33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 47

Abin Da Ya Sa Buhari Ya Dakatar Da Akanta Janar Ahmed...

0
Gwamnatin Tarayya ta bada sanarwar dakatar da babban Akanta na Tarayya Ahmed Idris, kwana ɗaya bayan Hukumar EFCC ta kama shi dangane da zargin...

‘Yan Bindiga Sun Sako Hakimi Sun Rike Farfesan Da Ya Kai...

0
Rahotanni daga Jihar Kano na cewa, Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai Abdulyahyah Ilo da aka sace ya samu ‘yanci daga hannun wadanda...

Boko Haram Da Ta’ammali Da Muggan Kwayoyi Ya Yi Tsanani A Jihar...

0
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya gargadi jami’an tsaro su kara maida hankali, domin alamu sun nuna cewa kungiyoyin Boko Haram da Ansaru sun...

Za Mu Gabatar Da Magu Gaban Kotu Nan Gaba-Dingyadi

0
Ministan harkokin ‘yan sanda Mohammed Maigari Dingyadi, ya ce Ibrahim Magu zai gurfana a gaban kotu ne kawai idan an kai rahoton binciken da...

Rikicin Aure: Matashiya Ta Kai Mahaifinta Ƙara Kotu A Kaduna

0
Wata matashiya Halima Yunusa ta kai mahaifinta ƙara kotun shari'ar musulunci a Kaduna kan zargin ƙin aurar mata masoyinta mai suna Bashir Yusuf.Jaridar Daily...

‘Yan Majalisa Uku Sun Koma Jam’iyya Mai Alamar Kayan Maimari A...

0
Wasu karin‘yan majalisar dokoki ta jihar Kano uku sun sauya she]a daga jami’iyyar APC zuwa jam’iyyar NNPP.Kakakin majalisar Uba Abdullahi ya sanar da haka,...

Gargaɗin INEC: Ba Za Mu Ƙara Wa’adin Zaɓen Fidda Gwanaye Ba

0
Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa inec, ta nanata matsayin ta cewa ba za ta ƙara wa’adin da ta tsara na gudanar...

Daliban Kwalejin Ilimi Ta Shehu Shagari Sun Kashe Wata Daliba A...

0
An kashe wata dalibar kwalejin ilmi ta Shehu Shagari da ke jihar Sokoto, bisa zargin batanci ga Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su...

Farfesa Yemi Osinbajo Ya Ziyarci Jihohin Bauchi Da Gombe

0
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci Jihohin Bauchi da Gombe, a fafautukar neman goyon bayan wakilai a zaben fidda gwani na takarar...

Majalisar Wakilai Ta Roki China Ta Taimaka A Kubutar Da Fasinjoji...

0
Kwamitin kula da harkokin sufuri na majalisar wakilai, ya roki gwamnatin kasar China ta taimaka wajen ganin an kubutar da fasinjojin jirgin kasa da...

Buhari Ya Umarci Gwamnan Cbn Ya Sauka Daga Mukamin Sa

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya umarci gwamnan babban bankin Nijeriya Godwin Emifiele ya sauka daga mukamin sa sakamakon bayyana aniyar sa ta tsayawa takara...

Shugaba Buhari Ya Ba Daliban Nijeriya Hakuri A Kan Yajin Aikin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga daliban jami’o’in Nijeriya su kara hakuri, ya na mai cewa gwamnati ta na bakin kokarin ganin...

Dalibai Sun Rufe Hanyoyin Ife-Ibadan Da Lagos-Abeokuta

0
Wasu taliban jami’a sun yi zanga-zanga don ganin an kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU, sannan su ka ce za su cigaba da yin...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Janar Da Sojoji 7 A Jihar Taraba

0
Ana fargabar wasu ‘Yan bindiga sun kashe kwamandan sojoji na Bataliya ta 93 da ke Takum a jihar Taraba mai mukamin Birgediya Janar tare...

Goodluck Jonathan Ya Samu Sabon Babban Aiki A Duniya

0
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya samu babban mukamin ]an kwamitin bada shawara na kasa da kasa a kungiyar Tarayyar Turai a kan Nahiyar...

Buhari Ya Umarci Ministocin Sa Masu Son Takara Su Yi Murabus

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya umarci ministocin da ke son tsayawa takara su yi murabus daga nan zuwa ranar 16 ga watan Mayu.Ministan yaɗa...

Malaman Makarantun Poly Sun Sanar Da Shiga Yajin Aiki

0
Kungiyar Malaman makarantun kimiyya da fasaha na Nijeriya ASUP, ta sanar da cewa ta yanke shawarar shiga yajin aikin garga]i na makonni biyu daga...

Majalisar Wakilai Ta Yi Garambawul A Sabuwar Dokar Zaɓe Ta 2022

0
Majalisar wakilai ta amince da garambawul a kundin zaɓe na shekara 2022, domin a ba masu rike da madafun iko damar shiga tarurrukan jam’iyyu...

Majalisar Dattawa Ta Yi Garambawul A Kundin Zaɓe Na 2022

0
Majalisar Dattawa ta amince da yin garambawul a kundin dokokin zaɓe na shekara ta 2022, domin a ba Wakilai masu rike da kujeru damar...

Abdullahi Adamu Ya Sasanta Yari Da Matawalle

0
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu, ya sasanta tsohon gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari da gwamna mai ci Bello Matawalle.Yayin wani zama...
Call To Listen