Siyasa: APC Na Son A Hana Ƙananan Hukumomin Kano Kuɗin Wata-Wata
A jihar Kano dai ana ci gaba da zaman doya da manja tsakanin APC da NNPP inda kowannen su ke ƙoƙarin ganin ya shiga...
Magance Fasa-Ƙwauri: NSA Ya Ce Cire Tallafin Man Fetur Ya Taimaka
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce cire tallafin man fetur da shugaban kasa Bola Tinubu ya...
Karar Yahaya Bello: EFCC Ta Nemi A Dage Sauraro Zuwa 27...
EFCC ta bukaci a dage sauraron sabuwar shari’ar da ake yiwa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello, inda tace har yanzu wa’adin kwana 30...
EFCC: Babu Wata Ma’aikatar Gwamnati Da Ta Kammala Manyan Ayyukan Ta...
Hukumar hana zambar kudi da karya tattalin arzikin kasa EFCC ta bayyana aniyar ta na gudanar da kwakkwaran bincike a kan zarge-zargen almundahana a...
Ɗanyen Mai: NNPCL Na Haƙo Ganga Miliyan Ɗaya Da Dubu Ɗari...
Kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya ce ya samu nasarar kai ga haƙo ɗanyen mai ganga miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas a kowacce...
Yakar Lakurawa: Ministan Tsaro Ya Ce Sojoji Sun Shirya
Hukumomin tsaron Najeriya sun ce sun kammala shirye-shiryen murƙushe 'yan ƙungiyar Lakurawa, da ke addabar jama'a a waɗansu jihohin arewa maso yamma.Hakan na zuwa...
Karon Farko An Kira Golan Manchester United Stefan Ortega Tawagar Jamus
Golan Manchester City Stefan Ortega ya samu gayyatar farko a tawagar Jamus bayan da koci Julian Nagelsmann ya sanya sunan sa cikin wadanda suka...
Rashin Tsaro: Yara Da Dama Ba Su Zuwa Makaranta A Nijar
A jamhuriyar Nijar, a yankin Tillabéri, yara 53,562 ne ba sa zuwa makarantata dalilin rashin tsaro duk da kasancewar jami’an tsaro na (FDS) da...
Zaben Amurka: Iran Ta Ce Babu Ruwan Ta Da Ko Ma...
Shugaban ƙasar Iran Masoud Pazeshkian ya ce ƙasar ba ta damu da ko wanene ya lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka kammala a Amurka...
Ƙaddamar Da Mutum-Mutumi: Shugaban Ghana Na Shan Suka
Shugaban Ƙasar Ghana mai barin gado Nana Akufo-Addo na shan suka a shafukan zumunta bayan ya ƙaddamar da mutum-mutuminsa da kan sa a yankin...
Kasafi: Gwamnan Kano Ya Gabatar Da Sama Da Naira Biliyan 500
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kasafin kuɗin shekara ta 2025 a gaban majalisar dokokin jihar.Kasafin kuɗin na bana wanda...
Gyaran Najeriya: Gwamna Makinde Ya Ce Jam’iyyar PDP Ce Mafita
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce za su yi duk mai yiwuwa wajen gyara jam'iyyar PDP, domin ita ce za ta gyara Najeriya.Makinde...
Jajircewa: Gwamnatin Tarayya Ta Yabawa Al’ummar Ƙasa
Gwamnatin tarayya ta ce tana yabawa da jajircewar ƴan ƙasa a daidai wannan lokaci da ake fama da matsaloli sanadiyar gyare-gyaren inganta tattalin arzikin...
Samun Sauki: Odegaard Ya Koma Yin Atisaye A Arsenal
Ƙyaftin ɗin Arsenal, Martin Odegaard ya koma yin atisaye a lokacin da Gunners ke shirin karawa da Inter Milan a Champions League ranar Laraba.Ɗan...
Rasuwa: Namadi Sambo Ya Rasa Babban Yayan Sa
Allah Ya yi wa babban yayan tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, Alhaji Suleiman Sambo, rasuwa a ranar Litinin bayan fama da rashin lafiya.Marigayi...
Kisan-Gilla: Mahara Sun Kashe Manoma 10 A Jihar Neja
’Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10, ciki...
Jihar Sokoto: Wata Kungiya Mai Suna Lakurawa Ta Bayyana
Hukumomi da jama'a a jihar Sokoto na nuna damuwa kan ɓullar wata ƙungiyar masu iƙirarin jihadi da ke gudanar da harkokin ta a wasu...
Rundunar Soji Ta Darkake Ƴan Bindigar Da Suka Lalata Wutar Arewa
Wani hoton tauraron ɗan’Adam ya nuna yadda aka yi rugu-rugu da wani yanki da ke zagaye da tashar wutar lantarki da ke Shiroro inda...
Tinubu Ya Daga Darajar Babban Hafsan Sojin Kasa Na Riko
Shugaba Bola Tinubu ya daga likkafar Babban Hafsan Sojin Kasa Nijeriya na riko, Olufemi Oluyede zuwa Laftanar Janar.Kakakin fadar shugaban kasa, Bayo Onanuga ne,...
Sabon Ministan Ilimi Ya Soke Ƙudurin Cika Shekara 18 Kafin Shiga...
Sabon ministan Ilimi, Olatunji Alausa, ya soke dokar da ta buƙaci sai ɗalibi ya kai shekara 18 kafin shiga jami’a wanda tsohon ministan Ilimi,...




























































