Muna Ci Gaba Da Buga Sabbin Kudi Yanzu -Cbn
Babban Bankin Nijeriya CBN, ya ce ya na ci-gaba da bugasababbin takarkun kudi, sai dai har yanzu ‘yan Nijeriya nakuka da cewa su na...
Hukumar Ƙidaya Ta Fara Aika Gayyatar Horarwa Ga Ma’Aikatanta
Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa ta fara aika saƙon gayyata, zuwa gamasu ƙidayar jama’a da masu sa ido domin horar dama’aikatan wucin gadi.A wata Sanarwa...
Karancin Kudi: Da Sauran Rina A Kaba — Masana
Yayin da ‘yan Nijeriya ke kokawa a kan wahalhalun rayuwasakamakon karancin Naira, kwararru da masana harkokin kudisun shawarci jama’a su jajirce domin tunkarar karin...
Makomar Ramaphosa: Jam’Iyyar ANC Na Tattaunawa Kan Shugaban Afirka Ta Kudu
Babban kwamitin jam'iyyar ANC mai mulki a Afirka ta Kudu zai gana da mambobinsa a yau Litinin, domin tattauna makomar shugaban kasar Cyril Ramaphosa.Wani...
Dubu Ta Cika: NDLEA Ta Kama Mai Tsohon Ciki Dauke Da...
Hukumar hana sha da fataucin ƙwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wata mata mai juna-biyu ɗauke da ganyen wiwi mai nauyinsa kilogiram 34.3.An kama...
Cire Tallafin Man Fetur: OXFAM Ta Gargadi Najeriya
Kungiyar OXFAM ta gargadi gwamnatin Najeriya ta kaucewa shawarar hukumar bada lamuni ta duniya IMF wajen gaggauta kara yawan harajin VAT da cire tallafin...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...





















































