Takardun Bogi: Gwamnatin Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 233
Hukumar Ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.A cikin jawabin shugaban...
Yaki Da Ta’addanci: Kasar Rasha Za Ta Taimaki Najeriya Wajen Kawar...
Shugaban Kasar Rasha, Vladimir Putin ya yi alkawarin taimaka wa Najeriya wajen yakar ta’addanci da kuma masu tsattsauran ra’ayin addini.Ya bayyana haka ne yayin...
Shugaba Buhari Ya Jajantawa Al’ummar Kano Kan Hatsarin Kwale-Kwale A Bagwai
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Al’ummar Jihar Kano da kuma gwamnatin jihar bisa hatsarin kwale-kwalen da ya auku a Ƙaramar Hukumar Bagwai...
Ta’addanci: Kungiyar ISWAP Ta Kama Wasu Ma’aikatan Gwamnatin Barno
Rahotanni daga Jihar Barno sun ce mayakan kungiyar ISWAP sun kama wasu ma’aikatan gwamnatin jihar guda 5 dake kula aikin hanyar garin Chibok zuwa...
Sasanci: Jiragen Emirates Za Su Ci Gaba Da Aiki A Najeriya
Kamfanin jiragen sama na Emirates, mallakin kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ya dawo da harkokinsa a Najeriya, bayan wata tara da daina aiki.Emirates kamfanin jiragen...
Samar Da Makamashi: Najeriya Za Ta Fara Ba Kasar Chadi Wutar...
Gwamnatin Tarayya ta fara shirin samar da wutar lantarki ga kasar Chadi daga Najeriya inda Gwamnatin Chadin ta bukaci a farfado da tattaunawar da...
Kalubalen Tsaro: Gwamnatin Zamfara Ta Bayya Dalilan Da Suka Hana Buɗe...
Gwamnatin Zamfara ta bayyana dalilan da suka sa har yanzu ba dawo da layukan sadarwa ba a jihar.Wata Sanarwar da kwamishinan watsa labaran jihar...
Rikicin Siyasa: An Kona Ofishin Ɓangaren Sanata Barau Jibrin A Jihar...
Wasu matasa sun ƙone wani ɓangare na ofishin sanata Barau Jibrin a Kano, jigo a ɓangaren APC da ya raba gari da ɓangaren gwamnan...
Hadarin Jirgin Ruwa: Gwamnatin Jihar Kano Ta Dakatarda Amfani Da Kwalekwale...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta amfani da kwalekwale na haya domin sufuri a ruwan Bagwai zuwa Badau da ke Karamar Hukumar Bagwai...
Ta’aziyya: Shugaba Buhari Ya Jajantawa Al’ummar Kano Kan Hatsarin Kwale-Kwale A...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa Al’ummar Jihar Kano da kuma gwamnatin jihar bisa hatsarin kwale-kwalen da ya auku a Ƙaramar Hukumar Bagwai...
Afghanistan: Gwamnatin Taliban Za Ta Fara Tattaunawa Da Amurka
A yau litini ne ake sa ran Amurka da Taliban za su fara zama karo na biyu domin tattaunawa tun bayan da kungiyar ta...
Annoba: Cutar Korona Ta Kama Mutum 110 A Najeriya
Hukumar ɗakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 110 da suka kamu da cutar korona a Najeriya.Alƙalumman sun nuna...
Fasa Gidan Yari: Gwamnatin Filato Ta Nuna Mamaki Kan ‘Harin ‘Yan...
Gwamnatin jihar Filato ta ce ta yi mamakin yadda aka kai wa Gidan yarin na Jos hari.Kwamishinan yada labaran jihar, Dan Manjang ya ce...
Sojin Najeriya Sun Kashe Barayin Daji 128 Da ‘Ƴan Boko Haram...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ɓarayin daji 128 a arewa maso yammaci da kuma 'ƴan Boko Haram 140 a arewa...
‘Yan Bindiga Na Ƙona Amfanin Gona Idan Ba A Ba Su...
Manoma a wasu yankunan jihar Zamfara, sun ce ‘yan bindiga sun fara ƙona amfanin gonar su.Al’ummar yankin Magami da ke ƙaramar hukumar Gusau, sunce...
Cuwa-Cuwa: Majalisa Ta Gano N4.5Bn Na Aikin Barikin ‘Yan sanda A...
Majalisar dattawa ta yi watsi da rahoton kwamitin kula da miyagun kwayoyi, cewa ya gano wasu kudi Naira Biliyan 4 da rabi da aka...
El-Rufa’I Ya Roki ‘Yan Kaduna Kar Su Zaɓi PDP A Shekara...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya roƙi al’ummar jihar Kaduna cewa kada su zaɓi jam’iyyar PDP a shekara ta 2023, domin a cewar sa,...
Zan Yi Nazari A Kan Buƙatar Sakin Nnamdi Kanu – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce zai yi nazari a kan buƙatar neman ya saki Nnamdi Kanu da ƙungiyar dattawan al’ummar Ibo su ka...
Kotu Ta Yanke Wa Maina Hukuncin Shekaru 8 A Gidan Yari
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa Abdulrasheed Maina da laifin sata da kuma halasta kudin haram.A...
Miyagu Na Amfani Da Sunan Ipob Su Na Kashe Bayin Allah...
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabashin Nijeriya, ta ce miyagu su na amfani da sunan kungiyar ‘yan A-Waren IPOB wajen kashe mutanen da ba su...


































































