21.9 C
Kaduna
Friday, November 27, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 19
Bello Koko

Yashe Tashoshi Jiragen Ruwa: NPA Ta Kashe Fiye Da Dala Miliyan...

0
Bayani ya nuna cewa, Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Nijeriya NPA ta kashe fiye da Dala Miliyan 200 wajen aikin yashe hanyoyin teku da...
images (49)

Halasta Kuɗin Haram: Kotu Ta Yi Watsi Da Tuhumar Da Ake...

0
Mai shari'a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya a nan Abuja ya yi fatali da tuhumar halasta kuɗin haram da hukumar EFCC take yi...
Yahaya Bello (1)

Kare Yahaya Bello: Gwamnatin Jihar Kogi Ta Nesanta Kan Ta

0
Gwamnatin Jihar Kogi ta nesanta Gwamnan jihar Usman Ododo da zargin da hukumar EFCC ke masa na tserewa da tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello,...
Yahaya Bello (1)

Zargin Badakala: Hukumar EFCC Na Neman Tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya...

0
Ministan shari'ar Najeriya ya bayyana takaici kan yadda ya ce wasu 'yan siyasa na kange kan su daga kamu bisa wasu laifuka da ake...
Prison

Fafutukar Kafa Ƙasar Yarabawa: Kotu Ta Tsare Mutum 29 Da Ake...

0
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa ne...
img 20210227 wa0004 2

Gurfana Gaban Kwamiti: Zailani Ya Ce Majalisa Ƙarƙashin Sa Ba Ta...

0
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna Yusuf Zailani ya bayyana cewa majalisar Kaduna a karkashin sa ba ta amincewa wa tsohon gwamnan jihar Nasir...
YAHAYA BELLO and Ododo

Kama Yahaya Bello: EFCC Na Duba Yiwuwar Neman Taimakon Sojoji

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage sauraron ƙarar da hukumar yaƙi da cinhanci ta EFCC ta shigar kan tsohon Gwamnan Kogi Yahaya...
Ganduje (2)

Batun Ganduje: Jam’Iyyar APC Ta Kalubalanci Hukuncin Kotun Kano

0
Jam’iyyar APC ta dauki matakin shari’a a kan mai shari’a Usman Na’abba na babbar kotun jihar Kano, inda ta mika koke ga majalisar shari’a...
Ganduje (2)

Martani: Ganduje Ya Ce Shaƙiyanci Na Neman Kunno Kai A Siyasar...

0
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce har gobe shi ne shugaban jam'iyyar APC duk da hukuncin da alƙalin babbar kotun jihar...
f8464e90 3379 11ed 91e8 453e424fc8c9

Haramta Sallah A Makaranta: Ɗaliba Musulma Ta Yi Rashin Nasara Kan...

0
Wata ɗaliba musulma a wata makaranta a birnin Landan ta yi rashin nasara a wata babbar kotu kan ƙarar da aka shigar ta haramta...
skysports wolves rayan ait nouri 5694288

Musayar ‘Yan Wasa: Man City Na Neman Ait-Nouri, Man Utd Na...

0
Manchester City ta fara tattaunawa da Wolves a kan yuwuwar sayen dan bayan Algeria Rayan Ait-Nouri, mai shekara 22.Tottenham ta taya dan bayan Fulham...
el Rufai1

Tallafin Mai: El Rufa’i Ya Ce Gwamnatin Najeriya Na Biyan Kudi...

0
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai ya yi zargin cewa gwamnatin Najeriya na ci gaba da biyan tallafin mai wani abu da...
nlc 1 0

Mafi Karancin Albashi: Kungiyoyin NLC Da TUC Sun Bukaci Gwamnati Ta...

0
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC tare da ta gamayyar kungiyoyin kwadagon TUC, sun nemi gwamnati ta biya Naira dubu 615 ga ko wane ma’aikaci...
Nigeria Federal Ministry of Foreign Affairs have installed SECUSCAN machines

Iran Da Isra’Ila: Gwamnatin Najeriya Ta Bukaci A Kai Zuciya Nesa

0
Gwamnatin Najeriya ta bi sawun sauran kasashen duniya wajen yin kiran a kai zuciya nesa kan barazanar Iran da Isra’ila.Ta bukaci a ci gaba...

Kin Jinin Isra’Ila: Wasu Amurkawa Sun Yi Wa Biden Da Obama...

0
Masu zanga-zangar adawa da matakin da Isra’ila ke dauka kan Gaza sun kutsa kai babban dakin taron da shugaban Amurka Joe Biden ke gudanar...

Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...

0
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...

Rashin Ɗa’a Ga Alkalin Wasa: Hukumar Fa Ta Fara Tuhumar Kompany

0
Hukumar FA ta tuhumi mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Burnley Vincent Kompany bayan kalaman sa biyo bayan bashi jan kati a wasan...

Cin Kofin Faransa: PSG Ta Kai Wasan Karshe Bayan Doke Rennes

0
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta samu kaiwa wasan karshe na cin kofin Faransa wato French Cup bayan kwallon daya tilo da Kylian Mbappe...

Teburin Firimiya: Arsenal Ta Karbi Jagoranci Bayan Nasara Kan Luton

0
Arsenal ta koma jagorancin teburin Firimiyar Ingila bayan nasarar doke Luton da kwallo 2 da nema a daren jiya Laraba, ko da ya ke...

Ibtila’i: Guguwa Ta Halaka Mutum Uku A Taraba, Ɗaya A Nassarawa

0
Mutum uku sun rasa rayukan su a garin Takum da ke jihar Taraba sakamakon wata guguwa da ta faru sau biyu cikin kwana biyu.Rahotanni...
Call To Listen