Home Labarai Hakar Ma’adanai: ku San Mutum Talatin Suka Mutu A Neja

Hakar Ma’adanai: ku San Mutum Talatin Suka Mutu A Neja

244
0
2023091015203651205
2023091015203651205

babu tsammanin gano ko da mutum guda da rai cikin masu hakar ma’adanan da kasa ta rufta musu a neja

shugaban kungiyar ta kasa reshen jihar ya ce zai yi wuya a iya tantance adadin mutanen da kasa ta danne a ibtila’in

kasancewar mutumin da ake tunanin yana da bayanai game da ma’aikatan dake aiki a wurin shi ma yana cikin wadanda lamarin ya rutsa da su.

Sai dai a cewar sa, bayanai sun nuna mutanen da lamarin ya ritsa da su sun zarce 30.

Jami’in ya kara da cewa shawarar da suka bayar duba da cewa lokaci na kurewa shi ne a yi kokarin zakulo gawarwakin daga karkashin kasa don yan uwan su su iya shaida su,

A cewar sa, a iya sanin sa ba ya tsammanin an yi wani abu domin fitar da mutanen daga inda suka makale.

Leave a Reply