Advertisement
Home Blog Page 10
download (3)

Rikicin Siyasar Ribas: Ba Zamu Lamunci Sukar Edwin Clark Ba –...

0
Shugaban Al'ummar Arewa mazauna kudancin Najeriya Alhaji Musa Saidu ya kalubalanci kungiyar wanzar da zaman lafiya ta matasan Arewa da suka yi zargin cewar...
download (2)

Zaɓen Jihar Edo: INEC ta Tantance Mutum Fiye da Miliyan Biyu da...

0
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta Najeriya wato INEC, ta ce akwai kimanin mutum miliyan biyu da dubu ɗari shida da aka tantance...
download (1)

Ambaliya da Zaizayar Ƙasa: Shettima ya ce Tinubu ya ba Jihohi...

0
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da ware Naira biliyan 108 ga jihohi 36 na Najeriya domin yaƙi da ambaliya da sauran nau'ukan bala'o'i.Mataimakin...
The Chinese national flag is seen in front of the financial district Central on the Chinese National Day in Hong Kong

Taron China Da Afirka Zai Kara Tasirinta A Nahiyar-Masana

0
Yayin da tasirin wasu a nahiyar ke fuskantar barazana - misali Faransa da sauran ƙasashen Tarayyar Turai waɗanda hukumomin soji na Sahel suka juya...
sudan rsf 1171029091

Yakin Basasa: An Kashe Mutane 21 A Sabbin Hare-Haren Sudan

0
Akalla mutane 21 suka rasa rayukansu a hare-haren sama da akakaddamar cikin dandazon mutane da ke cin kasuwa a yankunankudu maso gabashin Sudan.Kungiyar liktoci...
GettyImages 1899078212

Hezbollah Ta Ce Ta Harba Makaman Roka Zuwa Arewacin Isra’ila

0
Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon, ta ce ta harba makaman roka cikin arewacin Isra'ila, a matsayin martani kan harin Isra'ilar na ranar Asabar.Ƙungiyar da ke...
RIOT 1

Neman Tsagaita Wuta: Gagarumar Zanga-Zanga Ta Barke A Isra’ila

0
Wata gagarumar zanga-zanga ta ɓarke a biranen Isra'ila, don neman gwamnatin ta dawo da 'yan ƙasar da Hamas ke garkuwa da su a Gaza.Masu...
Kwankwaso

Jam’iyyar PDP ta mutu A fagen siyasar najeriya-kwankwaso

0
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai hamayya ta mutu a fagen siyasar ƙasaYayin da yake jawabi...
Matawalle

Ta’addanci: ministan tsaro da hafsoshin tsaro sun tare A sokoto

0
Ƙaramin ministan tsaro Matawalle tare da Babban Hafsan soji suna jihar Sokoto domin ba da gudummawa wajen murƙushe ƴan fashin daji da ke...
Atiku Abubakar

Haraji: Atiku Abubakar Ya Caccaki Matakin Gwamnatin Tarayya

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koka kanshirin da gwamnatin tarayya ta yi na kara kudin harajin harajinVAT.Atiku ya bayyana hakane cikin wani...
Troops Zamfara

Tsaro: Dakarun Sojojin 196 Sun Ajiye Aiki

0
      Aƙalla sojojin Najeriya 195 sun mika takardun ajiye aiki dominƙashin kansu ga Rundunar Sojin Najeriya.Rundunar Sojin Ƙasa ta...
coach

Super Eagles Ta Samu Sabon Mai Horarwa: Bruno Labbadia

0
A safiyar Talatar nan ce Hukumar Ƙwallon Kafa ta Najeriya, NFF ta sanar da naɗa Bruno Labbadia a matsayin sabon kocin babban kungiyar kwalon...
IMG 20200615 094529

Kasuwanci: NNPCL Ya Fara Sayar Da Mai Ga Japan Da Kuma...

0
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya fara jigilar iskar Gas zuwa Japan da China ta jirgin ruwa.A cikin wata sanarwa a ranar Litinin,...
6b9c0c8935573060

Kotun Ta Tura Hadimin Tsohon Gwamna Tambuwal Kurkuku

0
Kotu ta tura hadimin Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal, Shafi’u Umar Tureta zuwa gidan gyaran hali bisa zargin ɓatanci ga gwamna mai ci,...
ekFktkpTURBXy82Mjg4MTIxNGNhZTUzMjc5YjUyMjE4MzU0ZTRkMzYwMC5qcGeSlQMAAc0BKMynkwXNAVnMrA

Siyasa: PDP Ta Soki Kama Danta A Jihar Sokoto

0
Jam’iyyar PDP reshen jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamun da aka yi wa Shafi’u Umar Tureta, mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai...
Gunmen kill health worker abduct two wives four children in Jangebe

Karamar Hukumar Sabon Birni Ta Zama Tarkon Mutuwa

0
Rahotanni daga jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya, na cewa ‘yan bindiga a yankin Sabon Birni na ci gaba da satar jama’a masu...
black axe logo design template free vector

Yan Sandan Duniya Sun Hadu Domin Dakile Ayyukan Kungiyar Matsafa Ta...

0
Ƴansanda a faɗin duniya sun haɗa hannu inda suka gudanar da wani samame domin daƙile ayyukan ɗaya daga cikin ƙungiyoyin masu aikata laifuka mafiya...
images 30

Gwamnan Jihar Kebbi Ya Raba Naira Billiyan 6 Da Mutum Dubu...

0
Gwamnatin Jihar Kebbi ta raba Naira Biliyan 6.5 ga mutane 65,000 a fadin kananan hukumomi 21 na jihar a karkashin shirin ba da tallafi...
Troops Zamfara

Sojojin Sama Sun Hallaka Yan Bindiga Da Dama A Kaduna Da...

0
Hare-haren da dakarun sojin saman Nijeriya, suka kaddamar sun kashe gomman ‘yan bindiga a jihohin Kaduna da Zamfara, tare da kuma lalata matatun danyen...
IMG 20240813 WA0021

Ambaliya: Mutum 49 Sun Mutu A Arewa Maso Yamma- NEMA

0
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), ta ce akalla mutane 49 ne, suka rasu a Arewa Maso Gabas, a sanadin mamakon ruwan...
Call To Listen