Gasar Firimiya: Kungiyoyin Kwallon Kafa A Ingila Na So A Jinkirta...
Kungiyoyin da ke wasa a
gasar firimiyar Ingila na iya kada kuri’ar jinkirta rufe kasuwar hada-hadar
‘yan wasa kafin fara gasar a taron su na 12...
Wasanni: FIFA Ta Dakatar Da Siasia Har Abada
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dakatar da
tsohon mai horas kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Samson Siasia bisa laifin
amincewa da sai da wasa.Siasia...
Kawallon Kafa: Yadda Ciniki Ya Kaya A Kan Dybala, Coutinho, Ozil,...
Ciniki ya fada tsakanin Tottenham da Juventus na sayen dan wasan gaba na Argentina Paulo Dybala, mai shekara 25, a kan kudin da ya...
Ronaldo Ya Harzuka Magoya Bayan Sa
Masu sha’awar wasan
kwallon kafa da ke cike da takaicin kin buga wasa da Cristiano Ronaldo ya yi a
karawar sada zumunta da Juventus ta yi...
Attajiran Najeriya Sun Yiwa Super Eagles Alkawarin Kudade
Manyan Attajiran
Najeriya biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola, sun yiwa ‘yan wasan babbar
kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles dake fafatawa a gasar cin...
Kwallon Kafa: Obi Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ya Kaurace...
Kaptin na ‘yan was an kwallon kafa ta Nijeriya Super Eagles John Mikel Obi, ya ce shawarar kaurace wa tawagar da ya yi ba...
Auren Ozil: Shugaban Turkiyya Erdogan Ya Zama Abokin Ango
Tsohon dan wasan tawagar kwallon kafar Jamus, wanda yanzu yake wa Arsenal wasa Mesut Ozil, ya angwance kuma shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan,...
Kwallon Kafa: Arsenal Za Ta Bada ‘Yan Wasa Uku Da Kudi...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ke kasar Ingila, ta nuna sha’awar bada ‘yan wasan ta uku da kuma karin kudi domin daukar dan...
Kwallon: Barcelona Ta Kara Nisa A Saman Teburi
Barcelona ta bayar da tazarar maki 11 a saman teburi bayan ci 2-0 da ta yi wa Athletico Madrid a zazzafan wasan hamayya da...