Home Labarai Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah

Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah

25
0
1fe71a70 a028 11ef 8f35 c56393c36b2c
1fe71a70 a028 11ef 8f35 c56393c36b2c

Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.

Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba kawo yanzu.

Ƙungiyoyi da dama a Turai da kuma Saudiyya na ci gaba da zawarcin ɗan wasan na ƙasar Masar.

Leave a Reply