Home Labaru AFCON 2021: Tunisia Ta Fitar Da Najeriya

AFCON 2021: Tunisia Ta Fitar Da Najeriya

83
0

Kasar Tunisiya ta cire Najeriya daga Gasar Kwallon kafa ta AFCON 2021 da yanzu haka ake bugawa a kasar Kamaru.

Tunisia ta fitar da najeriya ne bayan da doke ta da ci daya mai ban haushi.

To sai dai Najeriya ta kammalla wasan ne da ‘yan wasa Goma bayan da Alkalin wasa ya ba dan wasan Najeriya Iwobi jan kati bayan da ya yiwa dan wasan Tunisiya keta.