Home Labarai Karon Farko An Kira Golan Manchester United Stefan Ortega Tawagar Jamus

Karon Farko An Kira Golan Manchester United Stefan Ortega Tawagar Jamus

29
0
ae1708fb058f6046d873c77bff4cfd3bY29udGVudHNlYXJjaGFwaSwxNjY2ODgxOTQ3 2.67975707 (1)
ae1708fb058f6046d873c77bff4cfd3bY29udGVudHNlYXJjaGFwaSwxNjY2ODgxOTQ3 2.67975707 (1)

Golan Manchester City Stefan Ortega ya samu gayyatar farko a tawagar Jamus bayan da koci Julian Nagelsmann ya sanya sunan sa cikin wadanda suka wakilci ƙasar a Nations League a ranar Alhamis.

Ɗan wasan mai shekaru 32 zai haɗu da Alexander Nübel na Stuttgart da Oliver Baumann na Hoffenheim a matsayin daya daga cikin masu tsaron gida uku cikin tawagar ƴan wasa 23 na Jamus.

Mai tsaron gidan Jamus mai lamba ɗaya, Marc-André ter Stegen na Barcelona, na ci gaba da jinya saboda mummunan rauni da ya samu a gwiwa.

Ƴan wasan tsakiya na Borussia Dortmund Julian Brandt da Felix Nmecha suma an sake kiran su cikin tawagar ta Jamus.

Leave a Reply