Labarai
Home Labarai
Hamɓarar Da Gwmanatin Assad: Al’ummar Syria Na Bikin Murna
Dubun dubatar ƴan Syria sun yi dandazo a Damascas, babban birnin ƙasar da sauran birane domin bikin murnar hamɓarrar da gwamnatin Shugaba Bashar al-Assad,...
FIFA Ta Kare Matsayar Ta Ta Goyon Bayan Sa’udiyya
Shugaban Hukumar FA ta ce babu wani abin ta da hankali cikin kare matakinta na goyon bayan buƙatar Saudiyya na karɓar baƙuncin Kofin Duniya...
Beli: Kotu Ta Bayar Da Yahaya Bello Kan Kudi Naira Miliyan...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kuɗi naira miliyan 500.A zaman da kotun...
Jita-Jita: Gwamnan Filato Ya Musanta Labarin Sauya Sheka Zuwa APC
Gwamnan Jihar Filato, Barr. Caleb Mutfwang, ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.Mutfwang,...
Majalisar Shura: Abba Ya Naɗa Manyan Malamai 46
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya naɗa manyan malaman Musulunci 46 daga ɗariku daban-daban tare da ƙwararru daga fannoni daban-daban a matsayin...
Kwamitin Amintattun PDP Ya Dage Kan Sashin Arewa Ta Tsakiya
Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP ya yi kira ga masu ruwa da tsaki daga shiyyar arewa ta tsakiya su gaggauta fitar da sabon shugaban...
Tsarin Zaɓe: Za A Yi Muhimman Sauye-Sauye Shida A Najeriya
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC ta ce ta yi nazari tare da samar da wasu shawarwari kan yadda za a yi wa harkar zaɓe...
An Kama Fiye Da Mutum 100 Sanadiyyar Rikicin Bayan Zaɓe A...
'Yan sanda a Ghana sun kama mutum fiye da 100 yawancinsu magoya bayan zababben shugaban kasar John Mahama saboda nuna rashin da'a.Ana zargin magoya...
Gasar Champions League: Real Ta Koma Ta 18 Bayan Doke Atalanta
Real Madrid ta je ta doke Atalanta da cin 3-2 a wasa na shida a Champions League da suka fafata ranar Talata a Italita.Ƙungiyar...
Babban Layin Lantarki Na Najeriya Ya Faɗi Karo Na 11 A...
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024.Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar...
Sabon Hakimin Bichi: Sarki Sanusi Ii Zai Sake Ayyana Ranar Naɗi
Sarki Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa za a sake sanya ranar naɗa ‘Wamban Kano’ a matsayin Hakimin Bichi a Masarautar Kano.Sarkin ya bayyana...
Beli: Kotu Ta Yi Watsi Da Bukatar Tsohon Gwamnan Yahaya Bello
Mai Shari'a Maryam Anenih ta kotun tarayya dake Abuja, tasa kafa tayi fatali da bukatar neman belin da tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello...
Remi Tinubu Ta Ce Najeriya Za Ta Kawar Da Cutar Tarin...
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta bayyana fatan ganin Najeriya ta kawar da cutar tarin fuka kan nan da shekarar 2035,inda ta jaddada mahimmanci...
Kayar Da Gwamnatin APC: Atiku Da Obi Na Shirin Haɗewa A...
Tsohon mataimakain shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ya gabata Atiku Abubakar da kuma ɗan takarar LP a 2023...
Minista Ya Ce Tinubu Na Son Ganin Kowa Ya Daina Kwana...
Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya bayar da fifiko kan samar da abinci ga ‘yan kasa, domin yana son ganin babu...
Ziyarar Aiki: Shugaban Jamus Ya Iso Najeriya
Shugaban ƙasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier na ziyarar aiki a Najeriya.Mista Steinmeier ya iso Najeriya ne a ranar Talata da daddare, inda ya samu tarbar...
Akanta Janar Na Kasa: Tinubu Ya Nada Sabon Mukaddashi
Shugaba Bola Tinubu ya nada Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin mukaddashin Akanta Janar na kasa.Nadin nasa ya fara aiki ne nan take bayan tafiya...
Dawowa Kan Ganiyarsa: Ancelotti Ya Ce Akwai Bukatar A Ba Mbappe...
Carlo Ancelotti, ya bayyana cewar akwai bukatar mahukunta da magoya bayan kungiyar su ba Kylian Mbappe lokaci da goyon baya domin ya dawo kan...
Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai
Masu sharfi na ci gaba da bayyana yadda Arsenal take ƙara zama hatsari a yayin da ta samu bugun kwana, har suna kwatanta ta...
Nasara: Soji Sun Kashe Ƴan Ta’adda Dubu Takwas A Najeriya Cikin...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe ƴan ta'dda dubu 8, da 34 daga farko zuwa ƙarshen shekara ta 2024.Wata sanarwa da darektan yaɗa...