Har Da Hijabi Gwamnatin Zamfara Ta Sata A Gidana – Bello...
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle, ya ce sata aka je yi gidan sa bayan gwamnatin jihar ta ce ta ƙwato wasu motoci...
Gwamnonin Jihohi Sun Goyi Bayan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya
Gwamnonin jihohin Nijeriya, sun nuna goyon bayan su ga matakin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka na cire tallafin man fetur.Rahotanni sun ce,...
Muhimman Bukatu Da Kungiyar Dattawan Arewa Ta Mika Zuwa Ga Shugaba...
Kungiyar dattawan Arewa, ta buƙaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cika alkawuran da ya dauka lokacin yakin neman zaɓe a kan maganar tsaro da...
Jirgin Kamfanin ‘Nigeria Air’ Zai Iso Abuja Ranar Juma’a – Hadi...
Ministan sufuri Sanata Hadi Sirika, ya ce jirgin sama nakamfanin ‘Nigeria Air’ zai iso Abuja ranar Juma’a mai zuwa,wani lamari da zai zama babban...
Bai Kamata A Ba Emefiele Hutun Zuwa Karo Karatu Ba –Matawalle
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle Maradun, ya kalubalanci matakin ba Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Godwin Emefiele dama ya tafi hutun karo karatu a kasashen...
Na Amso Sakon Sirri Ne Daga Buhari Zuwa Ga Bagudu Da...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa Ibrahim Gambari, ya ce ya je jihar Kebbi ne domin isar da wani sakon sirri ga Gwamna Abubakar...
Jam’iyyar PDP Ta Sanar Da Yin Azumi Na Kwana 7 Don...
Uwar jam’iyyar PDP ta kasa, ta sanarda yin azumin mako guda da addu’o’i domin samun nasarar tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a kotun...
NERC Ta Hana Discos Karɓar Kuɗaɗe Hannun Kwastomomin Da Aka Yankewa...
Hukumar kula da wutar lantarki ta ƙasa NERC, ta haramta wa ma'aikatan kamfanonin rarraba wutar lantarki na DisCos karɓar kuɗaɗe daga hannun mutanen da...
Muna Ƙoƙarin Tabbatar Da Tsaro Kafin Rantsar Da Sabuwar Gwamnati –...
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba, ya ce su na iyakar ƙoƙarin su domin tabbatar da tsaro da ganin an yi bikin...
Wani Sabon Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 38 A Jihar...
Akalla mutane 38 aka tabbatar da mutuwar su ciki har da mata da kananan yara, yayin wani harin ‘yan bindiga a garin Takalafiya da...
An Kashe Soji 3, An Raunata Wasu 10 A Harin ISWAP
Akalla jami’an Soji uku ne su ka mutu, yayin da wasu 10 su ka samu raunuka daban-daban a wani harin kwanton-bauna da ‘yan ta’adda...
Ya Tsara Sace Kansa Don Neman Kudin Fansar Miliyan 20 A...
Wani matashi dan shekaru 17 mai suna Ade Segun a jihar Delta, ya shiga hannun ‘yan sanda bisa laifin tsara yin garkuwa da kan...
Yadda Ma’aikatan Banki Suka Kashe Matar Kwastomansu A Jihar Ogun
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Ogun, ta kama wasu ma’aikatan bankin bada lamuni na Micro Finance hudu bisa laifin kashe wata matar abokin huldar...
Mazauna Yankunan Jihar Katsina Na Fargaba Saboda Kwararar ‘Yan Bindiga
Tabbatattun bayanai sun nuna cewa, ɗaruruwan ‘yan bindiga a ƙarƙashin fitinannen ɗan ta’addan nan mai laƙabin Ɗanƙarami sun yi hijira daga Zamfara, sun kwarara...
Yadda Zaman Kotun Kalubalantar Nasarar Bola Tinubu Ya Kasance A Abuja
An shiga rana ta biyu ta ci-gaba a sauraren kararrakin da su ka shafi zaɓen shugaban kasa na shekara ta 2023.Kotun sauraren kararrakin zaben...
Za Mu Ci Gaba Da Tuna ‘Yar’adua Saboda Cigaban Da Ya...
Tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan, ya bayyana tsohon maigidan sa marigayi Umaru ‘Yar’adua a matsayin shugaba maras son zuciya.Goodluck Jonathan ya bayyana haka ne,...
Almudahanar N2.1bn: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukuncin Da Aka...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja, ta tabbatar da hukuncin ɗaurin shekaru takwas da aka yanke wa tsohon Shugaban Kwamitin Kula da Fansho Abdulrasheed...
Tinubu Zai Fuskanci Bore Kan Tsayar Da Akpabio A Matsayin Shugaban...
Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin jam’iyyar APC, sun kawo karshen dambarwar neman shugabancin majalisar tarayya ta 10 da za a kaddamar...
Ba Za Mu Taba Mantawa Da Marigayi Umaru ‘Yar Adua Ba...
Zababben shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi alhinin tunawa da marigayi tsohon shugaban kasa Umaru Yar’adua, wanda ya rasu shekaru 13 da su...
Gwamnatin Najeriya Ta Kwashe Daukacin ‘Yan Kasar Daga Sudan
Gwamnatin tarayya ta ce ta yi nasarar kwaso daukacin ‘yan Nijeriya da suka makale a birnin Khartoum na kasar Sudan.Sakataren dindindin na Ma'aikatar Jin-kai...


































































