Lewandowski Ya Ci Kwallonsa Na 100 A Gasar Zakarun Turai
Robert Lewandowski ya zama dan wasa na uku da ya zura kwallaye 100 a gasar cin kofin zakarun Turai yayin da Barcelona ta lallasa...
’Yan Kasuwa Sun Ce Farashin Man Fetur Zai Sauko A Nijeriya
’Yan kasuwa sun bayyana ƙwarin gwiwar cewa farashin man fetur zai ragu a Nijeriya sakamakon fara lodin tataccen mai daga Matatar Fatakwal.Hakan na zuwa...
Zargin Rashawa: Yahaya Bello Ya Musanta Tuhuma A Gaban Kotu
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello tare da wasu mutum biyu da EFCC ta gurfanar a gaban kotu sun musanta zarge-zargen rashawa na...
Cizon Sauro: Najeriya Na Kashe Sama Da Dala Biliyan 1 A...
Ministan lafiya, Farfesa Muhammad Pate, ya ce Najeriya na yin asarar sama da dala biliyan daya duk shekara sakamakon cutar zazzabin cizon sauro.Muhammad Pate,...
Ziyarar Aiki: Shugaba Tinubu Ya Nausa Zuwa Faransa
A jiya Laraba ne shugaban ƙasa Bola Tinubu ya nausa ƙasar Faransa domin ziyarar aiki.A wata sanarwa da mai Magana da yawun shugaban ƙasa,...
Karin Shekara: Shugaba Tinubu Ya Taya Atiku Abubakar Murna
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar murnar cika shekara 78 a duniya.Atiku Abubakar, wanda ya kasance abokin hamayyar...
Sammacin Kama Netanyahu: Biden Ya Soki Matakin Kotun ICC
Shugaba Joe Biden na Amurka ya kira sammacin kama firaministan Isra'ila da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta ba da da abin takaici.ICC...
Hannun Riga Da Faransa: Nijar Ta Fara Yunƙurin Sake Rubuta Tarihin...
Jamhuriyar Nijar ta fara ƙoƙarin sake rubuta tarihinta, wanda a yanzu ya fi ta'aƙalla da mulkin mallaka.Matakin na zuwa ne bayan shugaban mulkin soja,...
Dan Wasan Leicester Fatawu Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen Kaka
Kocin Leicester City Steve Cooper ya sanar da cewa ɗan wasan kungiyar na gefe Abdul Fatawu zai yi jinya zuwa ƙarshen kakar wasanni ta...
Bashin Albashi: Ana Taƙaddama Tsakanin Mbappe Da PSG
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Faransa ta yi watsi da buƙatar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG kan ta sake duba umarnin da ta ba ƙungiyar...
Majalisa Za Ta Ƙayyade Jarin Naira Biliyan 500 Ga Kamfanonin Rarraba...
Majalisar wakilai ta bayar da shawarar ƙayyade naira biliyan ɗari biyar, a matsayin jari mafi ƙankanta da kamfanoni goma sha ɗaya da ke rarraba...
Roger Federer Ya Jinjina Wa Rafael Nadal Bayan Sanar Da Ritayar...
Roger Federer ya yi jinjina ta musamman ga Rafael Nadal wanda ke sanar da ritayarsa daga fagen Tennis inda ya bayyana takwaran nasa na...
Matasa Masu Yi Wa Ƙasa Hidima Za Su Fara Zuwa Bankuna...
Gwamnatin tarayya ta dage takunkumin da ta kakaba wa masu yi wa kasa hidima (NYSC) zuwa masana’antu masu zaman kan su, wanda hakan zai...
Ɗangote Ya Fara Fitar Da Man Kamfanin Sa Zuwa Ƙasashen Afirka...
Matatar man Ɗangote ta fara fitar da mai daga matatar zuwa ƙasashen Afirka ta yamma masu maƙwabtaka, a wani sabon yanayin kasuwanci da ka...
Hari: Isra’ila Ta Kashe Ma’aikatan Agaji 15 A Lebanon
Jami'ai a Lebanon sun ce aƙalla ma'aikatan agaji 15 aka kashe a wani hari da Isra'ila ta kai a arewa maso gabashin ƙasar.Harin da...
Sakataren Lafiya: Trump Ya Naɗa Robbert Kennedy Jr
Zaɓaɓɓen shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da Robbert Kennedy JR a matsayin sakataren lafiya na ƙasar.Mukamin da ya Robert Kennedy Junior wani abu...
Leƙen Asiri: Gwamnatin Mulkin Sojin Nijar Ta Kama Ɗan Kasar Faransa
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta ce ta kama wani da take zargin ɗan leƙen asirin Faransa da ke zaune a ƙasar.Kafar talabijin na...
Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah
Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba...
Kyautar Globe Soccer: Messi, Ronaldo, Lookman Na Cikin ‘Yan Takarar A...
An saka sunan dan wasan Najeriya, Ademola Lookman a cikin wadanda aka zaba don samun kyautar gwarzon dan wasan maza na shekarar 2024, wanda...
Karar Yahaya Bello: EFCC Ta Nemi A Dage Sauraro Zuwa 27...
EFCC ta bukaci a dage sauraron sabuwar shari’ar da ake yiwa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello, inda tace har yanzu wa’adin kwana 30...


































































