Gwamanati Ba Za Ta Biya Malaman Jami’a Albashinsu Na Wata Shida...
Ministan ilimi Malam Adamu Adamu ya ce batun biyan malaman jami'o'i albashinsu na tsawon watannin da ba su yi aiki ba shi ne kaɗai...
Kungiyar ‘Yan Sintiri Ta Kama Wani Mutum Zai Aika Bindigogi Kano...
Kungiyar 'yan sintiri a tashar motar Zuba da ke Abuja babban birnin tarayya ta kama wani mutum da bindigogi takwas da ya yi niyyar...
Sanata Abdullahi Adamu Ya Ce APC Za Ta Ci Zaben 2023 Duk...
Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki Sanata Abdullahi Adamu ya ce suna da yaƙinin samun nasara a babban zaɓen 2023 duk da tarin ƙalubalen da...
Nan Da ‘Yan Makonni Za a Magance Matsalar Tsaro A Yankinmu...
Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai Ahmed Idris Wase, ya tabbatar wa al’ummar mazabar sa cewa nan da makonni kadan za a kawo karshen kalubalen tsaron...
Sojoji Sun Cafke Wadanda Suka Kai Hari Cocin Owo
Hedikwatar Tsaro ta Kasa ta ce, ta yi nasarar kama maharan da su ka kai hari a cocin Katolika da ke garin Owo na...
Kungiyar ASUU Ta Bukaci Soke Jarrabawar Jami’ar Jihar Kaduna
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta yi kira ga mahukuntan Jami’ar Jihar Kaduna KASU, su soke jarrabawar da ake yi a makarantar har...
Kotu Ta Ware 7 Ga Satumba A Matsayin Ranar Fara Shari’a...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta tsaida ranar 7 ga watan Satumba domin sauraren karar da ke neman a haramta wa Bola...
An Kori Wani Ɗan Sanda Da Ya Ci Zalin Wani Mutum...
Hukumar ‘yan sandan Nijeriya, ta kori daya daga cikin ma’aikatan ta saboda cin zarafin wani farar hula.Jami’in mai suna Liyomo Okai da ke aiki...
Rashin Tsaro: Za A Yi Zaben 2023, Shugaban Tsaro Ya Tabbatarwa...
Babban hafsan tsaron Nijeriya Janar Lucky Irabor, ya ba ‘yan Nijeriya tabbacin cewa za a gudanar da zaben shekara ta 2023.Da ya ke jawabi...
PDP Ta Dage Taron Ta Na NEC Da Majalissar Wakilai
Jam’iyyar PDP, ta dage taron ta na kwamitin zartarwa na kasa da ‘yan majalisar wakilai, biyo bayan dambarwar da ta dade tsakanin dan takarar...
Buhari Ya Dakatar Da Umarnin Biyan ‘Yan Gidoga Dala Miliyan 418...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya dakatar da shirin da Ministar kudi Zainab Ahmed da Ministan Shari’a Abubakar Malami su ka kitsa don ya amince...
Majalisar Dokokin Bauchi Ta Amince Da Dokar Kafa Jami’ann Tsaro Mallakin...
Majalisar Dokoki ta Jihar Bauchi, ta amince da wata doka da za ta bada damar samar da jami’an tsaro mallakar jihar domin magance kalubalen...
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-Rufa’i
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU reshen jihar Kaduna, ta ki komawa bakin aiki duk da barazanar da gwamna Nasir El-Rufai ya yi na...
NSCDC Ta Ba Iyalan Jami’inta Da Aka Kashe A Harin Kuje N2.8M
Rundunar tsaro ta Civil Deffence, ta bada kudi Naira miliyan biyu da dubu 800 ga iyalan marigayi Sufeto Iliyasu Abraham, wanda aka kashe lokacin...
Jam’iyyar PDP Za Ta Iya Nasara Ko Da Ba Tare Da Wike...
Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ce Jam’iyar za ta samu nasara ba tare da gudumawar Gwamnan Jihar Rivers Nyesom...
Gwamnan Benue Zai Saya Wa Ƴan Bijilante Bindigogi Samfurin Ak-47
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya ce zai ba ‘yan sabuwar ƙungiyar sa-kai da ya ƙaddamar a jihar bindigogi samfurin AK-47.Samuel Ortom ya bayyana...
An Kashe Biliyan 2 Da Miliyan 750 Wajen Sayen Kuri’a A Katsina...
Jam’iyyar NNPP a jihar Katsina, ta yi zargin yin amfani da kuɗi na fitar hankali wajen sayen kuri’un Daliget a zaɓen fidda gwani na...
Sarkin Musulmai Ya Gaya Wa Masu Hidimar Ƙasa Cewa Shari’ar Musulunci...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar, ya tabbatar wa masu yi wa ƙasa hidima a Sokoto cewa ba za a yi amfani da...
Tsaro: Dole Sojoji Su Yi Bayani Kan Makudan Kudaden Da Muka...
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya bukaci sojojin Nijeriya su yi wa al’umma bayani akan makudan kudaden da gwamnati ta ba su domin...
Kyautar Motoci Da Buhari Ya Bai Wa Nijar Ta Harzuƙa Wasu ‘Yan...
Ana ci-gaba da maida zafafan martani, biyo bayan matakin gwamnatin Nijeriya ta dauka na tallafa wa Jamhuriyar Nijar da motocin da su ka kai...


































































