Baje Kolin Motoci Na Afirka: Shirye-Shiryen Gudanar Da Biki A Watan...
A halin yanzu an kammala shirye-shieyen bude bikin baje kolin motoci na yankin Afrika ta yamma karo na 4 da za a gudanar a...
Karuwar Darajar Naira: Shugaban Ƴan Canji Ya Ce Suna Sayen Dala...
Ƙungiyar ƴan canji ta Najeriya ta ce ƴan canji sun fara sayan dala ɗaya a kan naira 980 a kasuwar bayan fage sannan su...
Adawa Da Sabon Tsarin Biyan Haraji: Ƴan Kasuwa Na Yajin Aiki...
Ƴan kasuwa da dama da ke Kampala a Uganda sun rufe shagunan su a ranar Talatar nan a wani ɓangare na nuna adawa da...
Ƙarin Kuɗin Wutar Lantarki: NLC Ta Zargi Gwamnati Da Rashin Tausayi
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da waɗansu kungiyoyin fararen hula sun yi tir da ƙarin kuɗin wutar lantarki ga masu amfani da tsarin wuta...
Farashin Lantarki: ‘Yan Najeriya Sun Shiga Damuwa Sakamakon Karin Da Gwamnati...
Gwamnatin Najeriya ta sanar karin kudin wutan lantarki da fiye da kashi 300 cikin 100 ga masu amfani da wutar ta lantarki.Sabon farashin da...
Malamai Sun Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Taimakawa Maniyyata Hajji
Malaman addinin musulunci a Nijeriya sun soma fitowa su narokon gwamnatin Trayya kan ta dau matakin rage kudinkujerar hajjin bana bayan karin kusan miliyan...
Hajjin Bana: Dalilin Najeriya Na Ƙara Kusan Naira Miliyan Biyu Ga...
Hukumar Alhazai ta kasa ta ƙara kuɗin kujerar aikin Hajji da miliyan ɗaya da dubu ɗari tara, inda yanzu kuɗin suka koma naira miliyan...
Zargin Ƙin Biyan Haraji: Gwamnatin Tarayya Ta Maka Kamfanin Binance A...
Gwamnatin tarayya ta shigar da ƙara kan kamfanin hada-hadar kuɗin kirifto na Binance gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.Hukumar tara haraji ta kasa,...
Rashin Lantarki: Minista Zai Kwace Lasisin Kamfanonin Wuta A Nijeriya
Ministan Lantarki, Bayo Adelabu, ya yi barazanar kwace lasisin kamfanonin rarraba wuta na Discos, yana mai cewa ba za a lamunci yanayin da suke...
Karyewar Darajar Naira: Kamfanoni 300 Sun Durkushe A Najeriya
Ƙungiyar masu kamfanonin samar da kayayyaki a Najeriya, tace kamfanoni kusan dari uku ne suka durƙushe tun bayan da akafara samun karyewar darajar kuɗinƙasar,...
Kasuwanci : Dangote Yana Neman Kafa Matatar Mai Na Legas A...
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote na shirinkafa wata kungiyar hada-hadar man fetur, mai yiwuwa a birninLandan.Ya dauki matakin ne...
Bunkasa Noma: Bankin Afrika AFDB Zai Bai Wa Nijeriya Dala Milyan...
Bankin raya kasashen nahiyar Afrika (AFDB) ya sha alwashintallafa wa bangaren noma a Nijeriya da jarin dala milyan 134 danufin bunkasa noman kayan abinci.Shugaban...
Kamfanin AEDC Ya Yi Barazanar Yanke Wa Fadar Shugaban Najeriya Wutar...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja AEDC ya yi barazanar katse wutar lantarki a fadar shugaban Nijeriya da na wasu ma’aikatun Gwamnatin Taryya 86...
Za Mu Daidaita Farashin Abinci Kafin Watan Ramadan – ‘Yan Kasuwar...
‘Yan kasuwa a Jihar Kano sun baiwa mazauna jihar tabbacin daidaita farashin kayan abinci da sauran kayan masarufi kafin zuwan watan azumin Ramadan.‘Yan kasuwar...
Man Fetur Da Ake Sha A Najeriya Ya Ragu Da Kashi...
Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurinman fetur a Nijeriya, ta ce yawan man da ake amfani da shi akowace rana ya...
Gidajen Burkutu A Taraba Sun Fara Yajin Aiki Saboda Tsadar Itace...
Masu sana’ar Barasa samfurin burkutu a birnin Jalingo najihar Taraba, sun fara yajin aiki saboda tsadar Dawa da itacengirka ta.Kungiyar masu yin Barasar, ta...
Yanayin Kasuwa Ya Haifar Da Ƙarin Farashin Fetur – Kyari
Shugaban Kamfanin Fetur na Nijeriya NNPCL Mele Kyari,ya ce yanayin kasuwa ne ya haifar da ƙarin farashin man feturda aka fuskanta yanzu haka.Mele Kyari...
Naira Ta Sake Faduwa Zuwa 803 Kan Kowa Ce Dalar Amurka
Darajar takardar Naira ta sake faduwa a kasuwannin musayarkudaden ketare a Nijeriya, bayan an canza duk Dalar Amurkaguda a kan Naira 803 a karshen...
NCAA Ta Dakatar Da Jiragen Max Air Ƙirar Boeing 737 Daga...
Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Nijeriya, ta ce tadakatar da ayyukan jirgin sama na Max Air ƙirar Boeing 737nan take.Da ta ke...
Abin Da Ya Sa Muka Hana Ayyukan Jari-Bola A Borno: Gwamna...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya bada umarnin dakatar da ayyukan ‘yan jari-bola a fadin jihar, yayin wata ziyara da ya kai yankin...


































































