20 C
Kaduna
Saturday, November 8, 2025
Advertisement

Labarun Ketare

Home Labarun Ketare Page 2

Ku Ɗaina Tura ‘Ya’Yan Ku Karatu Arewacin Cyprus – Gwamnatin Nijeriya

0
Ma’aikatar kula da harkokin ‘yan Nijeriya mazauna ketare, ta gargadi iyaye su daina tura ‘ya’yan su yankin Arewacin Kasar Cyprus saboda tsananin rashin tsaro...

Ta’addanci: Firaministan Libya Ya Sha Da Ƙyar Bayan Harin ‘Yan Bindiga

0
Firaministan Libya Abdulhamid al-Dbeibah ya tsallake rijiya da baya a yunkurin hallaka shi da wasu 'yan bindiga suka yi.An yi wa motarsa ɓarin harsasai...

Rikicin Ukraine: Rasha Na Shirin Fara Atisayen Soja Da Belarus

0
Rasha ta fara atisayen soja na kwana 10 tare da Belarus ana tsaka da fargabar girke dubban dakarunta a iyakar Ukraine.Ana sa ran sojojin...

Hukunci: Jamhuriyyar Benin Ta Tsawaita Wa’adin Tsare Sunday Igboho Da Wata...

0
Gwamnatin Jamhuriyyar Benin ta tsawaita wa’adin tsare mutumin nan mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho da...

Rikicin Rasha Da Ukraine: Amurka Ta Gargaɗi ‘Yan Ƙasarta Su Guji...

0
Ma'aikatar cikin gidan Amurka ta gargaɗi 'yan kasar kar su kuskura su yi balaguro zuwa Rasha saboda abin da ta kira shirin Rashar na...

Kasar Guinee: Jam’iyyun Siyasa Za Su Tunkarar Gwamnatin Soji

0
A Kasar Guinea jam'iyyun siyasa 128 sun sanar da aniyar su ta tunkarar gwamnatin mulkin sojin kasar don matsa masu su fito da jadawalin...

Gobara Ta Hallaka Mutum 38 A Gidan Yarin Burundi

0
A ƙalla mutum 36 ne suka mutu wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wata gobara da ta tashi a gidan yarin kasar Burundi.Mataimakin...

Zaben Gambia: Adama Barrow Ya Yi Nasara A Karo Na Biyu

0
Hukumar zabe mai zaman kanta a Gambia ta sanar da Shugaba Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben kasar da aka gudanar a...

Canada Da Hong Kong Sun Gano Wadanda Suka Kamu Da Nau’In...

0
Kasar Kanada ta sanar da gano mutanen farko da suka kamu da cutar korona nau'in Omicron su biyu, da suka dawo balaguro daga Najeriya.Gwamnatin...

Chadi Ta Yi Wa Daruruwan ‘Yan Tawaye Afuwa

0
Gwamnatin sojin Chadi ta yi wa ƴan tawayen ƙasar kusan 300 afuwa da wasu ƴan siyasa, domin cika ɗaya daga cikin buƙatun ƴan adawa...

Afghanistan: Gwamnatin Taliban Za Ta Fara Tattaunawa Da Amurka

0
A yau litini ne ake sa ran Amurka da Taliban za su fara zama karo na biyu domin tattaunawa tun bayan da kungiyar ta...

 An Gudanar Da Zanga-Zangar Kyamar Dokar Kullen Korona A Turai

0
Kasar Belgium ta zama ƙasa ta baya bayan nan da ta fuskanci mummunar tarzomar nuna ƙin amincewa da dokar kullen korona.Masu zanga-zangar a Brussels...

Kamfanin Emirates Ya Sake Soke Zirga-Zirga Zuwa Nijeriya

0
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa, ya sake soke jigilar shiga da fita daga Nijeriya har zuwa ranar 30 ga watan...

Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...

0
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
Call To Listen