Manoma A Jihar Neja Sun Ce Ƴan Bindiga Ke Noma Gonakin...
Rahotanni daga jihar Neja na cewa a yanzu haka ƴan bindiga da dama na zaune a cikin gidajen al’ummar garin Allawa ,kuma su na...
Zanga-Zanga: Amnesty Ta Ce An Tsare Fiye Da Mutum 1000 A...
Amnesty, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun hukumomin Najeriya sakamakon shiga zanga-zangar ta bayaZanga-zangar wadda...
Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Isra’Ila Ta Kashe A Gaza...
Ma’aikatar lafiyar Gaza dake karkashin ikon kungiyar Hamas ta ce adadin mutanen da Isra'ila ta kashe tun bayan barkewar yakin da ta kaddamar wata...
Bangladesh : Shugaba Ya Yi Kiran Da a Kai Zuciya Nesa
Shugaban ya yi kira ga samun hadin kan addinai bayan ganawa da mahaifiyar dalibar da 'yan sanda suka harbe har lahira,lamarin da...
Burkina Faso : Yan Ta’adda Sun Kashe Manyan Jami’an Sojin
Bayanai na cewa ƴan ta’adda sun farwa tawagar jami’an tsaron Burkina Faso, amma sai a wannan rana ne labarin faruwar lamarin ya fita.sai dai...
NAHCON : ICPC Ba Su Kai Samame Ginin Hukumar – Fatima...
Hukumar ta bayyana cewa jami’an hukumar ICPC ba su kai wa hukumar samame ba kamar yadda aka rika yaɗawa.Fatima Sanda, mataimakiyar darektan yaɗa...
Hukumar Shige-Da-Fice Ta Dakatar Da Jami’in Ta
Hukumar (NIS) ta dakatar da Mataimakin Sufeton Shige da Fice bisa zargin karɓar kudi daga wani matafiyi.Shugaban Hukumar, ta bayyana hakan a cikin wata...
Rundunar MNJTF Ta Ce Ƴan Boko Haram 263 Sun Ajiye Makamai
Rundunar Sojojin Haɗin Gwiwwa mai Yaƙi da Boko Haram a Tafkin Chadi ta ce mayaƙan ƙungiyar tare da iyalan su kusan 263 ne suka...
Ohaneze Ta Umarci Al’Ummar IGBO Su Kaurace Wa Zanga-Zanga
Ohaneze, ta umarci ’yan kabilar a fadin Najeriya su kaurace wa zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa da ake shirin yi.Wata sanarwa da Mazi Okechukwu...
’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 4 Sun Sace 150 A Zamfara
’Yan fashin daji sun kashe mutane hudu suka yi garkuwa da wasu 150, ciki har da jarirai a wani kauye da ke Karamar Hukumar...
Har Yanzun Babu Labarin Fasinjojin Da Yan Bindiga Suka Sace
Jami'an sun ce har yanzu ba su sami wani bayani game da fasinjojin da 'yan bindiga su ka yi garkuwa da su.Tun makon jiya...
Matsalar Tsaro: Malaman Jami’ar Dutsinma Sun Yi Zanga-Zanga
Malaman Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke garin Dutsin-Ma a jihar Katsina sun gudanar da zanga-zanga a harabar jami'ar kan matsalar tsaro.Zanga-zangar wadda mukaddashin shugaban...
Kwanton Bauna: ‘Yan Ta’Adda Sun Kashe ‘Yansanda 4 A Katsina
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta bayyana cewar wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe jami’an ta hud.Mazauna garin Zandam na karamar...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Malamin Jami’a A Katsina
‘Yan bindiga sun hallaka wani malami a jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma dake jihar Katsina.An hallaka Dr. Tiri Gyan ne a sabon harin da ‘yan...
Hare-Haren Gwoza: Mutanen Da Suka Mutu Sun Kai 32
yawan mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake da aka kai garin Gwoza ya ƙaru zuwa.Kashim Shekttima ya sanar da haka ne...
Majalisar Kano: Har Yanzu Ƴan Majalisa Ba Su Koma Aiki Ba
Makonni uku kenan da kammala hutun ƴan majalisar dokokin jihar Kano.sai dai kuma komawa majalisar ya gagare su saboda fargabar tayar bama-bamai da...
Kwastam Ta Kama Tsundukai Ɗauke Da Tulin Makamai A Ribas
kwastam ta sanar da kama manyan kwantenoni guda makare da makamai da muggan kwayoyi da aka ɗauko su daga kasar Turkiyya.Shugaban...
FEMA Ta Ce Babu Wanda Ya Mutu Bayan Rushewar Gini A...
FEMA, ta tabbatar cewa ba a samu asarar rai ba bayan rugujewar da wani gini mai hawa huɗu a r Garki.A cewar mai riƙon...
Rushewar Gini: Mutum 3 Sun Kuɓuta A Abuja
Rundunar ƴansanda, ta tabbatar da rushewar wani gini da rahotanni suka ce mai hawa huɗu ne a yankin Garki.Sanarwar da kakakin rundunar, SP Josephine...
Tuba: Mayakan Boko Haram Uku Sun Mika Wuya Ga Sojoji
Mayakan Boko Haram uku sun mika wuya ga sojojin hadin gwiwa da ke fatattakar masu tayar da zaune tsaye.sanarwa da kakakin rundunar da...