Kirkiro Masarautu: Fintiri Zai Samar Da Kartin Sarakuna A Jihar Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da shirin gwamnatin sa na ƙirkiro da sabbin masarautun gargajiya bisa hujjar ƙarin buƙatar hakan daga...
Yunƙurin Hana Kuɗaɗen Ƙananan Hukumomin Kano: Kotu Ta Dakatar Da CBN
Wata babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin hana hukumomin tarayya dakile kason kudaden da ake ba kananan hukumomi 44 na jihar...
Gwamnatin Najeriya Ta Kwace Kwangilar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna
Gwamtain tarayya ta sanar da kawo ƙarshen yarjejeniyar gina hanyar Abuja zuwa Kaduna da ta ƙulla da kamfanin Julius Berger.Bayan cikar wa’adin kwana 14...
Lashe Zabe: Shugaba Tinubu Ya Taya Donald Trump Murna
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya taya Donald Trump murna, inda ya ce a shirye yake su ci gaba da aiki tare domin inganta alaƙa...
Hasashen Iftila’i: MDD Ta Yi Gargadin Samun Matsananciyar Yunwa A 2025
Ofishin Majalisar Dinkin Duniya, mai lura da al'amuran jin ƙai ya yi hasashen samun matsananciyar yunwa a Najeriya da wasu ƙasashen Afirka.Cikin wani saƙo...
Fito Na Fito: Hare-Haren Sama Da Rasha Ta Kai Birnin Kyib...
Rundunar sojin Ukraine ta ce wani harin sama da Rasha ta kai da daddare kan babban birnin ƙasar, Kyiv, ya lalata gine-gine da tituna...
Rikicin Cikin Gida: Jam’iyyar LP Mai Mulkin Jihar Abia Ta Kasa...
Jam'iyyar Labour da ke mulkin jihar Abia ta kasa cin ko da ɗaya daga ƙananan hukumomin jihar 17 a zaɓen ƙananan hukumomin da aka...
Rikicin Siyasa: Baraka Ta Kunno Kai A Kwankwasiyya
Babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam'iyyar NNPP, yayin da 'yan majalisar tarayya biyu a jihar suka sanar da ficewa...
Laifukan Intanet: Rundunar ‘Yan Sanda A Abuja Ta Kama ‘Yan Kasashen...
Rundunar 'yan sandan ta ce ta kama wasu mutum 130 bisa zargin laifukan da suka shafi laifukan intanet.Cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar,...
Fifita Yarbawa: Kungiyar AFENIFERE Ta Soki Lamarin Shugaban Kasa Tinubu
Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira sonkai da fifita 'yan ƙabilar...
Uwargidan Shugaba Tinubu Sa Ribadu Za Su Jagoranci Yi Wa Kasa...
Uwargidan shugaban ƙasa, Da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Ribadu za su jagoranci addu'a ta musamman domin neman sauƙin...
Shari’a: Mu Talakawa Ne Ba Za Mu Iya Yin Belin Yaranmu...
Iyalan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga a Kano da Kaduna sun koka kan a yi masu adalci.Iyaye da ƴan uwan yaran...
Gurfanar Da Yara Kanana: Gwamna Bala Muhammed Ya Bayyana Takaicinsa
Al'umma a faɗin Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin ƙasar nan,Yaran...
Karin Haske: An Bayyana Dalilin Da Ya Sa Tinubu Ya Sallami...
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa sallamar ministoci da shugaban nasa ya yi ya dogara ne ga irin kallon...
Tinubu Ya Ce Ministoci Su Yi Amfani Da Motoci Uku Kacal...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya taƙaita yawan motoci da ministocin sa da sauran shugabannin hukumomin gwamnati za su yi amfani da su a...
Sufuri: Fasinjoji Sun Makale Bayan Jiragen Sama Sun Katse Zirga-Zirga
Fasinjoji a faɗin kasar nan sun shiga tasku, bayan da kamfanonin jiragen sama suka dakatar da zirga- zirga.Hakan ya jefa mutane da dama cikin...
Iftila’i: Gidaje Sun Kone Kurmus A Sanadiyyar Faduwar Tankar Mai A...
Wata tankar mai ta kama da wuta bayan ta faɗi a garin Ibafo da ke ƙaramar hukumar Obafemi-Owode da ke jihar Ogun, inda gidaje...
Gobara: Adadin Wadanda Suka Rasu A Fashewar Tankar Mai A Jigawa...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar mai a jihar Jigawa ya kai 147, sannan...
An Tsinci Gawarwaki 12 Da Ake Zargi Na ‘Yan Bindiga Ne...
Ƙauyan Tokulo da ke ƙaramar hukumar Bwari a babban birnin tarayya Abuja sun shiga ruɗu sakamakon tsintar gawarwaki guda da aka yi a garin...
Ayyukan Jinkai Gwamnatin Tarayya Za Ta Raba Wa Talakawa Miliyam 20...
Gwamnatin tarayya ta ce tana shirin raba wa talakawan ƙasar guda 20 tallafin kuɗi domin rage musu raɗaɗin rayuwa.Ministan kuɗi da tattalin arziki na...




























































