Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare Page 2
Labarun Ketare

Harin Uganda: Shugaba Museveni Ya Ce Akwai Yiwuwar Na Ta’addanci Ne

0
Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya siffanta harin bam da ya kashe mutum ɗaya a Kampala babban birnin ƙasar da cewa akwai yiwuwar na ta’addanci...

Ambaliya: Mutum 25 Sun Mutu A Indiya

0
Sojoji da jami'an agaji na kokarin ceton jama'ar da suka makale sakamakon ambaliyar ruwa gami da zabtarewar kasa da suka halaka kimanin mutum 25...

Adawa Da Dimokaradiyya: Masu Zanga-Zanga Sun Buƙaci Sojoji Su Yi Juyin...

0
Masu adawa da yunƙurin dawo da tsarin dimokuraɗiyya a Sudan sun fito saman titunan Khartoum a ranar Asabar suna zanga-zangar neman sojoji su ƙwace...

Makomar Najeriya: Kingibe Ya Bukaci Tattaunawa

0
Jakadan Najeriya na musamman a Yankin Tafkin Chadi Ambasada Babagana Kingibe, ya ce ana iya tattauna makomar Najeriya sakamakon barakar da ake samu daga...

Afghanistan: ‘Ya’ya Mata Sun Fara Zuwa Makarantun Sakandare

0
Rahotanni daga kasar Afghanistan na cewa  ‘yan mata sun koma wasu makarantun sakandare a lardin arewacin kasar, sai dai kamar yadda wasu jami’an Taliban...

Samar Da Zaman Lafiya: A Shirye Na Ke Na Taimakawa Kasar...

0
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce a ko da yaushe Najeriya a shirye take ta ba Jamhuriyar Sudan ta Kudu taimako domin samun kwanciyar...

Zanga-Zanga a Bamako: Shirin Kawo Sojojin Haya Na Rasha Ya Tayar...

0
Ana ci gaba da zama cikin fargaba a faɗin duniya game da tattaunawar da kasar Mali ke yi da wani kamfani mai zaman kansa...

Shawara: Buhari Ya Bukaci Shugaban Habasha Ya Tabbatar Da Zaman Lafiya...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga shugaban Habasha Abiy Ahmed, da ya ci gaba da lalubo hanyoyin tabbatar da zaman lafiya a...

Haɗarin Jirgin Sama: Mutum Takwas Sun Mutu A Milan

0
Wani ƙaramin jirgi ya faɗa cikin wani gini a birnin Milan inda dukacin mutane takwas da ke cikin jirgin suka mutu.Jirgin ya tashi ne...

Bikin Rantsar Da Firaminista: Shugaba Buhari Ya Isa Kasar Habasha

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa kasar Habasha domin halartar bikin rantsar da firaminista Abiy Ahmed a sabon wa’adi na biyu da zai gudana...

Zaben Magajin Merkel: Jamusawa Sun Kada Kuri’a

0
Miliyoyin Jamusawa sun jefa kuri'a a zaben Jamus da ke kawo karshen shugabancin gwamnatin kasar da Angela Merkel ta shafe shekaru da dama tana...

Zaben ‘Yan Majalisa: Jam’Iyyar Putin Na Dab Da Yin Nasara A...

0
Aski ya zo gaban goshi dangane da zaben kasa da ake yi a Rasha a rana ta uku kuma ta karshe da ake zaben...

Yarjejeniyar Tsaro: Hukumomi A Mali Sun Maida Martani Da Kakkausar Murya

0
Hukumomin Mali sun mayar da martani da kakkausan lafazi kan kasashen da ke zargin su da neman kulla yarjejeniyar tsaro dan dauko sojojin hayar...

Difilomasiyya: Miji Ya Harbe Matar Sa ‘Yar Nijeriya A Italiya

0
Gwamnatin tarayya, ta nemi a yi cikakken bincike a kan musabbabin kashe wata matar aure ‘yar Nijeriya mai suna Rita Amenze da mijin ta...

Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Sanya Kyamara A Tashar Nukiliyar Iran

0
Kasar Iran ta amince da Majalisar Dinkin Duniya ta dasa kyamara a tashar Nukiliyarta, don nadar bayanan abubuwan da ke faruwa.Ci gaban na zuwa...

Saudiyya Ta Yi Magana Kan Gwamnatin Taliban

0
Saudiyya ta ce, tana fatan gwamnatin riƙo a Afghanistan za ta taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali, tare da kawo ƙarshen...

Juyin Mulkin Guinea: Sojoji Sun Saki Fursunonin Siyasa

0
Sojojin da suka yi juyin mulki a Guinea ranar Lahadi sun saki aƙalla fursunonin siyasa 79 da gwamnatin da suka kifar. Yan siyasar na...

Juyin Mulki: Tun Farko An Gargadi Shugaba Conde Kan Batun Ta-Zarcensa...

0
Tsohon wakilin na musamman ga Babban Sakataren Majalisar Dikin Duniya, Mohamed Ibn Chambas ya nuna takaicinsa bisa juyin mulkin da sojoji suka yi a...

Kasar Habasha: Sojoji Sun Yi Ikirarin Kasashen ‘Yan Tawaye Sama...

0
Rundanar Sojin Habasha tayi ikrarin kashe Yan tawayen TPLF dake Yankin Tigray sama da dubu 5 a fafatawar da suke ci gaba da yi...

Kasar Guinea: Najeriya Ta Yi Allah Wadai Da Juyin Mulki

0
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga sojojin kasar Guinea da suka yi ikirarin kifar da gwamnatin Shugaba Alpha Conde da su yi maza su...
Call To Listen