Yaki Da Dabi’un Cin Zarafin Mata A Najeriya Da Yadda Kwalliya...
Ranar 25 ga watan Nuwabar kowace Shekara ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar gangamin yaki da cin zarafin mata da 'ya'ya...
Hamɓarar Da Gwmanatin Assad: Al’ummar Syria Na Bikin Murna
Dubun dubatar ƴan Syria sun yi dandazo a Damascas, babban birnin ƙasar da sauran birane domin bikin murnar hamɓarrar da gwamnatin Shugaba Bashar al-Assad,...
FIFA Ta Kare Matsayar Ta Ta Goyon Bayan Sa’udiyya
Shugaban Hukumar FA ta ce babu wani abin ta da hankali cikin kare matakinta na goyon bayan buƙatar Saudiyya na karɓar baƙuncin Kofin Duniya...
Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar Kula Da Gidajen Yari
Shugaban kasa Bola Tinubu ya naɗa Nwakuche Ndidi, a matsayin shugaban riƙo na hukumar kula da gidajen yari na ƙasa.Cikin wata sanarwa da sakataren...
An Kama Fiye Da Mutum 100 Sanadiyyar Rikicin Bayan Zaɓe A...
'Yan sanda a Ghana sun kama mutum fiye da 100 yawancinsu magoya bayan zababben shugaban kasar John Mahama saboda nuna rashin da'a.Ana zargin magoya...
Gasar Champions League: Real Ta Koma Ta 18 Bayan Doke Atalanta
Real Madrid ta je ta doke Atalanta da cin 3-2 a wasa na shida a Champions League da suka fafata ranar Talata a Italita.Ƙungiyar...
Kofin Duniya: FIFA Ta Ba Sa’udiyya Izinin Shirya Gasar 2034
Hukumar ƙwallon kafa ta duniya, Fifa ta bai wa Saudi Arabia damar gudanar da gasar cin kofin duniya a 2034 a babban taron da...
An Yi Asarar Miliyoyin Naira A Kasuwar Alaba Rago Da Ke...
Wata gobara da ta tashi a safiyar ranar Laraba a kasuwar Alaba Rago da ke jihar Legas, ta haddasa asarar miliyoyin naira.Cikin wata sanarwa...
Babban Layin Lantarki Na Najeriya Ya Faɗi Karo Na 11 A...
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024.Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar...
Remi Tinubu Ta Ce Najeriya Za Ta Kawar Da Cutar Tarin...
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta bayyana fatan ganin Najeriya ta kawar da cutar tarin fuka kan nan da shekarar 2035,inda ta jaddada mahimmanci...
Dawowa Kan Ganiyarsa: Ancelotti Ya Ce Akwai Bukatar A Ba Mbappe...
Carlo Ancelotti, ya bayyana cewar akwai bukatar mahukunta da magoya bayan kungiyar su ba Kylian Mbappe lokaci da goyon baya domin ya dawo kan...
Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai
Masu sharfi na ci gaba da bayyana yadda Arsenal take ƙara zama hatsari a yayin da ta samu bugun kwana, har suna kwatanta ta...
Kafin Cire Tallafin Fetur: ‘Yan Najeriya Na Rayuwar Karya- Shugaba Tinubu
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ce ’yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur, matakin da ya ce ya zama...
Zazzabi Cizon Sauro: An Fara Rigakafi A Najeriya
An Fara Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro A Nijeriya.Nijeriya ce kasar dake da kashi 27 cikin 100 na masu dauke da cutar zazzabin cizon sauro...
Miƙa Wuya: Mayaƙa 400 Sun Ajiye Makaman Su A Nijar
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Hazaka: Yamal Ya Lashe Ƙyautar Gwarzon Matashin Ɗan Ƙwallon 2024
Ɗan wasan tawagar Sifaniya da Barcelona, Lamine Yamal ya lashe ƙyautar gwarzon matashin ɗan ƙwallon 2024.Jaridar Italiya, Tuttosport ce ke shirya bikin, wadda ke...
haɗin kai: ƴan arewa mazauna legas sun yi taro
Al'ummar arewacin Najeriya mazauna Legas sun gudanar da taro domin tantance irin ci gaban da suka samu da koma-baya wajen samun rabon dimokradiyya da...
Noman Alkama: Gwamnatin Najeriya Za Ta Raba Tan Dubu 1 Da...
Gwamnatin Najeriya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure zafin rana da yawan sa ya kai tan dubu 1 da 500 a bana,...
Ƙudirin Doka: Fadar Shugaban Ƙasa Za Ta Tsame Talakawa Daga Biyan...
Shugaban kwamitin kuɗin da gyaran haraji na fadar shugaban ƙasa, Taiwo Oyedele, ya yi ƙarin haske kan daftarin dokar gyaran haraji wanda shugaba Tinubu...
Hukuncin Kama Netanyahu: ICC Na Bukatar Goyon Bayan G7
Kasashen G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya, sun bukaci bayar da hadin kai ga kotun hukunta maus aikata manyan laifuka ta duniya ICC,...