Dawowa Kan Ganiyarsa: Ancelotti Ya Ce Akwai Bukatar A Ba Mbappe...
Carlo Ancelotti, ya bayyana cewar akwai bukatar mahukunta da magoya bayan kungiyar su ba Kylian Mbappe lokaci da goyon baya domin ya dawo kan...
Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai
Masu sharfi na ci gaba da bayyana yadda Arsenal take ƙara zama hatsari a yayin da ta samu bugun kwana, har suna kwatanta ta...
Miƙa Wuya: Mayaƙa 400 Sun Ajiye Makaman Su A Nijar
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Hazaka: Yamal Ya Lashe Ƙyautar Gwarzon Matashin Ɗan Ƙwallon 2024
Ɗan wasan tawagar Sifaniya da Barcelona, Lamine Yamal ya lashe ƙyautar gwarzon matashin ɗan ƙwallon 2024.Jaridar Italiya, Tuttosport ce ke shirya bikin, wadda ke...
Hukuncin Kama Netanyahu: ICC Na Bukatar Goyon Bayan G7
Kasashen G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya, sun bukaci bayar da hadin kai ga kotun hukunta maus aikata manyan laifuka ta duniya ICC,...
Lewandowski Ya Ci Kwallonsa Na 100 A Gasar Zakarun Turai
Robert Lewandowski ya zama dan wasa na uku da ya zura kwallaye 100 a gasar cin kofin zakarun Turai yayin da Barcelona ta lallasa...
Sammacin Kama Netanyahu: Biden Ya Soki Matakin Kotun ICC
Shugaba Joe Biden na Amurka ya kira sammacin kama firaministan Isra'ila da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta ba da da abin takaici.ICC...
Hannun Riga Da Faransa: Nijar Ta Fara Yunƙurin Sake Rubuta Tarihin...
Jamhuriyar Nijar ta fara ƙoƙarin sake rubuta tarihinta, wanda a yanzu ya fi ta'aƙalla da mulkin mallaka.Matakin na zuwa ne bayan shugaban mulkin soja,...
Dan Wasan Leicester Fatawu Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen Kaka
Kocin Leicester City Steve Cooper ya sanar da cewa ɗan wasan kungiyar na gefe Abdul Fatawu zai yi jinya zuwa ƙarshen kakar wasanni ta...
Bashin Albashi: Ana Taƙaddama Tsakanin Mbappe Da PSG
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Faransa ta yi watsi da buƙatar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG kan ta sake duba umarnin da ta ba ƙungiyar...
Roger Federer Ya Jinjina Wa Rafael Nadal Bayan Sanar Da Ritayar...
Roger Federer ya yi jinjina ta musamman ga Rafael Nadal wanda ke sanar da ritayarsa daga fagen Tennis inda ya bayyana takwaran nasa na...
Hari: Isra’ila Ta Kashe Ma’aikatan Agaji 15 A Lebanon
Jami'ai a Lebanon sun ce aƙalla ma'aikatan agaji 15 aka kashe a wani hari da Isra'ila ta kai a arewa maso gabashin ƙasar.Harin da...
Sakataren Lafiya: Trump Ya Naɗa Robbert Kennedy Jr
Zaɓaɓɓen shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da Robbert Kennedy JR a matsayin sakataren lafiya na ƙasar.Mukamin da ya Robert Kennedy Junior wani abu...
Leƙen Asiri: Gwamnatin Mulkin Sojin Nijar Ta Kama Ɗan Kasar Faransa
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta ce ta kama wani da take zargin ɗan leƙen asirin Faransa da ke zaune a ƙasar.Kafar talabijin na...
Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah
Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba...
Kyautar Globe Soccer: Messi, Ronaldo, Lookman Na Cikin ‘Yan Takarar A...
An saka sunan dan wasan Najeriya, Ademola Lookman a cikin wadanda aka zaba don samun kyautar gwarzon dan wasan maza na shekarar 2024, wanda...
Karon Farko An Kira Golan Manchester United Stefan Ortega Tawagar Jamus
Golan Manchester City Stefan Ortega ya samu gayyatar farko a tawagar Jamus bayan da koci Julian Nagelsmann ya sanya sunan sa cikin wadanda suka...
Sojoji Sudan Sun Ce Sun Ƙwace Iko Da Wasu Sassan Khartoum...
Rundunar sojin Sudan ta ce ta ƙwace wasu muhimman wurare a babban birnin ƙasar da kewaye, kwana guda bayan ta kai sabon farmaki kan...
Hukumar Ƙwallon Ingila Na Tuhumar Osmajic Da Cizo Ana Tsaka Da...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Ingila (FA) ta tuhumi ɗanwasan gaba na Preston North End Milutin Osmajic da haddasa tashin hankali bayan an zarge shi...
Samun Rauni: Rodri Na Man City Zai Yi Jinya Zuwa Ƙarshen...
Dan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri ba zai sake buga wasa a kakar wasanni ta bana ba.Rodri mai shekara 28 ya ji rauni...