Ranar Dimokuraɗiyya: Akwai Aiki Babba A Gaban Nijeriya – In Ji...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takararShugaban Ƙasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ceakwai babban aiki a gaba kafin dimokuraɗiyyar Nijeriya tasamu ci-gaban...
Samfuri Ne Kawai Muka Nuna Ba Mun Kaddamar Da Yadda Jirgin...
Tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika, ya ce salontalla ne daga masu hannun jarin kamfanin ya sa a ka kawojirgin da ya sauka...
Shettima Da Matar Shugaban Kasa Tinubu Sun Halarci Zaman Majalisar Dattawa
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, da uwargidanshugaban ƙasa Remi Tinubu, sun halarci zaman bankwana namajalisar dattawa ta 9.Majalisar dattawa dai ta yi zaman bankwana...
‘Yansanda Sun Kai Samame Gidan Matawalle, Sun Kwace Motoci 40
Gwamnatin Jihar Zamfara, ta bada umarnin kai samame gidantsohon gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle tare dakwace wasu motoci da ake kyautata zaton na gwamnatin...
Tinubu Ya Sa Hannu Kan Dokar Tsawaita Aikin Alƙalai Zuwa Shekaru...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sa hannu a kanƙudirin dokar da ke neman tsawaita wa’adin ritayar alkalanbabbar kotun tarayya daga shekaru 65 zuwa...
Takarar Musulmi Da Musulmi Yaudara Ce — Baba-Ahmed
Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa HakeemBaba-Ahmed, ya ce takarar Musulmi da Musulmi ba komai bace illa tsagwaron yaudara.Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana haka...
Kotu Ta Karɓi Sakamakon Zaɓen Jihohi 17 Daga Hannun Peter Obi...
Dan takarar jam’iyyar Labour Peter Obi, ya gabatar wa KotunƊaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa sakamakon zaɓedaga jihohi 17 da ya ke iƙirarin an yi...
Kotun Zaɓen Shugaban Ƙasa Ta Ɗau Zafi
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP AtikuAbubakar, ya bayyana aniyar gayyato ma’aikatan wucin-gadina Hukumar Zaɓe ta Ƙasa domin su bada shaidar rashinsahihancin nasarar...
Gwamna Lawal Ya Nemi Haɗin Kan NADDC Don Horar Da Matasan...
Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya nemi haɗin kancibiya ƙirƙire-ƙirƙire d tsara motoci ta ƙasa da ke Abuja,domin horar matasan Jihar da zummar...
APC Na Zargin Kwankwaso Da Sayar Da Kadarorin Jihar Kano
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano, ta ce tsohon Gwamnanjihar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya saida wasu filayengwamnati da sauran kadarori lokacin da ya ke...
Gwamnonin APC Sun Goyi Bayan Takarar Abbas
Shugaban Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar APC HopeUzodinma, ya ce kungiyar ta na goyon bayan Tajudeen Abbasa takarar Shugaban Majalisar Wakilai.A wata sanarwa da kwamitin yakin...
Majalisa Ta Bukaci Tinubu Ya Hukunta Masu Hannu A Damfarar Nigerian...
Majalisar wakilai ta bukaci shugaba Bola Tinubu ya kafakwamiti, domin gudanar da bincike a kan yadda aka gudanarda aikin farfado da jirgin sama na...
Gwamnonin Jihohi Sun Goyi Bayan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya
Gwamnonin jihohin Nijeriya, sun nuna goyon bayan su gamatakin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka na ciretallafin man fetur.Rahotanni sun ce, Gwamnonin sun...
Takarar Musulmi Da Musulmi Yaudara Ce — Baba-Ahmed
Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa Hakeem Baba-Ahmed, ya ce takarar Musulmi da Musulmi ba komai ba ce illa tsagwaron yaudara.Hakeem Baba-Ahmed ya...
KOTU Ta Ci Tarar Tsohon Ministan Buhari, Saboda Ya Yi Wa...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori ƙarar da tsohon Ƙaramin Ministan Ƙwadago Festus Keyamo ya shigar a kan ɗan takarar shugaban ƙasa...
Uba Sani Ya Kafa Kwamitin Tsara Yadda Za A Kyautata Wa...
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani, ya ce zai maidokyakkyawar alakar da ke tsakanin gwamnatin jihar dakungiyar Kwadago.A wani taro da gwamnan ya yi da...
Kotu Ta Ci Tarar Tsohon Ministan Buhari, Saboda Ya Yi Wa...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori ƙarar da tsohonƘaramin Ministan Ƙwadago Festus Keyamo ya shigar a kanɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar...
EFCC Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Wanke Oronsaye Daga Zargin Cin...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta ce za taɗaukaka ƙara a kan hukuncin da wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta...
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Naɗa Masu Bayar Da Shawara...
Majalisar dattawa ta amince da naɗin mutane 20 da shugabaTinubu ya aike mata domin amincewa da su a matsayinmashawartan sa.Matakin dai ya na zuwa...
Tinubu Ya Bukaci Hukumomi Da Su Yi Musayar Bayanan Sirri Domin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nuna wa jami’an tsaroda na leken asiri muhimmancin musayar bayanan sirri atsakanin su, inda ya ce boye irin...

































































