Labarun Ketare
Home Labarun Ketare
Lyon Ta Miƙa Tayin Ɗaukar Godfrey Daga Everton
Lyon da ke buga gasar League ta 1 ta Faransa ta miƙa tayin fan miliyan 12.7 domin ɗaukar ɗan wasan Ben Godfrey.Godfrey ya...
Samar Da Kasar Falasdinu: Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Koma Zama...
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirin gudanar da zama na musamman a makon nan don tattaunawa tare da kada kuri’a kan bukatar samar...
Harin Isra’Ila: EU Ta Lafta Sabbin Takunkumai Kan Iran
Shugabannin kasashen EU sun cimma jituwar amincewa da lafta sabbin takunkumai kan Iran game da harin da ta kai Isra’ila a karshen mako.A daren...
Farfado Da Lantarki: Nijar Za Ta Ba Mali Litar Man Dizel...
Gwamnatin Sojin Nijar ta kulla wata yarjejeniya da makwabciyarta Mali wadda za ta bayar da damar shigarwa kasar ta yammacin Afrika da litar man...
Cin Amanar Ƙasa: An Kama Wasu Jami’An Tsaron Congo Da Laifi
Sojojin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo sun kama wasu sojoji da jami'an 'yan sanda da ake zargi da aikata laifin cin amanar kasa.Babban hafsan tsaron ƙasar...
Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...
Kin Jinin Isra’Ila: Wasu Amurkawa Sun Yi Wa Biden Da Obama...
Masu zanga-zangar adawa da matakin da Isra’ila ke dauka kan Gaza sun kutsa kai babban dakin taron da shugaban Amurka Joe Biden ke gudanar...
Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...
Ayyukan Jinkai: Aljeriya Ta Aika Ton 150 Na Kayan Jin Ƙai...
Ma'aikatar tsaro Aljeriya za ta tura ton 150 na kayan jin ƙai ga Falasɗinawa a Gaza daidai lokacin da ake gargaɗin yiyuwar fuskantar yunwa a...
Saudiyya Ta Ba Wa Najeriya Kyautar Dabino Tan 50 Don Raba...
Kasar Saudiyya ta gabatar da kyautar Ton 50 na dabino mai inganci ga Nijeriya domin karfafa hulda a tsakanin kasashen biyu.Jakadan kasar Saudiyya a...
Heavy Bombing As Fighting Rages In Sudan
Gunfire and explosions have echoed across the Sudanese capital Khartoum for the 20th straight day.Witnesses reported loud blasts and exchanges of fire on the...
Karramawa: Buhari Zai Karbi Lambar Yabo Kan Zaman Lafiya a Mauritaniya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai karbi kyautar “Karfafa zaman lafiya ta Afirka” a birnin Nouakchott na kasar Mauritaniya.Kakakin Shugaban, Femi Adesina ne ya bayyana...
Ta’addanci: Firaministan Libya Ya Sha Da Ƙyar Bayan Harin ‘Yan Bindiga
Firaministan Libya Abdulhamid al-Dbeibah ya tsallake rijiya da baya a yunkurin hallaka shi da wasu 'yan bindiga suka yi.An yi wa motarsa ɓarin harsasai...
Rikicin Ukraine: Rasha Na Shirin Fara Atisayen Soja Da Belarus
Rasha ta fara atisayen soja na kwana 10 tare da Belarus ana tsaka da fargabar girke dubban dakarunta a iyakar Ukraine.Ana sa ran sojojin...
Hukunci: Jamhuriyyar Benin Ta Tsawaita Wa’adin Tsare Sunday Igboho Da Wata...
Gwamnatin Jamhuriyyar Benin ta tsawaita wa’adin tsare mutumin nan mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho da...
Rikicin Rasha Da Ukraine: Amurka Ta Gargaɗi ‘Yan Ƙasarta Su Guji...
Ma'aikatar cikin gidan Amurka ta gargaɗi 'yan kasar kar su kuskura su yi balaguro zuwa Rasha saboda abin da ta kira shirin Rashar na...
Kasar Guinee: Jam’iyyun Siyasa Za Su Tunkarar Gwamnatin Soji
A Kasar Guinea jam'iyyun siyasa 128 sun sanar da aniyar su ta tunkarar gwamnatin mulkin sojin kasar don matsa masu su fito da jadawalin...































































