Taka Leda: Tsohon Ɗanwasan Real Madrid Da Man Utd Ya Yi...
Tsohon ɗanwasan Manchester United da Faransa Raphael Varane ya yi ritaya daga taka leda yana ɗan shekara 31.Varane ya koma tamaula a ƙungiyar Como...
Samun Rauni: Mbappe Zai Tsallake Wasanni A Real Madrid
Ɗan wasan Real Madrid Kylian Mbappe zai yi jinya kamar yadda Real Madrid ta samar.Ɗan kasar Faransa, wanda ya koma Real kan fara kakar...
Shugaban Hezbollah Ya Ce Isra’ila Ba Za Ta Iya Hana Su...
Shugaban kungiyar Hezbollah da ke Lebanon Hassan Nasrallah ya ce babu wani abu da Isra'ila za ta yi da zai sa su daina kai...
Harin: Jirgi Mara Matuƙi Ya Kashe Mutum 45 A Sudan
Rahotanni daga Sudan na nuna aƙalla mutum 45, mafi yawan su ƙananan yara da mata ne suka mutu a wani harin jirgi mara matuƙi...
Mount Da Hojlund Sun Kusa Dawowa Taka Leda A United
An samu ƙarin labarin da zai sake kwantar wa magoya bayan Manchester United hankali bayan nasarar da suka samu a kan Barnsley da ci...
Yakin Basasa: An Kashe Mutane 21 A Sabbin Hare-Haren Sudan
Akalla mutane 21 suka rasa rayukansu a hare-haren sama da akakaddamar cikin dandazon mutane da ke cin kasuwa a yankunankudu maso gabashin Sudan.Kungiyar liktoci...
Hezbollah Ta Ce Ta Harba Makaman Roka Zuwa Arewacin Isra’ila
Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon, ta ce ta harba makaman roka cikin arewacin Isra'ila, a matsayin martani kan harin Isra'ilar na ranar Asabar.Ƙungiyar da ke...
Neman Tsagaita Wuta: Gagarumar Zanga-Zanga Ta Barke A Isra’ila
Wata gagarumar zanga-zanga ta ɓarke a biranen Isra'ila, don neman gwamnatin ta dawo da 'yan ƙasar da Hamas ke garkuwa da su a Gaza.Masu...
Yaƙi Da Ambaliyar Ruwa: Nijar Ta Ware Dala Miliyan Uku
Gwamnatin soji ta Jamhuriyar Nijar ta ware kuɗi dalar Amurka miliyan uku domin yaƙi da ambaliyar ruwa da ta addabi ƙasar,wadda zuwa yanzu...
An Gano Gawarwakin Dukkanin Mutanen Da Suka Nitse A Italiya
Hukumomi a ƙasar Italiya sun ce sun gano gawa ta shida daga cikin tarkacen jirgin ruwan alfarma, wanda ya nitse a gaɓar tsibirin Sicily...
Motocin Sun Fara Isa Yankin Darfur Bayan Sahalewar Sojojin Sudan
Wasu motoci maƙare da kayan agaji sun sami nasarar ratsa iyakar Adre zuwa yankin Darfur na Sudan da yunwa ta yiwa lahani,matakin da...
Saka Hannu: Gundogan Ya Koma Manchester City
Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke...
Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza: Blinken Ya Sauka A Isra’ila
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony ya sauka a Isra’ila a wannan Lahadi a ƙoƙarin da ya ke na ci gaba da matsin lamba a...
Ɗanyen Man Nijar: An Fara Aiki Daga Gaɓar Ruwan Benin
Rahotanni na nuni da cewa an dawo da aikin ɗaukar ɗanyen man Jamhuriyar Nijar ta bututun da aka shimfiɗa zuwa Jamhuriyar Benin,lamarin da ke...
Kakar Bana: An Ci Chelsea Duk Da Ƴan Wasa 11 Da...
Manchester City ta je ta doke Chelsea 2-0 a wasan makon farko a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Stamford Bridge.Shi ne...
Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Isra’Ila Ta Kashe A Gaza...
Ma’aikatar lafiyar Gaza dake karkashin ikon kungiyar Hamas ta ce adadin mutanen da Isra'ila ta kashe tun bayan barkewar yakin da ta kaddamar wata...
Senegal Shugaban Kasa Ya Yi Gagarumin Sauyi A Fannin Shari’ar
Rahotanni daga Senegal na cewa shugaban ƙasar Bassirou Diomaye Faye ya yi wani gagarumin sauyi a fannin shari’a.Rahotanni sun ce mafi yawan alƙalan da...
Ambaliya: Mutum Aƙalla 40 Ne Suka Mutu A Afghanistan
Jami'ai a gabashin Afghanistan sun ce aƙalla mutum 40 ne suka rasa rayukan su sakamakon mamakon ruwan saman da aka yi da ya haddasa...
Najeriya Da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa Sun Cimma Matsaya
Gwamnatin Najeriya ta ce ta cimma matsaya da hukumomin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa wato DUBAI domin ci gaba da harkokin zirga-zirga tsakanin ƙasashen biyu.A cikin...
Cinikayya: Saudiyya Na Son Fara Shigo Da Nama Daga Najeriya
Gwamnatin Saudiyya ta bayyana buƙatar shigo da nama ton 200,000 da kuma ton miliyan ɗaya na waken soya daga Najeriya,yayin da ƙasar ke son...

































































