Home Home Mutane Uku Sun Rasu Bayan Fashewar Wani Abu A Kusa Da Fadar...

Mutane Uku Sun Rasu Bayan Fashewar Wani Abu A Kusa Da Fadar Sarkin Okene

147
0
Akalla rayukan mutane hudu sun salwanta, sakamakon fashewar bom kusa da fadar Ohinoyi na Ebira da ke garin Okene a jihar Kogi.

Akalla rayukan mutane hudu sun salwanta, sakamakon fashewar bom kusa da fadar Ohinoyi na Ebira da ke garin Okene a jihar Kogi.

Lamarin dai ya faru ne, kafin isar shugaba Muhammadu Buhari jihar ta Kogi domin ziyarar aiki.

Wani ganau ya shaida wa manema labarai cewa, lamarin ya faru ne tsakanin masallacin da ke kofar fadar da kuma ginin fadar masarautar.

Shugaba Buhari ya kai ziyara a fadar mai martaba Dr. Abdul-Rahman Ado Ibrahim , a wani ɓangare na ziyarar da ya ke yi a jihar Kogi domin ƙaddamar da ayyukan gwamnati.

Leave a Reply