Safarar Makamai: An Kama Dan Aljeria A Zamfara
Rundunar ‘yansandan jihar Zamfara ta kama wani dan kasar Aljeriya mai shekara 58 bisa zargin safarar makamai ta kan iyaka.Kwamishinan ‘yansandan jihar, Mohammed Dalijan...
Ma’aikata A Zamfara Sun Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC rehen jihar Zamfara ta sanar da shirin ma’aikatan jihar na tsunduma yajin aiki nan da ƙarshen wannan wata na Nuwamba,...
Bukatar Tinubu: Ana Ci Gaba Da Cece Kuce Kan Karbo Bashin...
Ana ci gaba da cecekuce kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu, ya mika wa majalisun dokoki su amince ya karbo wani sabon bashi...
Bincike: A Wata 19 Shugaba Tinubu Ya Ciyo Bashin Tiriliyan 50
bincike ya nuna bashin da ake bin gwamantin Najeriya zai ƙaru zuwa Naira tiriliyan 138 a yayin da Shugaban kasa Bola Tinubu ke neman...
Kada Kuri’a Daga Ketare: Ƙudurin Zaɓe Dake Gaban Majalisa Ya Tsallake...
Ƙudirin da zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya kwaskwarima domin ba ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓe ya...
Martani: Sarkin Musulmi Ya Ce Sarakunan Gargajiya Ba Su Tsoron Gwamnoni
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Mohammad Sa'ad Abubakar III ya musanta maganar da ake cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnoni.Mohammad Sa'ad Abubakar III Ya bayyana...
Hari: Isra’ila Ta Kashe Ma’aikatan Agaji 15 A Lebanon
Jami'ai a Lebanon sun ce aƙalla ma'aikatan agaji 15 aka kashe a wani hari da Isra'ila ta kai a arewa maso gabashin ƙasar.Harin da...
Sakataren Lafiya: Trump Ya Naɗa Robbert Kennedy Jr
Zaɓaɓɓen shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da Robbert Kennedy JR a matsayin sakataren lafiya na ƙasar.Mukamin da ya Robert Kennedy Junior wani abu...
Fashewar Gas: Mutane Da Gidaje Da Motoci Sun Jikkata A Jibiya
Wata mummunar fashewar Gas ta da ta auku a Magama Jibia, garin da ke kan iyaka a Jihar Katsina, ta yi sanadiyyar mutane da...
Garkuwa Da Mutane: Iyalan Munnir Atiku Na Neman Taimakon Hukumomin Tsaro
Iyalan Mataimakin shugaban kungiyar Fulani ta Meyyati a Najeriya Munir Atiku na kira ga gwamnati da Hukumomin tsaro da daidaikun mutane su taimaka a...
Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Karar Dake Kalubalantar EFCC Da...
Kotun ta yi watsi da karar da wasu jihohi 16 suka shigar a kan antoni janar na tarayya suna kalubalantar halascin dokokin da suka...
Majalisar Harkokin Shari’a Ta Najeriya Ta Nemi A Kori Wasu Alƙalai
Majalisar kula da harkokin shari'a a Najeriya ta bayar da shawarar yi wa wasu manyan alƙalai biyu ritaya saboda laifin yin ƙarya a shekarun...
Gwamnatin Tarayya Za Ta Karbo Bashin Sama Da Dala Biliyna 2
Gwamnatin Tarayya ta amince ta karbo bashi daga kasar waje na dala biliyan 2.2 don bunkasa tattalin arzikin Nijeriya.Ministan Kudi, Wale Edun ne, ya...
Kasafi: Gwamnati Za Ta Mika Wa Majalisun Dokoki Naira Tiriliyan 47...
Majalisar zartaswar Najeriya ta amince da kasafin kuɗi na 2025 da ya kai naira tiriliyan 47.9.Ministan kasafin kuɗi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ne ya...
Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah
Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba...
Kyautar Globe Soccer: Messi, Ronaldo, Lookman Na Cikin ‘Yan Takarar A...
An saka sunan dan wasan Najeriya, Ademola Lookman a cikin wadanda aka zaba don samun kyautar gwarzon dan wasan maza na shekarar 2024, wanda...
Ta’addanci: Ƴan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya Biyu A Abia
Rundunar sojin Najeriya ta Operation UDO KA ta ce an kashe jami'an ta guda biyu a wani shingen bincike a kan hanyar Umuahia- zuwa...
Rashin Inganci: Gwamnan Edo Ya Umarci ‘Yan Kwangila Su Koma Bakin...
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya umurci ‘yan kwangila su koma wuraren aiki tare da gyara ayyukan su da suka lalace a babban...
Siyasa: APC Na Son A Hana Ƙananan Hukumomin Kano Kuɗin Wata-Wata
A jihar Kano dai ana ci gaba da zaman doya da manja tsakanin APC da NNPP inda kowannen su ke ƙoƙarin ganin ya shiga...
Magance Fasa-Ƙwauri: NSA Ya Ce Cire Tallafin Man Fetur Ya Taimaka
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce cire tallafin man fetur da shugaban kasa Bola Tinubu ya...


































































