Shugabnci: Kudu Maso Kudu Na Iya Samun Mataimakin Shugaban Majalisa –...
Shugaban
jam’iyyar APC ta kasa, Adams Oshiomhole, ya ce bayan mukamin shugaban majalisar dattawa da na
kakakin majalisar wakilai da aka riga a kasabta, ba a...
Yaki Da Ta’addanci: Ya Kamata Ayi Amfani Da Mafarauta – Sarki...
Mai
martana sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya shawarci gwamnatin tarayya ta yi
amfani da mafarauta domin magance matsalar garkuwa da mutane a Arewacin Nijeriya.Sanusi,
ya ce...
Garkuwa Da Mutane: ‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Hukumar Kashe Gobara...
Masu
garkuwa da mutane sun yi awon gaba da darektan hukumar kashe gobara a jihar
Legas, Rasaki Musibau, tare da wasu mutane 9.Rahotanni
sun bayyana cewar lamarin...
Yaki Da Rashawa: Buhari Ya Na Farin Ciki A Kan Samun...
Ministan
Shari'a na Najeriya, Abubakar Malami, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya
yi farin ciki kan samun nasarorin gwamnatinsa wajen dawo da dukiyar kasa.Malami,
ya bayyana...
Tallafi: Sarkin Makkah Ya Talalawa Marayu 2,073 A Jihar Kebbi
Akalla
marayu dubu biyu da saba’in da uku ne suka amfana da wani shirin bada tallafin
kudi da gwamnatin kasar Saudiyya a karkashin Sarki Salman ta...
Zamfara: Jiragen Yaki Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Luguden Wuta
Rundunar
mayakan sojan sama ta Najeriya ta yi amfani da jiragen yaki wajen yi wa ‘yan
bindigar ruwan harsasai a mabuyar su dake dazukan jahar Zamfara.Mai
Magana...
Boko Haram: Mutane 3 Sun Mutu, 45 Sun Jikkata A Wani...
Wasu hare-haren kunar bakin-wake guda biyu sun yi sanadiyyar mutuwar wasu jami’an sa-kai biyu, da farar hula guda daya tare da jikkata wasu mutane...
Sanata Adeleke Ya Cancanci Ya Rike Gwamnan Osun – Kotu
Kotun daukaka kara da ke Garin Akure a jihar Ondo, ta tabbatar da cancantar takarar gwamnan jihar Osun da Sanata Ademola Adeleke ya yi...
Zaben Bauchi: APC Ta Shigar Da Kara Kotu, Lauyoyi 50 Za...
Biyo bayan kudirin gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abubakar na kalubalantar nasarar Sanata Bala Mohammed, wasu lauyoyi sun ce a shirye su ke su tura...
Shugabancin Majalisa: Da Dama Sun Daura Damarar Neman Kujerar Yakubu Dogara
Rahotanni na cewa, ‘yan majalisar wakilai da dama sun daura damarar neman kujerar shugaban majalisar Yakubu Dogara.Daga cikin masu neman kujerar kuwa akwai dan...
Harin Birnin Gwari: ‘Yan Bindiga Sun Bude Wa Taron Biki Wuta...
Yanzu haka ana cikin zullumi a kauyen Kakangi da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, sakamakon wani hari da ‘yan bindiga su...
Difilomasiyya: Farfesa Osinbajo Ya Zai Halarci Taro A Kasar Rwanda
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya fice daga Nijeriya domin halartar bikin tunawa da kisan gillar da ya auku a kan ‘yan kabilar...
Matsalar Zamfara: ‘Yan Najeriya Ba Su Yi Min Adalci Ba –...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tsokaci a kan kashe-kashen da ake fama da su a jihar Zamfara, inda ya maida martani ga masu zangar-zangar...
Gwamnati Ta Haramta Hake-Haken Ma’adai A Jihar Zamfara
Gwamnatin tarayya ta hana ci-gaba da duk wani aiki na hako ma’adanai a fadin jihar Zamfara, kamar yadda shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Muhammad...
Sudan: Masu Zanga-Zanga Sun Nausa Fadar Gwamnati
'Yan sanda sun yi anfani da barkonon tsohuwa don tarwatsa masu zanga-zangar da suka yi yunkurin shiga hedkwatar sojoji da fadar gwamnati don ganin...
Venezuela: Juan Gaido Na Shirin Kawo Karshen Mulkin Maduro
Shugaban ‘yan adawa na kasar Venezuela Juan Gaido ya bayyana cewa , ya kama hanya ko kuma shiga mataki na karshe don kawo karshen...
Kwallon: Barcelona Ta Kara Nisa A Saman Teburi
Barcelona ta bayar da tazarar maki 11 a saman teburi bayan ci 2-0 da ta yi wa Athletico Madrid a zazzafan wasan hamayya da...
Zaben 2023: Kudu Ta Manta Da Kujerar Shugaban Kasa -Junaid Mohammed
Tsohon dan majalisar wakilai a jamhuriya ta biyu, Junaid Mohammed, ya ce kudancin Najeria su manta da samun kujerar shugaban kasa a shekarar 2023...
Nasara: An Saki Muntari Yusuf Wanda Aka Yi Garkuwa Da Shi...
Masu garkuwa da mutane sun saki mai magana da da yawun hukumar kula da yanayi ta kasa Muntari Yusuf, wanda aka yi garkuwa da...
Taron Tattalin Arziki: Buhari Zai Zarce Kasar Hadiddiyar Daular Labarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yanzun haka yake kasar Jordan zai wuce hadiddiyar daular Labarawa kafin ya dawo Najeriya.
Muhammadu Buhari zai bar birnin Amman...





























































