Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 4
Tsaro
ogashehu 819x1024 fotor 2024052216599

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar FRSC

0
Shugaban, Bola Tinubu, ya amince da naɗin ACM Mohammed Shehu a matsayin sabon shugaban hukumar FRSC.Cikin wata sanarwa da ta fito daga...
maxresdefault (5)

Yakin Sudan: RSF Za Ta Bude Hanyar Fita Daga Darfur

0
RSF ta ce za ta bude hanyoyin fita daga yankin El-Fasher,sakamakon fadan da ya sake rincabewa a makwannin nan.rundunar ta wallafa a shafinta...
tak

An Kai Samame Kan Masu Sayar Da Raguna A Legas

0
Kwamitin tsaro da ’yan sanda da sauran hukumomin da haɗin gwiwar Ma’aikatar Noma ta Jihar Legas,Kwamitin tsaron na haɗaka a ƙarƙashin jagorancin Shugaban...
images 2024 02 22T201133.166

EFCC Ta  Ƙaddamar Da Gidan Rediyo

0
Gwamnatin Tarayya da Hukumar Yaƙi Da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa,EFCC, sun sha alwashin daƙile yaɗuwar labaran ƙarya a Najeriya.Ministan...
CBN 2

CBN Zai Kawo Karshen Hauhawar Farashin Kayan Masarufi

0
Babban Bankin Nijeriya, za su yi duk mai yiwuwa na ganin an kawo karshen farashin kayayyaki ke hauhawa a Najeriya.Cardoso, a tattaunawar...
Northeast Governors

Gwamnonin Arewa Maso Gabas Na Gudanar Da Taro Karo Na 10

0
Gwamnonin arewa maso gabas na gudanar da taro karo na 10 a Bauchi domin tattauna harkokin tsaro da tattalin arziki.Taron na da nufin lalubo...
91553433 b61bcb02 bb07 4adf 9586 9bbf7da1099c

Tsaro: Zaratan Sojojin Nijar Sun Kama Jagoran Yan Bindigar Najeriya

0
Dakarun sojin Jamhuriyar Nijar sun kama wani jagoran ’yan bindigar Najeriya, Kachallah Mai Daji a kusa da iyakar garin Illela da ke kasar.Masanin harkar...
UNI366331.JPG

Rashin Tsaro: An Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata Hudu A...

0
Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma'aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn a akwai IBOM.Wasu ’yan bindiga biyu...
bandit

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka Da Dama A Kaduna

0
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane.Da dama daga...
bandit

Kano: An Gurganar Da Saurayi Mai Taimakawa Yan Bindiga

0
Wani saurayi da aka kama zai kai wa ’yan bindiga harsadai 837 da kuma rokoki hudu ya gurfana a gaban kotu a Jihar Kano.Hukumar...
NDLEA (2)

Tu’annati: Hukumar NDLEA Ta Kama Manyan Dilolin Wiwi Da Ƙwaya

0
Hukumar hana sha da Fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta kama manya-manyan dilolin muggan miyagun ƙwayoyi da wiwi a jihohin Najeriya. NDLEA, ta gano...
Nuhu Ribadu e1693468027189

Intanet : Ofishin NSA Ya Yi Kira A Riƙa Tilasta Bin...

0
Ofishin Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro na Shugaban Ƙasa (NSA), ya yi kira da a tilasta bin doka da odar da ke shimfiɗe a...

Ta’Addanci: Dagacin Abuja Ya Mutu A Hannun ’Yan Bindiga

0
’Yan bindigar da suka sace dagacin kauyen Kikumi a yankin babban birnin tarayya Abuja, Surajo Ibrahim, sun ce ya mutu bayan wasu ‘yan kwanaki...
Rwanda military contingent in Mozambique operating with Turkish made Otokar Cobra 2 APCs 1

Hari Sansanin ‘Yan Gudun Hijira: Amurka Ta Zargi Sojin Rwanda Da...

0
Amurka ta zargi sojojin Rwanda da 'yan tawayen M23 da kaiharin bam kan sansanin 'yan gudun hijira da ke gabashinJamhuriyar Demokuradiyyar Congo.Akalla mutane tara...
CSP Prince Olumuyiwa Adejobi

Dakile Ta’Addanci: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Wanda Ya Kai Harin Jirgin...

0
Daya daga cikin ’yan bindiga da suka kai hari tare da sacefasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya shiga hannubayan shekaru biyu da...
FILE PHOTO: Illustration shows Binance logo

Zargin Almundahana: Kotun Abuja Ta Dage Shari’ar Jami’an Binance

0
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage sauraron ƙararhalasta kuɗin haram da aka shigar kan jami’an kamfanin hada-hadar kuɗin kirifto na Binance...
Refugees seeking for refuge

Ayyukan jinkai: gwamnatin tarayya za ta mayar da ‘yan gudun hijira 6,000...

0
Kwamishinan hukumar kula da ‘yan gudun hijira (NCFRMI), Tijjani Ahmed ne yabayyana haka ranar Talata a Abuja a karshen wani da aka shirya don...
Bodejo Miyetti Allah

Shari’ar Zargin Ta’Addanci: Kotu Ta Hana Bada Belin Shugaban Kungiyar Miyetti Allah

0
Kotu ta hana belin Shugaban Shugaban Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore,Bello Boɗejo, bayan da ya nemi a bada belin sa a Babbar...
Northern governors

Kalubalen Tsaro: Gwamnonin Jihohin Arewa Sun Yi Yi Ganawa Ta Musamman

0
Gwamnonin jihohin arewa sun sake bayyana damuwarsu kan salwantar rayukanjama'a dake cigaba da ta'azzara a yankinTaron gwamnonin da ya gudana a birnin Abuja, ya...
Nigerian army

Yadda Sojoji Suka Fatattaki ‘Yan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 5 Da...

0
Rundunar sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu tare dakubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a jiharZamfara.Rundunar ta sanar...
Call To Listen