33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 46

Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Maganar Dan Takarar Buhari

0
Fadar shugaban kasa ta yi watsi da zargin da ake yi cewa akwai wasu boyayyun mutane da ke juya madafun iko a fadar.Mai magana...

PDP Ta Kafa Kwamitin Tantance Masu Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa

0
Jam’iyyar PDP ta kafa kwamitin mutane 12 da za su tantance masu takarar kujerar mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen shekara ta 2023.Sakataren Yaɗa Labarai...

Ba Mu Kama Kowa Ba Game Da Harin Coci a Jihar...

0
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Ondo, ta musanta rahotannin da ke cewa ta kama maharan da su ka kashe masu ibada sama da 40...

Bamu Yarda Musulmi Da Musulmi Su Zama Shugaba Da Mataimaki Ba...

0
Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya CAN, ta gargadi jam’iyyun siyasa da cewa kada su yi kuskuren zaben Musulmi da Musulmi a matsayin ‘yan takarar Shugaban...

Yajin Aiki: Kotu Ta Ce Kwamitin Da Gwamnatin Kaduna Ta Kafa...

0
Kotun Sauraren Ƙararrakin Biyan Haƙƙin Ma’aikata, ta ce Kwamitin Bincike da Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa a kan Ƙungiyar ‘Yan Ƙwadago ta jihar haramtacce...

Shugaban Kasa Buhari Ya Mika Tutar Takarar Shuugaban Kasa Ga Bola...

0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya miƙa turar jam’iyyar APC ga Bola Ahmed Tinubu a wajen babban taron tsaida ɗan takarar shugaban ƙasa a Abuja.Mai...

Bola Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fitar Da Gwani Na Shugaban Ƙasa...

0
Tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmad Tinubu, ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar APC.Tinubu Ya lashe zaɓen ne da...

Shugaban Kasa Buhari Ya Mika Turar Takarar Shuugaban Kasa Ga Bola...

0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya miƙa turar jam’iyyar APC ga Bola Ahmed Tinubu a wajen babban taron tsaida ɗan takarar shugaban ƙasa a Abuja.Mai...

Bola Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fitar Da Gwani Na Shugaban Ƙasa...

0
Tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmad Tinubu, ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar APC.Tinubu Ya lashe zaɓen ne da...

Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara Ya Janye Daga Takarar Gwamna A PDP

0
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara Barista Mahdi Aliyu Gusau ya janye daga takarar kujerar gwamnan jihar, gabanin zaben fidda gwani a karkashin jam’iyyar PDP.Mahdi...

‘Yan Bindiga Sun Sace Malaman Coci A Jihar Katsina

0
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, wasu ‘yan bindiga sun afka wa cocin Saint Patrick Catholic Church da ke Gidan Maikambo a karamar hukumar...

Mayakan ISWAP Sun Kashe Mutane 30 A Kauyen Dikwa A Jihar Borno

0
Mayakan kungiyar ISWAP, sun kashe akalla mutane 30 a matsayin ramuwar gayyar kisan kwamandan su da sojoji su ka yi ta hanyar kai harin...

Buhari Ya Sa Hannu A Kan Dokar Kara Kudin Kiran Waya

0
Shugaban kasa Muhammadu, ya sa hannu a kan sabuwar dokar karin kudaden haraji ga masu kiran waya a Nijeriya.Wannan, ya na kunshe ne ta...

‘Yan Majalisar Wakilai 6 Sun Koma PDP Daga APC A Jihar Zamfara

0
‘Yan majalisar wakilai Shida da su ka koma jam’iyyar APC tare da gwamna Matawalle na jihar Zamfara, sun sake komawa jam’iyyar PDP, sun kuma...

Muna Binciken Bidiyon Domin Sanin Sahihancin Sa – Buhari

0
Fadar shugaban kasa ta gargadi ‘yan Nijeriya a kan yunkurin maida martani, bisa bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta na kisan wata ‘yar...

An Yi Kisa A Wajen Zaben Fidda Gwani Na PDP A...

0
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri, ya yi Allah wadai da kisan wani mutum mai suna Michael Isaiah da aka fi sa ni da suna...

Kada A Sake Bari Masu Satar Kuɗin Talakawa Su Ci Bilis...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce duk wata shari’ar rashawar da aka samu matsala a kan ta saboda wasu uzurori alama ce ta tambaya,...

Dan Namadi Sambo Ya Nemi Deliget Su Mai Masa Da Kudin...

0
Dan tsohon mataimakin shugaban kasa Adam Namadi Sambo, ya bukaci wakilan jam’iyyar PDP da ya ba kowannen su Naira Miliyan biyu su maida ma...

‘Yan Bindiga Sun Sake Kai Kazamin Hari Kauyen Jihar Katsina

0
Aƙalla manoma 15 su ka rasa rayukan su, yayin wani hari da ‘yan bindiga su ka kai a ƙauyen Gakurɗi da ke ƙaramar hukumar...

Nijeriya Na Bukatar Shugaba Mai Dan Tabin Hankali – Obasanjo

0
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce Nijeriya ta na bukatar shugabanni masu tsananin kishin kasa da kuma daukar matakai masu tsauri, wadanda za...
Call To Listen