20.5 C
Kaduna
Tuesday, November 11, 2025
Advertisement

Labarun Ketare

Home Labarun Ketare

Kasar Guinee: Jam’iyyun Siyasa Za Su Tunkarar Gwamnatin Soji

0
A Kasar Guinea jam'iyyun siyasa 128 sun sanar da aniyar su ta tunkarar gwamnatin mulkin sojin kasar don matsa masu su fito da jadawalin...

Gobara Ta Hallaka Mutum 38 A Gidan Yarin Burundi

0
A ƙalla mutum 36 ne suka mutu wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wata gobara da ta tashi a gidan yarin kasar Burundi.Mataimakin...
Terrorists (1)

Miƙa Wuya: Mayaƙa 400 Sun Ajiye Makaman Su A Nijar

0
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Mr Charles MICHEL President of the European Council

Harin Isra’Ila: EU Ta Lafta Sabbin Takunkumai Kan Iran

0
Shugabannin kasashen EU sun cimma jituwar amincewa da lafta sabbin takunkumai kan Iran game da harin da ta kai Isra’ila a karshen mako.A daren...

Chadi Ta Yi Wa Daruruwan ‘Yan Tawaye Afuwa

0
Gwamnatin sojin Chadi ta yi wa ƴan tawayen ƙasar kusan 300 afuwa da wasu ƴan siyasa, domin cika ɗaya daga cikin buƙatun ƴan adawa...

Kamfanin Emirates Ya Sake Soke Zirga-Zirga Zuwa Nijeriya

0
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa, ya sake soke jigilar shiga da fita daga Nijeriya har zuwa ranar 30 ga watan...

Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...

0
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
20221003 232159

Cin Amanar Ƙasa: An Kama Wasu Jami’An Tsaron Congo Da Laifi

0
Sojojin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo sun kama wasu sojoji da jami'an 'yan sanda da ake zargi da aikata laifin cin amanar kasa.Babban hafsan tsaron ƙasar...

Afghanistan: Gwamnatin Taliban Za Ta Fara Tattaunawa Da Amurka

0
A yau litini ne ake sa ran Amurka da Taliban za su fara zama karo na biyu domin tattaunawa tun bayan da kungiyar ta...
addbaa926df2417e19c4a051bc08701b

Samar Da Kasar Falasdinu: Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Koma Zama...

0
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirin gudanar da zama na musamman a makon nan don tattaunawa tare da kada kuri’a kan bukatar samar...

Ayyukan Jinkai: Aljeriya Ta Aika Ton 150 Na Kayan Jin Ƙai...

0
Ma'aikatar tsaro Aljeriya za ta tura ton 150 na kayan jin ƙai ga Falasɗinawa a Gaza daidai lokacin da ake gargaɗin yiyuwar fuskantar yunwa a...
f8464e90 3379 11ed 91e8 453e424fc8c9

Haramta Sallah A Makaranta: Ɗaliba Musulma Ta Yi Rashin Nasara Kan...

0
Wata ɗaliba musulma a wata makaranta a birnin Landan ta yi rashin nasara a wata babbar kotu kan ƙarar da aka shigar ta haramta...

 An Gudanar Da Zanga-Zangar Kyamar Dokar Kullen Korona A Turai

0
Kasar Belgium ta zama ƙasa ta baya bayan nan da ta fuskanci mummunar tarzomar nuna ƙin amincewa da dokar kullen korona.Masu zanga-zangar a Brussels...

Zaben Gambia: Adama Barrow Ya Yi Nasara A Karo Na Biyu

0
Hukumar zabe mai zaman kanta a Gambia ta sanar da Shugaba Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben kasar da aka gudanar a...
ghana police

An Kama Fiye Da Mutum 100 Sanadiyyar Rikicin Bayan Zaɓe A...

0
'Yan sanda a Ghana sun kama mutum fiye da 100 yawancinsu magoya bayan zababben shugaban kasar John Mahama saboda nuna rashin da'a.Ana zargin magoya...

BUDE IYAKOKI: SYRIA TA BAYAR DA DAMAR SHIGAR DA KAYAN AGAJI...

0
Sakatare Janar na Majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya ce shugaba Bashar al-Assad na Syria ya amince da bude karin iyakokin kasar 2 domin...

Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...

0
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...

Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...

0
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...

Rashawa Ta Ta’azzara Rashin Tsaro A Nijeriya – ICPC

0
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ICPC Farfesa Bolaji Owasanoye, ya ce yawaitar cin hanci da rashawa ke rura wutar matsalar rashin...
Ferland Mendy Real Madrid 2024 25.jpg

Fara La Liga : Real Madrid Ta Raba Maki Da Mallorca

0
Real Madrid ta fara kare kofin La Liga da tashi 1-1 a gidan Real Mallorca ranar Lahadi a wasan makon farko a babbar gasar...
Call To Listen