Sojojin Najeriya Sun Ƙashe Ƴan Ta’adda 2245 Cikin Wata Uku
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun ta sun kashe 'yan ta'adda 2245 cikin wata uku na biyun shekara.Rundunar sojojin Najeriya ta kuma bayyana kama...
Barayin Daji: Mutum 143 Da Ake Zargi Sun Shiga Hannu A...
‘yan sanda jihar sun tabbatar da kamen mutum 143 da ake zargi masu satar mutane ne da kuma yan fashiKwamishinan ‘yan sandan jihar,...
Hare-Haren Ƴan Bindiga Ya Zafafa A Yankin Birnin Gwari
Yayin da masana ke gargadin samun ƙarancin abinci a bana a Najeriya, manoman da ke zaune a yankin Birnin Gwari,na bayyana damuwa game...
Hakar Ma’adanai: ku San Mutum Talatin Suka Mutu A Neja
babu tsammanin gano ko da mutum guda da rai cikin masu hakar ma'adanan da kasa ta rufta musu a nejashugaban kungiyar ta kasa...
Artabu: ’Yan Sanda Sun Kashe ’Yan IPOB 5 A Ebonyi
Akalla ’yan kungiyar IPOB biyar ne aka kashe a wani artabu da da ’yan sanda a Jihar Ebonyi.’Yan kungiyar sun kai hari da...
Arangama Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Jigawa
Akalla mutum uku ne suka jikkata yayin da manoma da makiyaya suka yi arangama a dajin Baranda.Kakakin rundunar DSP Lawal Shiisu ne, ya tabbatar...
Kishin Kasa: Sarkin Musulmi Ya Ja Hankalin Jami’An Sojin Najeriya
Mai alfarma Sarkin Musulmi, ya yi kira ga sojojin Nijeriya kada su bari ƙabilanci ya shiga cikin al’amuran su,yana mai cewa hakan na...
Ranar Dimokaradiyya:Tinubu Zai Mika Wa Majalisa Kudirin Mafi Karancin Albashi
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce gwamnatin sa za ta aike da ƙudiri ga Majalisu Dokokin wanda zai kunshi adadin abin da aka...
Zargin Badala: Hukumar Hisbah Ta Kama Al’amen G-Fresh
Hukumar ta ce ta kama fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar nan da aka fi sani da G-FreshBabban daraktan hukumar Mallam...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Shida A Kaduna
Dakarun runduna ta ɗaya ta sojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan bindiga shidatare da kama wasu mutum uku a wani samame na musamman a...
Najeriya Ta Buƙaci A Daina Ruwan Wuta A Gaza Nan Take
Najeriya ta yi Allah wadai da kisan fararen hula a Gaza, ta kuma yi kiran a gaggauta wanzar da zaman lafiya.sanarwa da ministan harkokin...
‘Yanbindiga Sun Kashe Biyu Cikin Ɗaliban Jami’ar Kogi
‘yansandan jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar biyu daga cikin ɗaliban nan da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jami’ar ta Osare.Rundunar...
‘Yan Sandan Jihar Ribas Sun Kama Sija Huɗu
Rundunar 'yansandan reshen jihar Ribas ta kama mutum 13 da take zargi da fashi da kuma satar kayan abinci.Wata sanarwa da mai...
‘Yan Gudun Hijira: Shettima Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Duniya
Mataimakin shugaban Najeriya, Shettima, ya yi kira ga kawayen Najeriya su hada kai domin magance matsalar ‘yan gudun hijira.ya yi kiran ne a wani...
Mali,Burkina Faso da Nijar na shirin janye matakin ...
Sanata Ali Ndume wanda ɗan majalisar ƙungiyar ECOWAS ɗin ne ya bayyana haka a Kano,a yayin da majalisar ƙungiyar ke ci gaba da...
Kotun Duniya Ta Umarci Isra’ila Ta Daina Kai Hari a Gaza...
kotun Duniya ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa a yankin Rafah na GazaAfrika ta Kudu ce...
Iran: Kafafen Yada Labaran Kasar Sun Ce Babu Maƙarƙashiya
Kafafen yaɗa labaran Iran sun ce babu alamar wata maƙarƙashiya a hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyyar mutuwar Shugaban ƙasar a ranar Lahadi,...
Sojojin Sun Kama Masu Kai Wa Ƴan Tawayen Kamaru Man Fetur
sojojin sun ce sun kama wasu mutane da suka ƙware wajen safarar man fetur daga Najeriya zuwa ga ƴan tawayen Ambazoniya a Jamhuriyar...
Dan Bindiga Dake Jinyar Rauni A Asibiti Ya Shiga Hannu
Rundunar ’yan sandan jihar Filato ta kama wani ɗan bindiga a lokacin da yake jinyar raunin harbin bindiga a wani asibiti.Maimagna da yawun rundunar,...
Hayaƙin Janareta Ya Kashe Mutum Bakwai A Bayelsa
Mutum bakwai sun mutu sakamakon hayaƙin injin janareto da ya mamaye ɗakin da suke kwace a Yenagoa,an samu gawarwakin mutanen galibin su ɗaliban...
































































