Hazaka: Yamal Ya Lashe Ƙyautar Gwarzon Matashin Ɗan Ƙwallon 2024
Ɗan wasan tawagar Sifaniya da Barcelona, Lamine Yamal ya lashe ƙyautar gwarzon matashin ɗan ƙwallon 2024.Jaridar Italiya, Tuttosport ce ke shirya bikin, wadda ke...
Lewandowski Ya Ci Kwallonsa Na 100 A Gasar Zakarun Turai
Robert Lewandowski ya zama dan wasa na uku da ya zura kwallaye 100 a gasar cin kofin zakarun Turai yayin da Barcelona ta lallasa...
Dan Wasan Leicester Fatawu Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen Kaka
Kocin Leicester City Steve Cooper ya sanar da cewa ɗan wasan kungiyar na gefe Abdul Fatawu zai yi jinya zuwa ƙarshen kakar wasanni ta...
Bashin Albashi: Ana Taƙaddama Tsakanin Mbappe Da PSG
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Faransa ta yi watsi da buƙatar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG kan ta sake duba umarnin da ta ba ƙungiyar...
Roger Federer Ya Jinjina Wa Rafael Nadal Bayan Sanar Da Ritayar...
Roger Federer ya yi jinjina ta musamman ga Rafael Nadal wanda ke sanar da ritayarsa daga fagen Tennis inda ya bayyana takwaran nasa na...
Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah
Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba...
Kyautar Globe Soccer: Messi, Ronaldo, Lookman Na Cikin ‘Yan Takarar A...
An saka sunan dan wasan Najeriya, Ademola Lookman a cikin wadanda aka zaba don samun kyautar gwarzon dan wasan maza na shekarar 2024, wanda...
Karon Farko An Kira Golan Manchester United Stefan Ortega Tawagar Jamus
Golan Manchester City Stefan Ortega ya samu gayyatar farko a tawagar Jamus bayan da koci Julian Nagelsmann ya sanya sunan sa cikin wadanda suka...
Hukumar Ƙwallon Ingila Na Tuhumar Osmajic Da Cizo Ana Tsaka Da...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Ingila (FA) ta tuhumi ɗanwasan gaba na Preston North End Milutin Osmajic da haddasa tashin hankali bayan an zarge shi...
Samun Rauni: Rodri Na Man City Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen...
Dan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri ba zai sake buga wasa a kakar wasanni ta bana ba.Rodri mai shekara 28 ya ji rauni...
Taka Leda: Tsohon Ɗanwasan Real Madrid Da Man Utd Ya Yi...
Tsohon ɗanwasan Manchester United da Faransa Raphael Varane ya yi ritaya daga taka leda yana ɗan shekara 31.Varane ya koma tamaula a ƙungiyar Como...
Samun Rauni: Mbappe Zai Tsallake Wasanni A Real Madrid
Ɗan wasan Real Madrid Kylian Mbappe zai yi jinya kamar yadda Real Madrid ta samar.Ɗan kasar Faransa, wanda ya koma Real kan fara kakar...
Masu Sha’awar Kwallon Kafa Sun Bukaci Ɗangote Ya Zuba Jari a...
Masu sha’awar wasannin kwallon kafa sun bukaci hamshakin attajirin Afirka Alhaji Aliko Dangote ya saka hannun jari a gasar firimiyar Najeriya domin cigaban wasanni...
Mount Da Hojlund Sun Kusa Dawowa Taka Leda A United
An samu ƙarin labarin da zai sake kwantar wa magoya bayan Manchester United hankali bayan nasarar da suka samu a kan Barnsley da ci...
Super Eagles Ta Samu Sabon Mai Horarwa: Bruno Labbadia
A safiyar Talatar nan ce Hukumar Ƙwallon Kafa ta Najeriya, NFF ta sanar da naɗa Bruno Labbadia a matsayin sabon kocin babban kungiyar kwalon...
Saka Hannu: Gundogan Ya Koma Manchester City
Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke...
Kakar Bana: An Ci Chelsea Duk Da Ƴan Wasa 11 Da...
Manchester City ta je ta doke Chelsea 2-0 a wasan makon farko a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Stamford Bridge.Shi ne...
Fara La Liga : Real Madrid Ta Raba Maki Da Mallorca
Real Madrid ta fara kare kofin La Liga da tashi 1-1 a gidan Real Mallorca ranar Lahadi a wasan makon farko a babbar gasar...
Mbappe Ya Fara Da Lashe Kofin UEFA Super Cup A Real...
Real Madrid ta lashe kofin UEFA Super Cup na 2024/25, bayan da ta doke Atalanta da ci 2-0 a jiya Laraba a wasan da...
Cefane: Tottenham Ta Kammala Ɗaukar Gray Daga Leeds United
Tottenham ta kammala ɗaukar Archie Gray daga Leeds United kan £30m ta kuma bayar da Joe Rodon kan yarjejeniyar £10m.Gray ya saka hannu kan...