Ba Donald Trump Kariya: Biden Ya Soki Kotun Ƙolin Amurka
Shugaba Biden na Amurka ya yi Alla-wadarai da hukuncin da Kotun Kolin kasar ta yi na cewa tsofaffin shugabannin kasar ciki har da Donald...
Cefane: Tottenham Ta Kammala Ɗaukar Gray Daga Leeds United
Tottenham ta kammala ɗaukar Archie Gray daga Leeds United kan £30m ta kuma bayar da Joe Rodon kan yarjejeniyar £10m.Gray ya saka hannu kan...
Faransa Za Ta Fuskanci Portugal A Karawar Kwata Fainal
Faransa ta kai zagayen daf da na kusa da na karrshe,bayan da ta yi nasara a kan Belgium da cin 1-0 ranar Litinin...
Bayan Mutuwar Raisi: Ana Zaben Shugaban Kasa A Iran
Ana zaben shugaban kasa, bayan mutuwar Ebrahim Raisi a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a watan jiya.Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Ayatollah...
Tsohon Ɗan Wasan Kamaru Landry Nguemo Ya Mutu
Tsohon ɗan wasan tawagar Kamaru Landry Nguemo ya mutu bayan wani mummunan hatsarin mota a Kamaru.ɗan wasan ya taka leda a ƙungiyoyin Parkhead da...
Gwamnatin Ta Taya Al’ummar Indiya Murnar Kammala Zaɓe
Gwamnatin tarayya ta taya al'ummar Indiya murnar kammala zaɓen ƙasar.Cikin wata sanarwa da ministan harkokin ƙasashen waje na ƙasar, Yusuf Maitama Tugga ya wallafa...
Mali,Burkina Faso da Nijar na shirin janye matakin ...
Sanata Ali Ndume wanda ɗan majalisar ƙungiyar ECOWAS ɗin ne ya bayyana haka a Kano,a yayin da majalisar ƙungiyar ke ci gaba da...
Kotun Duniya Ta Umarci Isra’ila Ta Daina Kai Hari a Gaza...
kotun Duniya ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa a yankin Rafah na GazaAfrika ta Kudu ce...
Iran: Kafafen Yada Labaran Kasar Sun Ce Babu Maƙarƙashiya
Kafafen yaɗa labaran Iran sun ce babu alamar wata maƙarƙashiya a hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyyar mutuwar Shugaban ƙasar a ranar Lahadi,...
Furta Kalamai: Barcelona Ta Kori Kocin Ta Xavi Hernandez
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta sallami kocinta Xavi Hernandez bayan kammala kakar wasan bana ba tare da lashe kofi ba.A gefe guda kuma,...
Firaiministan Birtaniya Zai Rushe Majalisar Zartarwar Kasar
Rishi Sunak ya sanar da cewa zai rushe majalisar zatarwar ƙasar a mako mai zuwa gabanin zaɓen da za a gudanar a ranar huɗu...
Tabbatar Da Nasarar Deby: Firaiministan Chadi Ya Ajiye Aikin Sa
Firaiministan Chadi, ya miƙa takardar murabus bayan da aka tabbatar da nasarar sabon zaɓaɓɓen shugaban ƙasar,Mahamat Idriss Deby a zaɓen da aka yi...
Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...
Kin Jinin Isra’Ila: Wasu Amurkawa Sun Yi Wa Biden Da Obama...
Masu zanga-zangar adawa da matakin da Isra’ila ke dauka kan Gaza sun kutsa kai babban dakin taron da shugaban Amurka Joe Biden ke gudanar...
Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...
Ayyukan Jinkai: Aljeriya Ta Aika Ton 150 Na Kayan Jin Ƙai...
Ma'aikatar tsaro Aljeriya za ta tura ton 150 na kayan jin ƙai ga Falasɗinawa a Gaza daidai lokacin da ake gargaɗin yiyuwar fuskantar yunwa a...
Sojojin Ruwan Maroko Sun Ceto Baƙin Haure Ƴan Afirka 141
Sojojin ruwan Maroko sun ceto bakin haure 141 ‘yan Afirka da ke cikin wani kwale-kwale da ya matsala a lokacin da suke tafiya daga...
Tawagar ECOWAS Ta Bar Nijar Ba Tare Da Ganin Jagoran Juyin...
Tawagar da kungiyar ECOWAS ta tura, ta bar Nijar ba tare da ganawa da jagoran sojojin da su ka yi juyin mulki ba.Rahotanni sun...
Aikin Hajji Bana Na Cike Da Matsaloli – Sarkin Zazzau
Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli,wanda ya jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin AmirulHajjin bana, ya ce aikin hajjin bana ya na...
Soke Tallafi: Angola Ta Kara Farashin Mai Amma Banda Masu Motoci...
Gwamnatin Angola ta ce ba matsin lamba daga asusun bayar da tallafi na duniya, IMF ba ne ya sa ta soke tallafin mai a...

































































