ASUU Ta Sake Ba Gwamnati Sabon Wa’adin Kwana 14 Ko Ta...
Ƙungiyar malaman Jami’oi ta Najeriya ASUU, ta ba gwamnatin Majeriya sabon wa’adin kwana 14, bayan karewar wa’adin kwana 21 da tun a farko ta...
Sufuri Da Abinci: CBN Ya Ce Man Fetur Na Dangote Zai...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce fara jigilar man fetur daga matatar man fetur ta Dangote zai rage farashin sufuri da abinci a Najeriya.Gwamnan...
Tantancewa: Katsina Za Ta Yi Wa Shugabanni Da Malaman Sakandire Jarabawa
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirin ta na gudanar shirya jarabawar tantancewa ga dukkan shugabanni da mataimakan shugabanni, da malaman makarantun sakandire na jihar.Gwamnatin...
Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano: Kotu Ta Hana Jam’iyyun Siyasa 19...
Wata babbar kotun jihar Kano a ranar Talata, ta hana jam’iyyun siyasa 19 daukar duk wani mataki da zai kawo cikas ko Tangarɗa ga...
Tinubu Ya Fara Shirye-Shiryen Yi Wa Gwamnatin Sa Garambawul
A halin da ake ciki dai ana ci gaba da rade-radin cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai sauke wasu ministocin sa da ba...
Shugaban Hezbollah Ya Ce Isra’ila Ba Za Ta Iya Hana Su...
Shugaban kungiyar Hezbollah da ke Lebanon Hassan Nasrallah ya ce babu wani abu da Isra'ila za ta yi da zai sa su daina kai...
Harin: Jirgi Mara Matuƙi Ya Kashe Mutum 45 A Sudan
Rahotanni daga Sudan na nuna aƙalla mutum 45, mafi yawan su ƙananan yara da mata ne suka mutu a wani harin jirgi mara matuƙi...
Mount Da Hojlund Sun Kusa Dawowa Taka Leda A United
An samu ƙarin labarin da zai sake kwantar wa magoya bayan Manchester United hankali bayan nasarar da suka samu a kan Barnsley da ci...
‘Yan Sanda Sun Tsinci Gawa Cikin Makarantar Islamiyya A Jigawa
An tsinci gawar wani mutum ɗan shekara 40, Jibrin Adamu, a cikin ajin wata makarantar Islamiyya a Karamar Hukumar Kiyawa a Jihar Jigawa.Kakakin rundunar...
Bayan Ambaliya: Farashin Sufurin Kwale-Kwale A Maiduguri Ya Doshi Dubu 100
Wani sabon ƙalubale ya bullo wa jama’a sama da miliyan 2 da aka haƙiƙance cewa ambaliyar birnin Maiduguri a arewa maso gabashin Najeriya ta...
Badaƙalar Filaye: Hukumar Shari’a Ta Dakatar Da Ma’aikatan Kotu A Kano
Hukumar Shari’a ta jihar Kano (JSC) ta ladabtar da wasu Magatakardan Kotun Musulunci biyu kan badaƙalar filaye.Kakakin Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano, Baba Jibo...
Masana Sun Ce Matatar Dangote Zata Taimakawa ‘Yan Najeriya Matuka
Masanin tattalin arziki Dakta Kasum Garba Kurfi ya ce akwai alfanu sosai dangane da samun matatar man fetur ta Dangote da ta fara aiki...
Kiranye: INEC Ta Ce Tana Samun Bukatun Jama’a Kan ‘Yan Majalisu
INEC ta ce ta samu bukatu da dama daga kungiyoyi daban-daban a fadin kasa, suna neman su yi wa wakilan su kiranye a...
NLC Ta Ce Albashi Mafi Ƙaranci Na 70,000 A Najeriya Ba...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC ta ce za ta sake komawa ga gwamnatin tarayya domin ta ji yadda ma'aikata za su rayu bayan sake...
An Sake Mayar Da Jami’ar Sa’adatu Rimi Zuwa Kwaleji
Majalisar zartarwar Jihar Kano ta amince da mayar da Jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi zuwa Kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi, tare da ci gaba...
Albashi: Za A Hukunta Ma’aikatu Masu Zaman Kan Su Da Basu...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga kamfanoni masu zaman kan su su bi tsarin mafi ƙarancin albashi na N70,000, inda ta yi gargaɗin cewa...
Annoba: Mutum 67 Sun Kamu Da Cutar Kyandar Biri a Jihohi...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta tabbatar da mutum 67 ne suka kamu da cutar kyandar biri daga cikin mutum dubu 1...
Rashin Bin Ka’ida: Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta Taso Ƙeyar Ƴan Najeriya...
Mahukuntan haɗaɗɗiyar daular larabawa sun taso keyar ƴan Najeriya 400 sakamakon zama a' ƙasar ta yankin gabas ta tsakiya ba bisa ka’ida ba, matakin...
Komawa Makaranta: Gwamnatin Jihar Kano ta Sanar da Sabuwar Rana
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar da za a' koma makaratun kwana na sakandare...
Ambaliyar Ruwa: NEMA ta ce Adadin Mutanen da Suka Mutu a’ Maiduguri ta...
Hukumar bayar da agajin gaggawa a Najeriya NEMA ta fara tattara alƙaluman mutanen da aka rasa a ibtila’in ambaliyar ruwan da ta afkawa birnin...




























































