron Najeriya sun ce sun kammala shirye-shiryen murƙushe 'yan ƙungiyar Lakurawa, da ke addabar jama'a a waɗansu jihohin arewa maso yamma.Hakan na zuwa...
Karon Farko An Kira Golan Manchester United Stefan Ortega Tawagar Jamus
Golan Manchester City Stefan Ortega ya samu gayyatar farko a tawagar Jamus bayan da koci Julian Nagelsmann ya sanya sunan sa cikin wadanda suka...
Ƙaddamar Da Mutum-Mutumi: Shugaban Ghana Na Shan Suka
Shugaban Ƙasar Ghana mai barin gado Nana Akufo-Addo na shan suka a shafukan zumunta bayan ya ƙaddamar da mutum-mutuminsa da kan sa a yankin...
Samun Sauki: Odegaard Ya Koma Yin Atisaye A Arsenal
Ƙyaftin ɗin Arsenal, Martin Odegaard ya koma yin atisaye a lokacin da Gunners ke shirin karawa da Inter Milan a Champions League ranar Laraba.Ɗan...
Jihar Sokoto: Wata Kungiya Mai Suna Lakurawa Ta Bayyana
Hukumomi da jama'a a jihar Sokoto na nuna damuwa kan ɓullar wata ƙungiyar masu iƙirarin jihadi da ke gudanar da harkokin ta a wasu...
Tinubu Ya Daga Darajar Babban Hafsan Sojin Kasa Na Riko
Shugaba Bola Tinubu ya daga likkafar Babban Hafsan Sojin Kasa Nijeriya na riko, Olufemi Oluyede zuwa Laftanar Janar.Kakakin fadar shugaban kasa, Bayo Onanuga ne,...
Sabon Ministan Ilimi Ya Soke Ƙudurin Cika Shekara 18 Kafin Shiga...
Sabon ministan Ilimi, Olatunji Alausa, ya soke dokar da ta buƙaci sai ɗalibi ya kai shekara 18 kafin shiga jami’a wanda tsohon ministan Ilimi,...
Hasashen Iftila’i: MDD Ta Yi Gargadin Samun Matsananciyar Yunwa A 2025
Ofishin Majalisar Dinkin Duniya, mai lura da al'amuran jin ƙai ya yi hasashen samun matsananciyar yunwa a Najeriya da wasu ƙasashen Afirka.Cikin wani saƙo...
Gurfanar Da Yara Kanana: Gwamna Bala Muhammed Ya Bayyana Takaicinsa
Al'umma a faɗin Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin ƙasar nan,Yaran...
Tinubu Ya Ce Ministoci Su Yi Amfani Da Motoci Uku Kacal...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya taƙaita yawan motoci da ministocin sa da sauran shugabannin hukumomin gwamnati za su yi amfani da su a...
APC Ta Ce Gwamnatin Tinubu Ba Za Ta Sauya Matakan Ta...
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shaida wa ƴan adawa cewa, su daina tunanin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu za ta sauya...
Sojoji Sudan Sun Ce Sun Ƙwace Iko Da Wasu Sassan Khartoum...
Rundunar sojin Sudan ta ce ta ƙwace wasu muhimman wurare a babban birnin ƙasar da kewaye, kwana guda bayan ta kai sabon farmaki kan...
Hukumar Ƙwallon Ingila Na Tuhumar Osmajic Da Cizo Ana Tsaka Da...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Ingila (FA) ta tuhumi ɗanwasan gaba na Preston North End Milutin Osmajic da haddasa tashin hankali bayan an zarge shi...
Samun Rauni: Rodri Na Man City Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen...
Dan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri ba zai sake buga wasa a kakar wasanni ta bana ba.Rodri mai shekara 28 ya ji rauni...
Harin Offa: Kotu Ta Yanke Wa ’Yan Fashin Banki Hukuncin Kisa
Wata Babbar Kotun Jihar Kwara, ta yanke wa wasu mutum biyar da aka tuhuma da fashi da makami hukuncin kisa ta hanyar rataya.Mai Shari’a...
Yabo: Ministan Yada Labarai Ya Ce Matakan Tinubu Na Gyara Kura-Kuran...
Gwamnatin tarayya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya...
Kungiyar Matasan Arewa Ta Bukaci Shugaban Kasa Ya Sanya Baki
Kungiyar matasa ta Arewa Youth for peace and security ta bukaci shugaban kasa da ya sanya baki wajen biyan ma'aikatan majalisar kula da magunguna...
Taka Leda: Tsohon Ɗanwasan Real Madrid Da Man Utd Ya Yi...
Tsohon ɗanwasan Manchester United da Faransa Raphael Varane ya yi ritaya daga taka leda yana ɗan shekara 31.Varane ya koma tamaula a ƙungiyar Como...
Samun Rauni: Mbappe Zai Tsallake Wasanni A Real Madrid
Ɗan wasan Real Madrid Kylian Mbappe zai yi jinya kamar yadda Real Madrid ta samar.Ɗan kasar Faransa, wanda ya koma Real kan fara kakar...

































































