Home Labarai Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Ya Cika Shekara 15 A Mulki

Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Ya Cika Shekara 15 A Mulki

144
0

Mai alfarma Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku ya cika shekara 15 akan karagar mulki.


A ranar 2 ga watan Nuwamba ne aka naɗa Muhammadu Sa’ad
Abubakar a matsayin Sarkin Musulmin Najeriya, bayan rasuwar
yayansa marigayi Muhammadu Maccido a wani hatsarin jirgin
saman day a rutsa da shi a ranar 29 ga watan Oktoban 2006.


Sa’ad Abubakar na uku shi ne Sarkin Musulmi na 20 tun daga
Mujaddadi Shehu Usman Danfodiyo wanda ya rayu daga
shekarar 1754 zuwa 1817.


Tun bayan darewa karagar mulki Sa’ad ya kawo sauye-sauye da
dama a masarautar.

Leave a Reply