Advertisement
Home Blog Page 8
Tinubu Rejoices

Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Babu Gibin Shugabanci Duk Da Cewa...

0
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta ce ba za a samu giɓin shugabancin ƙasar ba duk da cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim...
Sa'adu Abubakar Sultan of Sokoto (1)

Sultan Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Su Daina Tsine Wa Shugabanni

0
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya yi kira ga ƴan Najeriya su riƙa yi wa shugabannin ƙasa addu'a duk yanayin da...
Amb. Umar Damagum

Kotu Ta Hana Tsige Damagun A Matsayin Shugaban Riƙo Na Jam’iyyar...

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da kwamitin amintattu BOT da majalisar ƙolinta daga cire Umar Damagun a matsayin shugaban riƙo na...
APC (1)

APC Ta Ce Gwamnatin Tinubu Ba Za Ta Sauya Matakan Ta...

0
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shaida wa ƴan adawa cewa, su daina tunanin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu za ta sauya...
108040562 1727555635887 gettyimages 2174219458 AFP 36HC8ER

Goguwa: Arewacin Florida Ta Gigita

0
Wata guguwa mai ƙarfin gaske da aka yi wa laƙabi da Hurricane Helene, ta afka wa arewacin jihar Florida ta ƙasar Amurka inda ta...
bd87693e 2fec 41a1 aec1 4dd9dc3403eb cx0 cy3 cw0 w1080 h608

Sojoji Sudan Sun Ce Sun Ƙwace Iko Da Wasu Sassan Khartoum...

0
Rundunar sojin Sudan ta ce ta ƙwace wasu muhimman wurare a babban birnin ƙasar da kewaye, kwana guda bayan ta kai sabon farmaki kan...
GettyImages 2172946781.jpg

Hukumar Ƙwallon Ingila Na Tuhumar Osmajic Da Cizo Ana Tsaka Da...

0
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Ingila (FA) ta tuhumi ɗanwasan gaba na Preston North End Milutin Osmajic da haddasa tashin hankali bayan an zarge shi...
1cec4720 7ce0 11ef bf4b ef19cfbf3842.jpg

Samun Rauni: Rodri Na Man City Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen...

0
Dan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri ba zai sake buga wasa a kakar wasanni ta bana ba.Rodri mai shekara 28 ya ji rauni...
Jigawa flood1

Ambaliyar Ruwa: Mutum 11 Sun Mutu A Jihar Neja

0
Mummunar ambaliya ruwa ta yi sanadin mutuwar mutum 11 a jihar Neja, tare da lalata garuruwa masu yawa a faɗin ƙananan hukumomi 19 daga...
Rataya

Harin Offa: Kotu Ta Yanke Wa ’Yan Fashin Banki Hukuncin Kisa

0
Wata Babbar Kotun Jihar Kwara, ta yanke wa wasu mutum biyar da aka tuhuma da fashi da makami hukuncin kisa ta hanyar rataya.Mai Shari’a...
public

Gararamba: Gwamnati Ta Ce Yara Miliyan 50 Ke Yawo A Titunan...

0
Gwamnatin Tarayya ta ce aƙalla almajirai miliyan 30 da yara marasa zuwa makaranta miliyan 20 ne suke gararamba a tituna a faɗin Najeriya.Shugaban hukumar...
Mohammed Idris

Yabo: Ministan Yada Labarai Ya Ce Matakan Tinubu Na Gyara Kura-Kuran...

0
Gwamnatin tarayya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya...
download 2024 06 13T122639.568

Kungiyar Matasan Arewa Ta Bukaci Shugaban Kasa Ya Sanya Baki

0
Kungiyar matasa ta Arewa Youth for peace and security ta bukaci shugaban kasa da ya sanya baki wajen biyan ma'aikatan majalisar kula da magunguna...
goodluck jonathan

Jonathan Ya Sanar Da Dalilin Dakatar Da Sanusi Lamido Sanusi

0
Tsohon Shugaban kasar, ya bayyana cewa dakatar da tsohon Gwamnan babban Bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi, ya faru ne saboda wasu laifukan kuɗi...

Taka Leda: Tsohon Ɗanwasan Real Madrid Da Man Utd Ya Yi...

0
Tsohon ɗanwasan Manchester United da Faransa Raphael Varane ya yi ritaya daga taka leda yana ɗan shekara 31.Varane ya koma tamaula a ƙungiyar Como...
4224

Samun Rauni: Mbappe Zai Tsallake Wasanni A Real Madrid

0
Ɗan wasan Real Madrid Kylian Mbappe zai yi jinya kamar yadda Real Madrid ta samar.Ɗan kasar Faransa, wanda ya koma Real kan fara kakar...
Aliko Dangote 2 675x400

Masu Sha’awar Kwallon Kafa Sun Bukaci Ɗangote Ya Zuba Jari a...

0
Masu sha’awar wasannin kwallon kafa sun bukaci hamshakin attajirin Afirka Alhaji Aliko Dangote ya saka hannun jari a gasar firimiyar Najeriya domin cigaban wasanni...
images 2024 09 25T062405.766

Hatsarin Mota: Jami’an ‘Yan Sanda 5 Sun Mutu, 11 Sun Jikkata...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da mutuwar jami’an ta biyar a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a garin Karfi da...
EFCC LOGO jpg (1)

Zargin Rashawa: EFCC Za Ta Binciki Ma’aikatan Ta

0
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede ya bayar da umarnin a gaggauta bincike kan zargin cin hanci da rashawa da Idris Okuneye wanda aka fi...
Justice Binta and Kanu

Shari’ar Nnamdi Kanu: Mai Shari’a Nyako Ta Janye Daga Yin Alkalanci

0
Mai shari'a Binta Nyako na babbar kotun tarayya da ke Abuja, wadda ita ce ke gudanar da shari'ar jagoran ƴan awaren Biyafara, Nnamdi Kadu...
Call To Listen