Mali,Burkina Faso da Nijar na shirin janye matakin ...
Sanata Ali Ndume wanda ɗan majalisar ƙungiyar ECOWAS ɗin ne ya bayyana haka a Kano,a yayin da majalisar ƙungiyar ke ci gaba da...
Gwamantin Kano Ta Hana Tsohon Sarki Aminu Ado Dawo Wa Jihar
Gwamanti jihar Kano ta dakatar da yunƙurin da tsohon sarki Aminu Ado Bayero ya yi na dawo wa jiharkafin wa’adin sa’a 48 da...
Kotun Duniya Ta Umarci Isra’ila Ta Daina Kai Hari a Gaza...
kotun Duniya ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa a yankin Rafah na GazaAfrika ta Kudu ce...
Iran: Kafafen Yada Labaran Kasar Sun Ce Babu Maƙarƙashiya
Kafafen yaɗa labaran Iran sun ce babu alamar wata maƙarƙashiya a hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyyar mutuwar Shugaban ƙasar a ranar Lahadi,...
Yaƙi Da Cutar Maleriya: An Yaɗa Dubban Sauro A Djibouti
Dubun dubatar sauro, waɗanda aka jirkita wa ƙwayoyin halitta ne aka saki a ƙasar Djibouti,A wani yunƙuri na yaƙi da yaɗuwar nau'in sauro...
Furta Kalamai: Barcelona Ta Kori Kocin Ta Xavi Hernandez
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta sallami kocinta Xavi Hernandez bayan kammala kakar wasan bana ba tare da lashe kofi ba.A gefe guda kuma,...
Sojojin Sun Kama Masu Kai Wa Ƴan Tawayen Kamaru Man Fetur
sojojin sun ce sun kama wasu mutane da suka ƙware wajen safarar man fetur daga Najeriya zuwa ga ƴan tawayen Ambazoniya a Jamhuriyar...
Dan Bindiga Dake Jinyar Rauni A Asibiti Ya Shiga Hannu
Rundunar ’yan sandan jihar Filato ta kama wani ɗan bindiga a lokacin da yake jinyar raunin harbin bindiga a wani asibiti.Maimagna da yawun rundunar,...
Wike Ya Ce Jirgin Ƙasan Birnin Abuja Zai Ɗauki Fasinjoji Kyauta
Ministan Abuja, Wike, ya ce Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da fara ɗiban fasinjoji kyauta a jirgin ƙasa na birnin tsawon wata...
Gwamnan Imo: Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Uzodimma
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar Imo, ta tabbatar da nasarar Hope Uzodimma a matsayin halastaccen gwamnan jihar.Kotun wadda ta yanke hukuncin a Abuja,...
Majalisar Dattawa=Dawo Da Tsohon Taken Najeriya
Kudirin neman samun damar Najeriya ta koma kan tsohon taken ta ya tsallake karatu na 2 a Majalisar Dattawa.Kudirin da daya daga cikin jagororin...
Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kuɗi Da Wasu Kadarori Emefiele
Kotun ta bayar da umarnin ƙwace kuɗi samada naira miliyan 800 da kuma wasu kadarori na tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya,Mai shari'a Yellim Bogoro...
Tinubu Secured $20bn Investment To Revolutionise Agriculture, Economy – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa, shugaba Bola Tinubu ya samu nasarar samawa Najeriya jarin sama da dala biliyan 20.Shettima ya ce...
Tinubu Orders Review Of Governing Boards Of Tertiary Institutions
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin sake yin dubi ga kwamitocin gudanarwa na manyan makarantun da aka nada a baya-bayan nan.Ya ba da...
Firaiministan Birtaniya Zai Rushe Majalisar Zartarwar Kasar
Rishi Sunak ya sanar da cewa zai rushe majalisar zatarwar ƙasar a mako mai zuwa gabanin zaɓen da za a gudanar a ranar huɗu...
Tabbatar Da Nasarar Deby: Firaiministan Chadi Ya Ajiye Aikin Sa
Firaiministan Chadi, ya miƙa takardar murabus bayan da aka tabbatar da nasarar sabon zaɓaɓɓen shugaban ƙasar,Mahamat Idriss Deby a zaɓen da aka yi...
Euro 2024: Cancelo Da Felix Za Su Buga Wa Portugal Wasa
Ƴan wasan Barcelona biyu Joao Cancelo da Joao Felix suna cikin wadanda Portugal ta gayyata a gasar Euro 2024Haka kuma tawagar Jamus ta gayyaci...
Hayaƙin Janareta Ya Kashe Mutum Bakwai A Bayelsa
Mutum bakwai sun mutu sakamakon hayaƙin injin janareto da ya mamaye ɗakin da suke kwace a Yenagoa,an samu gawarwakin mutanen galibin su ɗaliban...
Sabis= Majalisar Dokokin Katsina Ta Gargaɗi MTN
ta buƙaci kamfanin sadarwa na MTN ya daina yawan katse sabis ba tare da yin gamsasshen bayani ga al'umma ba.Majalisar ta bayyana cewa yawan...
‘Yan Majalisar Dokokin Cross River Sun Tsige Shugaban Majalisar
‘Yan majalisar dokokin jihar Cross River sun tsige shugaban majalisar Rt. Hon. Elvert Ekom Ayambem.A yau Laraba ne ‘yan majalisar 17 daga cikin 25,...

































































