Hukuncin Kama Netanyahu: ICC Na Bukatar Goyon Bayan G7
Kasashen G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya, sun bukaci bayar da hadin kai ga kotun hukunta maus aikata manyan laifuka ta duniya ICC,...
Bukatar Ruwa: Sarkin Saudiyya Ya Nemi A Yi Sallar Roƙon Ruwa
Sarkin Salman na Saudiyya ya yi kiran a yi sallar rokon ruwa a faɗin ƙasar baki ɗaya a ranar Alhamis, kamar yadda gidan sarautar...
Ta’addanci: An Sace Yara 4 ’Yan Gida Ɗaya A Kaduna
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace wasu ƙananan yara 3 ’yan gida daya a yankin New Millennium City da ke Ƙaramar...
Gwamnatin Anambra Ta Yafe Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Haraji
Gwamnatin jihar Anambra ta cire masu ƙananan sana'o'i da jarin su yake ƙasa da Naira dubu100 daga biyan haraji.Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Law...
’Yan Kasuwa Sun Ce Farashin Man Fetur Zai Sauko A Nijeriya
’Yan kasuwa sun bayyana ƙwarin gwiwar cewa farashin man fetur zai ragu a Nijeriya sakamakon fara lodin tataccen mai daga Matatar Fatakwal.Hakan na zuwa...
Fatan Mutuwa: Obasanjo Ya Karyata Masu Yada Jita-Jita
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce yana nan da rai kuma yana cikin ƙoshin lafiya, duk da cewa wasu na masa fatan mutuwa.Da...
Sammacin Kama Netanyahu: Biden Ya Soki Matakin Kotun ICC
Shugaba Joe Biden na Amurka ya kira sammacin kama firaministan Isra'ila da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta ba da da abin takaici.ICC...
Hannun Riga Da Faransa: Nijar Ta Fara Yunƙurin Sake Rubuta Tarihin...
Jamhuriyar Nijar ta fara ƙoƙarin sake rubuta tarihinta, wanda a yanzu ya fi ta'aƙalla da mulkin mallaka.Matakin na zuwa ne bayan shugaban mulkin soja,...
Dan Wasan Leicester Fatawu Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen Kaka
Kocin Leicester City Steve Cooper ya sanar da cewa ɗan wasan kungiyar na gefe Abdul Fatawu zai yi jinya zuwa ƙarshen kakar wasanni ta...
Bashin Albashi: Ana Taƙaddama Tsakanin Mbappe Da PSG
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Faransa ta yi watsi da buƙatar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG kan ta sake duba umarnin da ta ba ƙungiyar...
Kawar Da Ta’addanci: Sojoji Sun Fatattaki Lakurawa Daga Najeriya
Sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya, Adamu Aliero, ya ce sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar ƴan Lakurawa, inda suka tsallaka zuwa Nijar.A wata...
Hari: Sojoji Sun Kashe Ƴanbindiga A Katsina
Hukumomi a jihar Katsina sun ce wani harin sojojin sama ya yi sanadin hallaka ƴan fashin daji sama da 100 a ƙauyen Shawu...
Kasafin Kudi: Jega Ya Zargi ‘Yan Majalisa Da Matsin Lamba Ga...
Tsohon shugaban hukumar (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana cewa ‘yan majalisan Nijereiya na matsinlamba ga jami’an gwamnati wajen yin cushe a kasafin kudi.Farfesa...
Zaɓe: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke hukuncin babbar kotun tarayya da ke Abujar, wadda ta hana hukumar zaɓe, INEC ba hukumar zaɓen jihar...
Wa;adin Shekara 6: Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Kudirin Da...
Majalisar wakilan Najeriya ta yi watsi da kudirin dokar da ke neman bayar da damar wa’adin shekara shida akan mulki ga shugaban kasa da...
Majalisa Za Ta Ƙayyade Jarin Naira Biliyan 500 Ga Kamfanonin Rarraba...
Majalisar wakilai ta bayar da shawarar ƙayyade naira biliyan ɗari biyar, a matsayin jari mafi ƙankanta da kamfanoni goma sha ɗaya da ke rarraba...
Mutuwa: PDP Ta Ɗage Babban Taron Shugabannin Ta Na Ƙasa
PDP ta sanar da ɗage babban taron shugabaninta na ƙasa karo na 99 da ta shirya gudanarwa ranar 28 ga watan Nuwamban da...
Yawan Ciyo Bashi: Atiku Ya Gargaɗi Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce yawaitar ciyo basuka da gwamnatin Bola Tinubu ke yi zai ƙara jefa tattalin arzikin...
Jami’an Civil Defence Sun Kashe’yan Boko Haram 50 A Jihar Neja
Rundunar tsaro ta farin kaya ta ce ƴan Boko Haram sun yi wa tawagar jami’anta da ke sintirin ba turakun babban layin wutar...
Hari: Ƴan Boko Haram Sun Kashe Sojoji A Borno
Ƴan Boko Haram sun kai hari a wani sansanin sojoji da ke Borno, inda suka kashe wasu sojoji, sannan ake tunanin sun yi awon...


































































