Home Labaru Amurka Ta Kara Wa ‘Yan Nijeriya Kudin Biza

Amurka Ta Kara Wa ‘Yan Nijeriya Kudin Biza

242
0

Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da cewa, ta kara wa ‘yan Nijeriya kudin hatimin yardar shiga kasahen ta.

Sabon harajin dai ya fara ne daga dala 80 zuwa dala 110, kwatankwacin naira 28,000 zuwa 39,000 kudin Nijeriya.

Ofishin jakadancin Amurka ya kara da cewa, an kara kudin ne saboda gwamnatin Nijeriya  ta kara wa ‘yan kasar Amurka masu bukatar zuwa Nijeriya kudin Biza.

Sanannen abu ne cewa, Amurka babbar kasa ce da ke ‘yan Nijeriya ke yawan shiga da sunan aiki ko karatu ko kuma yawon shakatawa da sauran su.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/libertytvnews

Twitter: https://twitter.com/libertytvnews

Instagram: https://instagram.com/libertytvng

Liberty Radio 103.3 FM Abuja Kai Tsaye A Yanar Gizo ??

zeno.fm/libertyradioabuja

Tashar Ƴanci 103.1 FM Kaduna Kai Tsaye A Yanar Gizo ??
zeno.fm/tasharyancikaduna ?

Kira ??? +1-701-719-6971 don suraren (Tashar Ƴanci 103.1 FM Kaduna) kai tsaye ta wayar hannu. Musamman Ga Waɗanda Suke Ƙasar Amurka.

Kuna iya turo mana labari ko shawara a: info@libertytvradio.com